Тёмный

Gaskiyar Magana: Karin bayani kan juyin mulkin Nijar 

DW Hausa
Подписаться 75 тыс.
Просмотров 36 тыс.
50% 1

Shirin wannan lokaci ya tattauna ne kan kifar da gwamnatin farar hula da sojoji suka yi a Nijar, musamman makomar kasar daga halin da ake ciki. Mun gayyato Dr. Moussa Garba, dan Nijar mazaunin Faransa da ke sharhi kan al'amurar siyasa da kuma Dr. Kabiru Adamu, masanin harkokin tsaro a kasashen Sahel. Duk za su duba halin da Nijar ke ciki a wannan shiri ta fuskoki da dama. Kuna iya bayyana mana ra'ayoyinku a game da wannan maudu'i.

Опубликовано:

 

5 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 9   
@abdullakwaram1590
@abdullakwaram1590 Год назад
Wan dake faranc Bazai gane abin dakefaruwa nagasakiaya ba
@RabiouAbdoulRahman
@RabiouAbdoulRahman 2 дня назад
Toujours taraya ke mulkarku munafikai mzr
@MahamadAbacar-v8l
@MahamadAbacar-v8l Месяц назад
Gaskya ce basayi
@surajouyusuf7575
@surajouyusuf7575 Год назад
🆗
@MutariAlkasmi-l9y
@MutariAlkasmi-l9y Месяц назад
. I'm Ln
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 Год назад
😅😅😅😅😅
@AbduoNjir
@AbduoNjir 9 месяцев назад
😂🤣😂🤣😂😛😝😝😝😜
Далее
Gaskiyar Magana: Karuwar al'uma a Najeriya?
36:30
Просмотров 1,5 тыс.
Living life on the edge 😳 #wrc
00:17
Просмотров 8 млн
This mother's baby is too unreliable.
00:13
Просмотров 16 млн
Gaskiyar Magana : Kyamar Faransa a Nijar
30:36
Просмотров 31 тыс.
Ra'ayin Malamai kan tasirin adawa a siyasar Najeriya
25:56
Shekara guda da kifar da gwamnatin farar hula a Nijar
30:32
Duniyarmu a yau a mahangar malamai
27:15
Просмотров 22 тыс.
Living life on the edge 😳 #wrc
00:17
Просмотров 8 млн