Тёмный
No video :(

Cikakken Bidi’on Manema Labarai - Dauda Kahutu Rarara - Tsohuwar Gwamnati Da Sabuwar Gwamnati 

Dauda Kahutu Rarara
Подписаться 301 тыс.
Просмотров 239 тыс.
50% 1

Wannan Shine Cikakken Bidi'on Manema Labaran Da Dauda Kahutu Rarara Yayi Akan Mulkin Tinubu Dana Buhari

Опубликовано:

 

26 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 328   
@sanifaisal2007
@sanifaisal2007 10 месяцев назад
Asamu wani yayiwa Rarara bayani cewa shi ba dan siyasa bane, wakan siyasa yakeyi a biya shi, Idan ya fahimci haka zai zauna lafiya saboda shi ba kowa bane a cikin yan siyasa.
@NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
@NEMI_KUDI_DA_WAYARKA 10 месяцев назад
Maroqi ba
@saniisa3690
@saniisa3690 9 месяцев назад
Wonan gskyn
@inusajaburu9279
@inusajaburu9279 9 месяцев назад
Gaskiya ne maganarka amma duk wani dan siyasa sai yatafi da mawaka kuma maganarka gaskiya ce yasani cewa shi badan siyasa bane
@UsamaSulaiman-yo9qb
@UsamaSulaiman-yo9qb 2 месяца назад
USAMA SULEI MAN
@UsamaSulaiman-yo9qb
@UsamaSulaiman-yo9qb 2 месяца назад
❤❤❤❤
@bellozubairu2705
@bellozubairu2705 10 месяцев назад
Wallahi karya kake. Karya!! Kake wallahi. Kawai dai wani son zuciya ne na daban. Kar fa ka manta, a dalilin farin jinin Buhari ne Talakawan Nigeria suka ringa tura ma Naira dubu-dubu, N1000. A yayin da ake ta kara wa man Fetur kudi, har yanzu Talaka bai san anfanin wannan karin ba. Wallahi!! Na Kahutu a yanzu baka tare da mu , tuni ka canja layi
@LawanAdamu-qt2mu
@LawanAdamu-qt2mu 10 месяцев назад
Yakamata abawa rarara minister of dawanau wlh Ashe wayonka kadan ne
@user-nm6os6wt5g
@user-nm6os6wt5g 10 месяцев назад
Allah yaqara toshema hanyar kowacce nasara arayuwarka Allah yawulaknataka yadda nadauki iya yanmu abun zagi awajanka Allah yasa kaima kasamu masuyima cin mutunci arayuwarka
@abuzaidulawal9616
@abuzaidulawal9616 10 месяцев назад
Ina batun ayyukan buhari guda 100 daka bayyanawa al'umma kokuwa daka karyane kakeyimana
@isiyakuumar48
@isiyakuumar48 10 месяцев назад
Tsakani da Allaah butulchi baiyi ba wallahi. Ya kamata koda kowa a najeriya zai soki mulkin Baba Buhari inda halacci bai kamata kaika daga baki kayi magana makamanciyar wannan ba. Koda yake munyi maka Uzuri saboda ba yau ka fara ba.
@hamisuabdullahiadam2468
@hamisuabdullahiadam2468 9 месяцев назад
Karya kakeyi wallahi rara ku kuka cuce mu,mu yan Nigeria sakon yana zuwa wajen buhari amma ka kasa mikawa wlh Allah ya isan mu.
@wizkhalifashow8132
@wizkhalifashow8132 10 месяцев назад
😂😂😂😂 kai jama'a wlh maroki bai da mana wawa dan akuya 😢😢😢😢😢
@Al-Fullaty
@Al-Fullaty 10 месяцев назад
😂
@muhammadlaminu5807
@muhammadlaminu5807 10 месяцев назад
Wlh mun dawo daga rakiyarka dauda Sai buhari ko gobe
@kamilabdallah2062
@kamilabdallah2062 10 месяцев назад
Yauwa mai gida
@urcriatianno
@urcriatianno 10 месяцев назад
Wato a rayuwa idan kana neman butulu na bugawa a jarida, to ka nemi Dauda Rarara.
@abubakarsani2017
@abubakarsani2017 10 месяцев назад
Danku yan kasar yakeyi ae😂
@BauchiGalarytv-hi6xv
@BauchiGalarytv-hi6xv 10 месяцев назад
Allah yatai maki raran waka wlh tallahi kuni dah nazageka amma yanzu ng ne gaskiya Allah yaaraba ka da makiya
@SalisuAbdullahi-sw9lg
@SalisuAbdullahi-sw9lg 10 месяцев назад
Gaskiya babu maganar ilimi anan Kuma baka iyamagana ba Kuma kamanta da maganar da Kayi tareda hadiza Aliya Gabon
@user-gn6zm8fl6b
@user-gn6zm8fl6b 10 месяцев назад
Allah yatona maka asiri kano tagagara Abuja tagagara
@kabirurimingado5634
@kabirurimingado5634 10 месяцев назад
Daman nasan Rarara maci amanane kuma butulune amman Buhari ya fishi cin amana da butulci tun akan kwankwaso muka san hakan domin shine yayi masa riga da wando
@Kufti2Kufti2-wz2vy
@Kufti2Kufti2-wz2vy 10 месяцев назад
To kai waye da zakashiga bila dama jahili yana shiga bila daman wawa sakarai daba Allah watsa aniyarka kaima ai kabada gudunmawa wajan jefa kasarnan cikin wani hali
@sbgwalalotv162
@sbgwalalotv162 9 месяцев назад
Ina bayanka mai gidana rarara Allah yaja zamani
@user-xx1yp5xt8y
@user-xx1yp5xt8y 10 месяцев назад
Saboda biyan bukatun kanka bai samuba hakan yasa kake wan nan magana.kuma ai indai maganar butulcine ba wan nan bane farau domin yaranka dasuke jikinkama kayi musu butulci.haka wadanda sune hanyar tsira da rayuwarka Suma haka kaimusu kabutulce musu.dan haka idanma kayiwa Wani butulci ba abin mamaki bane. DAGA SULAIMAN SANGO
@user-xx1yp5xt8y
@user-xx1yp5xt8y 10 месяцев назад
Domin da Bazar Buhari kazama cikakken Rara.
@ahmadabubakar5199
@ahmadabubakar5199 9 месяцев назад
Kai jama'a rarara bakasan siyasaba siyasa hummm
@lukmanjanmaye896
@lukmanjanmaye896 10 месяцев назад
Wlh duk maganan rarara babu ma Ana kwata kwata.
@MuhammadNafisa-mi7ei
@MuhammadNafisa-mi7ei 9 месяцев назад
Dan ALLAH jama a kungane me yake fada nifa ina ganin kmr ya haukace ne wlh ALLAH YS ba shaye shaye dai yafara ba
@kabiryakubu8395
@kabiryakubu8395 10 месяцев назад
Rarara karya ta qure. Ka zalunci yan Nigeria ka cucemu kayi qarya iri-iri a rayuwarka Allah ya isarmana akanka nidai har abada bazan taba yafewa ba...Sunana Kabiru yakubu kwasarawa sandamu local government katsina state idan zaka nemeni kayimin hukuncin zagin danayi maka
@eedrismz2410
@eedrismz2410 10 месяцев назад
Aduniya akwai wanda baza suyi karshe mai kyauba..
@SaratuYahaya-yt7id
@SaratuYahaya-yt7id 10 месяцев назад
Nazir sarkin Waka yayi gaskiya wlh... Jahili Dai jahili ne komin jumawan Shi a cikin al'uma...
@isahlawalmaniisahlawalmani8785
@isahlawalmaniisahlawalmani8785 10 месяцев назад
gaskiya wannan lokacin ba Abunda za'aima talakka Wanda ya wuce tallafin mai
@suwaibaabdullahi1181
@suwaibaabdullahi1181 9 месяцев назад
Yakamata gwamnati tahana raraa waka kwata kwata.kuma takamashi kan tozarta buhari dayayi a media human right kushiga wannan batun
@Zoneoffulbe
@Zoneoffulbe 9 месяцев назад
Please inada tambaya wai acikin gwamnati aki miye ne inason amsa . Bakasan cewa qaramin matsayi arayuwa shine mai anguwa to ko dan mai anguwa yafika matsayi da daraja inbaka saniba .❌❌❌❌❌❌❌❌❌⛔️⛔️⛔️⛔️⛔️⛔️⛔️⛔️⛔️🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫
@halimatukhabeeb1785
@halimatukhabeeb1785 10 месяцев назад
Ladan waqa kudine kawai, ba maganar muqami
@muktardogaraegwa7291
@muktardogaraegwa7291 9 месяцев назад
Wawan banza gogon banza kawai Dan Buhari muka Sanka shege dan shege da fiska kaman biri
@abubakaraliyu9918
@abubakaraliyu9918 10 месяцев назад
Gaskiya wannan tsantsar jahilcine
@mahamatdjidda9206
@mahamatdjidda9206 9 месяцев назад
Say day abaka ministan mahaukata KO kuwa n'a Yan. Nanaye butulu kaway
@rukayyaibrahim5079
@rukayyaibrahim5079 10 месяцев назад
Rarara baka da hankali, Kai mahaukaci Neh
@user-yy4fb5kl5g
@user-yy4fb5kl5g 10 месяцев назад
allah kara toshe makka basira tsinannee wuulakantacce dan agwagwa
@abbashariff1801
@abbashariff1801 10 месяцев назад
Allah ya kara daukaka dauda kahutu rarara
@ismailchikaire5727
@ismailchikaire5727 10 месяцев назад
Gaskiya yau ne na tabbatar da Rarara rikekken Jahili ne
@UMARADAMU-pi2bq
@UMARADAMU-pi2bq 10 месяцев назад
Gaskiya Wani Dan Adam butulune
@SunusiSani-tf8qv
@SunusiSani-tf8qv 10 месяцев назад
Gaskiya baka da kunya, Wai me kadau ne ne, ka dauka Kowa irinka ne Mara ilimi.
@aliyuumar2822
@aliyuumar2822 10 месяцев назад
Butulu mushen jaki, Allah ya wadaran naka ya lalace
@fatimazaraabdulkadir7683
@fatimazaraabdulkadir7683 10 месяцев назад
Ka burgeni Wallahi,gara da ka Fadi gaskiya ka burgeni Wallahi,ai ba qin buhari kayi ba gaskiya ce ka fada
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 10 месяцев назад
Meyasa be fada tun buhari Yana kan mulkin ba karfa ku manta har buhari ya sauka yabon sa yake sai yanzu Shima idan tinubu ya sauka yazo yace Muku shekara takwas din tinubu Bai Kai satin yadan Wanda ya hau ba wai yaushe zaku gane wannan makaryacin ne Yana anfana bazai kace hanyar samun sa ba sannan Bai San masalahar Yan uwan shi ba Kansa kawai ya sani yanzu ma takamar sa shi ne Mai nada shugaban kasa to talakawa suna San buhari bawai kawar rarara bace ta Saka suka zabe shi duk kudin da aka dinga turawan buhari da masu kananun Sana'a ace sai yanzu yazo yace yamafi shi buhari Kansa bashi kudin mawa to meyasa be Dora Kansa ba ai Shima yanason mulkin. Kawai rarara mutulu ne Kuma baisan ciwon Yan arewa ba sai dai aljihun sa
@naohbawadanjuma442
@naohbawadanjuma442 9 месяцев назад
Wato Hakkin Talakawa Ne Yafara Bibiyarka Dauda Allah yakyauta Kuma Kasani Dai Allah Bayasan Butulci
@nuumanyusufusman3795
@nuumanyusufusman3795 10 месяцев назад
Dah yake Nigeria gadan gidan uban kane dah zaka yanke ministocin dah za'a sah
@abdulkareemismail316
@abdulkareemismail316 10 месяцев назад
Haryanzu baka da ilimin komai a siyasa,bakasan wannan kujerar bane shirmamme kawai
@KTBOY1TV
@KTBOY1TV 9 месяцев назад
muna godiya chairman Ina yinka wallahi Allah ya dafa mana🙏🙏🙋‍♂️🙋‍♂️🙏🙏
@user-qb3vx7ze8g
@user-qb3vx7ze8g 9 месяцев назад
Wai dan Allah ni kadaine na kasa fahimtar inda rarara ya nufa ko yaya 😂
@abduljalalnuruddeenadamu3534
@abduljalalnuruddeenadamu3534 9 месяцев назад
Dauda kahauka ce, yauce ma kasan menene akan shugabanshi Kana Saida black market naka kaga ko nupen ma zasuma ganin Mai hankali
@yahanasubayero312
@yahanasubayero312 10 месяцев назад
Allah ya kyauta Allah yabawa kasarmu zaman lafiya🤲🏾
@BasiruSaminu-do5rf
@BasiruSaminu-do5rf 10 месяцев назад
Kai banxa butulu ko bakomai bahari n e salar rigar da man anche Kai butulu ne Kuma mungani da alama dai dalilin durkushewaka ne Inaga yaxo in Sha Allah baxa da tsuleliya Rai Nan titi dakiki
@aliyumsani24muhammad14
@aliyumsani24muhammad14 10 месяцев назад
Allah Sarki Rayuwa kenan. Ni nayi gardama da damutane da dama akan cewa bazaka taba iya zagin Buhari ba. wasu suna cewa maganar ka akwai gaskiya, muma munga gaskiyar Amma ko'inda inda kafada gaskiyar ka hadata da sukar Baba Buharin. A iya inda kafada gaskiyar ma Babu wata Alama ta girmama Buharin ko mutuntashi. Kuma kasani duk masu Hankali sun fayinta maganganun ka. Akwai Siyasa akwai Rashin girmamawa Akwai butulci. Wallahi wata ukun Tunubu baifi shekara 7 din buhari ba. Kamar yarda kace . Ko maganar tsaron dakakeyi ni bana mantawa har a mulkin buharin ansamu tsaron da harwasu sukai butulcin tsaron, suke cewa dama dama shi tsaro kawai ya'iya baida economy da sauran su. Kai mafi girman karyarka wai A Wannan mulkin anfi saninka. Ka kawo mana hujja
@nasirujibrilla2471
@nasirujibrilla2471 9 месяцев назад
Allah baka nasara
@EeEe-jk2je
@EeEe-jk2je 10 месяцев назад
Dan sunsan baka da amana ne
@AliyuAliAbubakar
@AliyuAliAbubakar 10 месяцев назад
Allah ya kyauta. Allah ya ganar dashi
@LawanAdamu-qt2mu
@LawanAdamu-qt2mu 10 месяцев назад
Hhhhhhh kanku akeji daman ramin karya kurarrene kanku akeji
@AREWA_BLOG
@AREWA_BLOG 9 месяцев назад
A dai dunga godewa Allah rarara
@aliyuuthmandankadoabdulkad8151
@aliyuuthmandankadoabdulkad8151 9 месяцев назад
Amman gaskiya rarara tsinan nene wai yana duba baya Yana duba gaba
@Real_Bajiks
@Real_Bajiks 10 месяцев назад
Mudai fatanmu kodayaushe Allah yabamu shuwagabanni wanda zasu zam silar gyaran kasar tamu nan gaba
@yahayashehumaiwaazu2159
@yahayashehumaiwaazu2159 10 месяцев назад
Wlh gayenga mugun dan munahuka ne
@user-ch7hw7fr8r
@user-ch7hw7fr8r 10 месяцев назад
kowa dai yayi mai kyau dan kasan Allah nanan hmmm
@muhammadadamabdullahi386
@muhammadadamabdullahi386 9 месяцев назад
Hmmm kayi sa'a Bama zagin mutane Amma badan hakaba ALLAH dai ya kyauta
@jabeerahmad2129
@jabeerahmad2129 9 месяцев назад
IDAN AKAN GASKIYA KAKE ALLAH YA SHIGE MAKA GABA IDAN KUMA SABANIN HAKA ALLAH YA NUNA MAKA
@user-nr8gs9mw2d
@user-nr8gs9mw2d 10 месяцев назад
Gaskiya Dauda kahutu rarara kaje ka gayawa shawarar dakakeda ita tinumbu dan mutan sinuwarda suke maka yayiyawa😭😭
@abubakarbkuni7794
@abubakarbkuni7794 10 месяцев назад
Allah Ya isa da kudin Qasar mu Za Abiyaka😢😢😢
@MoubarakMahamidou-be1ne
@MoubarakMahamidou-be1ne 9 месяцев назад
❤❤
@soufian6316
@soufian6316 9 месяцев назад
To gaskiya rarara yakamata tinibu yaba kujeransa soboda kai kafi kowa a apc dama duniya gabadaya ko
@magajimudi8150
@magajimudi8150 3 месяца назад
Rarara kayi soyaiya babu nazari, duk da kyakykyawan zaton kan
@jibirillaumar8692
@jibirillaumar8692 10 месяцев назад
Maganar ka Gaskiya ne Chairman Amman abun da nake so ka Gane anan Shi ne Koda wani zai Fito ya soki Gwamnatin Buhari Kai bai kamata ka fito ka soki Buhari ba 😢 a gaskiya Banji Daɗin lamarin nan ba Saboda Duk wasu abubuwan da ake faɗa a kanka Sun tabbata 😢Ni Bazan caccakeka b Amman in Sha Allah Sai ka Gani a kasa Sbd mu har Gobe muna son baba Manjo 😫 Kuma Allah ya isa Tsakanin mu dakai Rarara 😢😢
@fatimazaraabdulkadir7683
@fatimazaraabdulkadir7683 10 месяцев назад
Wallahi gaskiya ne ya fito ya fada,bawani suka,wannan she matsalar mu Yan Adam
@BasiruSaminu-do5rf
@BasiruSaminu-do5rf 10 месяцев назад
Haka yake ai dakiki ne
@yasinunasirufarutv
@yasinunasirufarutv 10 месяцев назад
Kai kasan Babu maganar ilimi anan Kai da ko diploma baka da kake tinanin a nemi shawarar ka😂
@abdulazizkabir-xw8qd
@abdulazizkabir-xw8qd 10 месяцев назад
Amma wannan mutumin dan kwaya ne ina gani 😂😂😂
@Memory_Alkali
@Memory_Alkali 10 месяцев назад
Na qarshe, Taya zaa bashi muqamai saboda kawaii yayi tallar Dan takara har yaci😅
@hajjoyousouf4868
@hajjoyousouf4868 9 месяцев назад
qwaqwalwar dai akwai matsala cikinta
@user-nm6os6wt5g
@user-nm6os6wt5g 10 месяцев назад
Gaskiya wanda suka tsaya abayankane suke bani haushi Kuma suka bani mamaki ace wanna jakin bakauye Wanda bashida ilimi na Arabi da na Boko waishi kuke gadi wlh tijjani kabani kunya kabani mamaki
@mustaphaabdullahimuhammadd5193
@mustaphaabdullahimuhammadd5193 10 месяцев назад
Hhhhhhhh rara Anji hayaki 😂shegiya siyasa Nigeria sun Gama da kai ai Yanzu baka da Wani amfani kaje ka nemi sana'a kawai.
@BelloBaso
@BelloBaso 10 месяцев назад
Ubanka xakaci wlh tunda kai munafiki ne insha Allahu karshen ka ne xae xo a wakar siyasa tunda Kai munafiki ne baka mutunta kowa Jahili Wawa bakauye bagidaje Allah yayima abunda kayi ma shuwagabanninmu sakarai akoma makaranta dan Allah
@aminuabubakar6740
@aminuabubakar6740 9 месяцев назад
gaskiya rarara bakada hikima ta magana kuma ai ko su mutanen da ka ke tare dasu na bayanka kaci zarafinsu wurin hikima ta magana
@user-on4nz5ri8r
@user-on4nz5ri8r 10 месяцев назад
Gaskiyane wlh muji Dadi magar kahutu allha yakar arziki
@AminuSaminuK
@AminuSaminuK 10 месяцев назад
Au har gaba kakeyi kenan, Rumfar Bukata ba abinda mutum bazai fada ba
@MNarasuluTV
@MNarasuluTV 10 месяцев назад
Rarara keyi jakine
@alhaminubunza
@alhaminubunza 10 месяцев назад
Ni dai Banga laifin Rarara ba. Gaskiya a fade ta Lokacin Campaign baa zuwa sai da shi To yanzu ma aje dashi
@user-ov8tf5dy8d
@user-ov8tf5dy8d 10 месяцев назад
Kaide butulune bekamata kayima buhari hakaba
@africanindustries3708
@africanindustries3708 10 месяцев назад
Dankwaye mugun ice
@mubarakm.ksuleman2521
@mubarakm.ksuleman2521 10 месяцев назад
Malam maganar Nigeria ake fa ba Katsina ba
@sahaluumar3314
@sahaluumar3314 10 месяцев назад
Allah ya kiyaye ka mai gida rarara
@rukayyaibrahimibrahim7612
@rukayyaibrahimibrahim7612 9 месяцев назад
Sadikul auwaluna rarara
@kasatatv8134
@kasatatv8134 10 месяцев назад
Gaskiya ne wannan chairman ka fadi gaskiya kam,da ace masu zaginka zasu fahimci manufarka da sun daina zaginka.
@lawalmatawalli3540
@lawalmatawalli3540 9 месяцев назад
Sai yanzu ka gane gaskiya.
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 10 месяцев назад
Shima buharin minister tsaro da noma da ilimi duk yan arewa ne shima abinda ya fi na buhari yakeyi.
@lukmanmansur4402
@lukmanmansur4402 10 месяцев назад
Allah karabamu da jahilci
@SamdudeennasirIbrahim
@SamdudeennasirIbrahim 4 месяца назад
Rarara kenan
@IBRAHIMMALAMMUSA
@IBRAHIMMALAMMUSA 10 месяцев назад
Wai dama kasan cewa Buhari ya bata ƙasa amman ka kasa fada sai Yanzu gaskiya ka kyauta kaɗan wlh 😂😂😂😂😂
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 10 месяцев назад
Wallahi shine Munafuncin Yana amfana da buharin Ina zai fada yanzu Kuma buhari bashi amfani sai tinumbu😂
@Zoneoffulbe
@Zoneoffulbe Месяц назад
yenzu kam Saga Kane akkoi banbbanci tsakanin tunubu da #BUHARI tunda ansace uwarka.
@Usmanmkziyar
@Usmanmkziyar 8 месяцев назад
Allah ya jazamanin raeara🎉😂🎉
@shamsuddinabdullahi8205
@shamsuddinabdullahi8205 10 месяцев назад
Kai Dauda Dan kwangila kake, wakokin da kayi an biyaka to miye na haushi yanzu? Daman aikin ka lokaci garai, ka jira har bayan 4yrs.
@user-nr8gs9mw2d
@user-nr8gs9mw2d 10 месяцев назад
Masha Allah Allah ya taimake ka Allah ya kara Rufamawa asiri
@HuduAbdallah
@HuduAbdallah 10 месяцев назад
Kukuma alha yatona asirinku ko gakonson gaskiya lokacin buhari kokuda bayaso yataba buhari
@user-nr8gs9mw2d
@user-nr8gs9mw2d 10 месяцев назад
@@HuduAbdallah ai baɗakai nake ba meyezafihaka kodai kishine baji ance bada akhari ko shiriu da bakinka
@Al-hussainilamuHammanjoda
@Al-hussainilamuHammanjoda 10 месяцев назад
Ba batun wannan magana rara
@mustaphaabakarali7441
@mustaphaabakarali7441 10 месяцев назад
Gaskiya rara yakoshi😂😂😂
@abubakarsani2017
@abubakarsani2017 10 месяцев назад
Allah ya yadda wlh😂💔
@AliMinister-xu4rv
@AliMinister-xu4rv 9 месяцев назад
Ubanka rara Dan uwarka a najeriya wa garika Moran janaran buhari Dan kamar ka ta wajan uwa da uba shege
@user-kw8ty2tm2c
@user-kw8ty2tm2c 10 месяцев назад
Bama mamaki sabo mun San Kai mahaukacine ai
@lantanaali5545
@lantanaali5545 9 месяцев назад
Kayi daidai rara kabiya en siyasanmu 'ai dole kayi haka Allah ya cheوالشعراء يتبعهم الغاوون ألم تر انهم في كل واد يهيمون وانهم يقولون مالايفعلون
@abdulrashidsalisu5963
@abdulrashidsalisu5963 9 месяцев назад
Ka kawo takardun makaranta a baka aiki sakarai kawai maroki,Wai saboda jahilci da jakkanci rarara maroki ke hada kanshi da Buhari
@user-ij7ll9ld5f
@user-ij7ll9ld5f 10 месяцев назад
Allah ya kawo mana zaman lfy a kasa baki daya amin 🇳🇬🇳🇬🇳🇬
@aliyuhnzzzamfarastate
@aliyuhnzzzamfarastate 9 месяцев назад
Allah ya sauwaka
@muhammadnura1593
@muhammadnura1593 9 месяцев назад
Abinmamaki haryanzu rarara bakagane ba.asiyasa da gaskiyaba
@ZubairuGarba-vy9mf
@ZubairuGarba-vy9mf 10 месяцев назад
Karyane wawa kawai
@legaauwal-ie2kh
@legaauwal-ie2kh 10 месяцев назад
Wllh karyane Buhari yafi tununbu sau 100
@IliyasuAbdullahi-bl6kv
@IliyasuAbdullahi-bl6kv 9 месяцев назад
Gaskiya tinani asasi kunbani kunya
@sanishuaibu7181
@sanishuaibu7181 9 месяцев назад
Chaiman ni tambayata shine tunubu zai zarce kuwa
Далее
СМАЗАЛ ДВЕРЬ
00:31
Просмотров 161 тыс.
Dauda Kahutu Rarara - Aisha (Official Music Video)
10:43
Dariya phone store Dan Dolo Da Abba Gida-gida
5:40
Просмотров 120 тыс.
Dauda Kahutu Rarara (AISHA) Official Video 2024
10:43
Просмотров 298 тыс.