Baba Ari wanda ya shahara wajen wasan barkwanci a fina-finan Kannywood ya bayyana mana dalilinsa na yawan fitowa a matsayin datijo a cikin shirye-shirye.
Masha Allah 😂😂😂🤣baba ari bataba ganinka ko a photo sai dai idan kayi wanan shigar irin ta tsofafi sai yau gaskiya na jinjinamaka Allah ya kara basira film kiinka yana matukar birgeni sosai wly ✊✊👍👍👍👍👍🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹