Тёмный

...Daga Bakin Mai Ita tare da G. Fresh 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 46 тыс.
50% 1

Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da G. Fresh ya bayyana wa shirin Daga Bakin Mai Ita asalin yadda ya fara waƙa.

Опубликовано:

 

30 май 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 81   
@Muhdahmad-oh2cf
@Muhdahmad-oh2cf 8 месяцев назад
Makaryaci ai Al'amin ya fada karya kawai kake
@YunusaAWada
@YunusaAWada Год назад
BBC, so this is how low you have decided to go, giving people like this the audience to come and destroy our society more. It's a shame on you!
@usmnotime7774
@usmnotime7774 Год назад
ni wllhi bantaba ganin wani a kanyywood da baya burgeniba kamarka musammam dakafara wannan sakarcin da sadiya haruna sakarai kawai allah yashiryaka
@jiddahmuhd145
@jiddahmuhd145 Год назад
Haka zalika kaima akwai wanda bakataba birgeshiba Dan haka duniya ta gada
@Slay_belless
@Slay_belless Год назад
Tbvh! This guy is talented…da ze samu Hollywood su shigar dashi shknn!
@justmagaji
@justmagaji Год назад
Wallahi Kuwa
@rukayamohammed5809
@rukayamohammed5809 Год назад
Thank you 🇬🇭
@adamunura7
@adamunura7 Год назад
Meyafu ❤❤❤❤❤ne
@realharunzender
@realharunzender Год назад
Masha allh fatan alkairi
@danummaruofficial7570
@danummaruofficial7570 Год назад
Masha Allah
@yusufrobbentv4136
@yusufrobbentv4136 Год назад
Masha Allah meyafaru
@amirsagiryau6794
@amirsagiryau6794 Год назад
Ban taba gane guy dinnan bashida hankali ba se yau
@abdoulkarim9684
@abdoulkarim9684 Год назад
Fist comments me ya faru 😂😂
@asmauusmanusaini5987
@asmauusmanusaini5987 Год назад
bayan dan uwasa ya tona masa asiri
@IBRAHIMWISDOMTV
@IBRAHIMWISDOMTV Год назад
Mashallah muna fatan alheri . Me yafaru
@zainabhassan8724
@zainabhassan8724 Год назад
Turawa turawa makaryaci
@HaleemaDiamondHaleemaDia-co5jw
Wallahi banasan wannan yaron kokadan
@Masaudu2
@Masaudu2 Год назад
Allah yana sonshi 😂
@justmagaji
@justmagaji Год назад
Toh Meya Miki? Shifa Kawaii Yana Entertaining Na Fans Dinshi nee
@danmama4194
@danmama4194 Год назад
Meya miki 😮
@abbasfareedat8655
@abbasfareedat8655 Год назад
Muna sonsa Dan durin uwaki 😅haleema meyafaru?
@justmagaji
@justmagaji Год назад
@@abbasfareedat8655 Meye Na Zagi Kuma? Babu Kyau Gaskiya
@adamuyakub9573
@adamuyakub9573 Год назад
❤❤❤❤
@Football_Skills247
@Football_Skills247 Год назад
Me ya faru
@Abusarag26-uu4fp
@Abusarag26-uu4fp Год назад
👏
@sanisalisu2340
@sanisalisu2340 11 месяцев назад
Sakarai..
@mustaphaismail3524
@mustaphaismail3524 Год назад
Me yafru😆
@salmasahirsahir3909
@salmasahirsahir3909 Год назад
Na sadiyya bada kanka a sare
@shykanoshykano3371
@shykanoshykano3371 Год назад
Me huaru
@mahmoudnagoma4758
@mahmoudnagoma4758 Год назад
Kai makaryacine kaine fa kace kawai dan nishadi kake tiktok amma kafi karuwa da youtube da ig
@9ytoff7ifC7t8t
@9ytoff7ifC7t8t 4 месяца назад
😊😅😮😢❤❤❤❤❤❤❤
@muhammedadamu6013
@muhammedadamu6013 Год назад
Allah yasaukake jahilci baiyiba
@maihasashenyanmatankadunat1607
Meyahwaru
@arewalyricsstudio1298
@arewalyricsstudio1298 Год назад
GFreesh Maiyafaru
@mahamadoubouhari852
@mahamadoubouhari852 Год назад
Gaskiya ne me ya faru 😂
@limanuyusuf1518
@limanuyusuf1518 Год назад
To dakyau
@sunusiabdulahi2566
@sunusiabdulahi2566 Год назад
Meyafaru
@sasbidosumaila2488
@sasbidosumaila2488 Год назад
ANKIRAKA HIRA ASASHIN HAUSA KANA WANI TURANCHI. KUNADA MATSALA WALLAHI. KUDINKA DARAJA YARANKU
@BIN_IMAM_DANDAGO
@BIN_IMAM_DANDAGO Год назад
TO ai shi kowa da haka ya sanshi da alama kai bako ne a saninsa
@officialabz5397
@officialabz5397 Год назад
Yariga ya saba ne
@usmnotime7774
@usmnotime7774 Год назад
kumadai kwa fadamusu naga suma kamar basusan mai sukeyiba
@mubarak7219
@mubarak7219 Год назад
😂😂meyafaru
@abbabalasalebala166
@abbabalasalebala166 Год назад
Kadaran kada han meyafaru 😂😂😂😂
@lilsuraj2882
@lilsuraj2882 Год назад
Karya phone store
@faisalsani1813
@faisalsani1813 Год назад
Hmmm😂😂
@doggojegah4095
@doggojegah4095 Год назад
Bleaching phone store 🤣🤣🤣🤣
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 2 месяца назад
Ohm 😂😂😂 baki abin magana
@yakubmumar63
@yakubmumar63 Год назад
😂😂😂😂😂wlh ina yinka
@Dejabs
@Dejabs Год назад
Soko. Malaryaci
@user-xd3vr2li9v
@user-xd3vr2li9v Год назад
Karya ne iyakanka secondary school
@abdoulsalammoussa35
@abdoulsalammoussa35 Год назад
😂😂😂😂sarkin karya
@sadehamed3136
@sadehamed3136 Год назад
😅😅😅😅
@IbrahimJafar-io1fw
@IbrahimJafar-io1fw Год назад
0:34
@abubakarsani7368
@abubakarsani7368 Год назад
Rashin zuciya phone store 😂
@TheAbdulDirector
@TheAbdulDirector Год назад
Kenan anyi wannan interview kafin su rabu da Sadiya Haruna
@officiel0716
@officiel0716 Год назад
Tana yuwa
@shamseyaoman1882
@shamseyaoman1882 Год назад
To ae sun shirya yanzu
@TheAbdulDirector
@TheAbdulDirector Год назад
@@shamseyaoman1882 shin ko zaka iya nuna mana hujja?
@aishausman8865
@aishausman8865 Год назад
Sun shirya ai
@TheAbdulDirector
@TheAbdulDirector Год назад
@@aishausman8865 Ina shaidar ki?
@BIN_IMAM_DANDAGO
@BIN_IMAM_DANDAGO Год назад
😂😂😂
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 Год назад
BBC ma dai yanzu ta zama abinda ta zama kowa ma gayyatowa kuke😒🙄
@usmnotime7774
@usmnotime7774 Год назад
gaskiya kika fada wllhi BBC sunzama sakar karai wllhi wannan ma wai har gayyatoshi sukayi
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 Год назад
@@usmnotime7774 wlh ni kallon mara lissafi nakemai, a matsayin su na babbar kafar sadarwa ai kamata yayi sudinga nemo mutane masu muhinmanci wanda ko hirar kaji zaka karu da wani ilimi na daga rayuwar su.
@usmnotime7774
@usmnotime7774 Год назад
@@khadijaabdullahiharuna9525 kedamadai kyafada wllhi ni kallon mahaukaci nake masa amman wai sunkirashi ayi shira dashi nibansan ma abinda aka tattauna dashiba balle nakaru
@aishatumusa3574
@aishatumusa3574 Год назад
😂😂
@nafiezaifada3707
@nafiezaifada3707 Год назад
For entertainment mana😂
@islamchannel2461
@islamchannel2461 Год назад
Rashin zuciya phone store
@shaiboumourjanatou5428
@shaiboumourjanatou5428 Год назад
Foolish boy Wallahi
@kautharrhassan9637
@kautharrhassan9637 Год назад
Wannan ko jin kunyan qarya bayayi😂
@abdulbasitlawan565
@abdulbasitlawan565 Год назад
Bleaching phone store hahaha
@abdussamadyusifibrahim4078
@abdussamadyusifibrahim4078 Год назад
Hhhh yau bbc bature kuka daukar mana hira😂
@lilsuraj2882
@lilsuraj2882 Год назад
Banza makaryaci kawai duk karyan turancinka a diploma ka tsaya amma anji kunya wai America suka bashi shawaran yin waka kaii duniya meyafaru
@muhdspeedou
@muhdspeedou Год назад
"mass communication department"😂
@babangidaabbam2611
@babangidaabbam2611 Год назад
Professional diploma in mass communication department phone store😂😂 agaya mana wacce shekara kenan kuma wacce makaranta r?
@zee-zee4932
@zee-zee4932 Год назад
Eww don Allah yadena bleaching
@aminatijjani7702
@aminatijjani7702 Год назад
Shame on you BBC
@alheriyusuf2693
@alheriyusuf2693 Год назад
I don't like dis G fres
@richalasakibou1666
@richalasakibou1666 Год назад
❤❤❤❤
@idrismuhamed9019
@idrismuhamed9019 Год назад
😂😂😂
@usmantvso4906
@usmantvso4906 Год назад
😂😂
Далее
QVZ PREMYER LIGA
00:18
Просмотров 2,1 млн
Ku San Malamanku tare da Sheikh Salihu Alkali Zaria
10:14
...Daga Bakin Mai Ita tare da Musa Mai Sana’a
9:40
Просмотров 180 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Iliya na Kwana Casa'in
8:59
Mai gida ya taɓa kama mu a kan gadon matarsa - Bosho
10:55
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asmee Wakili
7:52
Просмотров 65 тыс.
Yadda soyayya ta ja ni na fara waka - Umar M Sheriff
6:25