Shirin Ku San Malamanku na wannan makon ya tattauna da fitaccen malamin nan na addinin Musulunci Sheikh Salihu Zaria, wanda ake yawan yada bidiyonsa a kafofin sada zumunta.
A cikin shirin, Malamin ya bayyana tarihinsa, da abin da ya fi faranta masa rai, da kuma babban burin da yake da shi.
26 июл 2023