Тёмный

...Daga Bakin Mai Ita tare da Nasir na Daɗin Kowa 

BBC News Hausa
Подписаться 604 тыс.
Просмотров 29 тыс.
50% 1

Sani Muhammad ya faɗa mana yadda ya fuskanci ƙalubale a rayuwa bayan an kore shi daga makaranta.

Опубликовано:

 

7 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 23   
@MamanKadija-kl5yj
@MamanKadija-kl5yj Месяц назад
MashaAllah Alhamdulillah yàAllah ❤❤❤❤❤❤❤❤
@user-iy7jx5sl4b
@user-iy7jx5sl4b Месяц назад
Allah ya kara daukaka
@ZulaihatFaisal-ge2zp
@ZulaihatFaisal-ge2zp 4 месяца назад
Insha Allah saika daukaka Nasir,Insha Allahu saikayi.sunanda duk malaminda yasa aka koreka saiyazo neman alfarmarka Duk wani wanda aka kora a university kan wani dalilinda baikai yakawoba inshw Allah saisun daukaka fiyeda kowa arayuwa Ku kuma malaman jami a gareku Bi iznillahi matukar wannan zaluncin na korar dalibai bazaku denashiba,da alfarmar manzon Allah duk wanda yasa aka kori wani dalibi bisa zalinci sai ya samu wanda zaiyi ajalinsa ko yayi sanadin shigarsa masifa da bala i Kuna nan kuna aikata wannan muguwar dabi ar zaku hadu da daidaiku Yara dayawa sun haukace,wasun sun rasa ransu,wasu babu lapiya saboda dalili korarsu amakaranta
@muhammadsani129
@muhammadsani129 3 месяца назад
Allah SWT Yashiryemu amman anyi asara gaskia wai harwani CV ake turawa na shirme sabida a gurbata tunanin matasa sakarkaru irin wannan. WaLLahi Fim Haramun ne sabida chakuduwar maza da mata. ALLAH SWT Yashiryemu. Hardawata gardiya wai ita Stephanie mtchew
@ZulaihatFaisal-ge2zp
@ZulaihatFaisal-ge2zp 4 месяца назад
Allah ya magance mana wannan mummunar rayiwa damuke ciki A nigeria mu talakawa
@maulana.khalifa4916
@maulana.khalifa4916 4 месяца назад
agayyaci malama juwaoriiya dn allah
@nbbindin2208
@nbbindin2208 4 месяца назад
Allah sarki Nasir ubangiji yasa mugama da Duniya lapiya
@rashidaahmadu8992
@rashidaahmadu8992 4 месяца назад
Ma shaa Allah Nasir kana da natsuwa.
@MardjanaHama-sn3eq
@MardjanaHama-sn3eq 3 месяца назад
❤😊
@limanuyusuf1518
@limanuyusuf1518 4 месяца назад
Masha allah
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 3 месяца назад
Allah sarki
@MoustaphaRabilou
@MoustaphaRabilou Месяц назад
slm
@Mustygoggo
@Mustygoggo 4 месяца назад
Impressive 💪🏻
@SharifaAbdul-ub3ds
@SharifaAbdul-ub3ds 4 месяца назад
Allah Sarki nasir
@ZulaihatFaisal-ge2zp
@ZulaihatFaisal-ge2zp 4 месяца назад
Kanina yana cikin wanda Aka kora ajami a bayan yakai shekara hudu yana abu daya Babu abunda yafi kauna sama da karatunnan, Amma wai saboda kawai yayi resitting exams shine aka koreshi,maimakonma a canja masa department Yau sun barmu cikin mummunan yanayi da kaninmu😭😭😭cutar depression tayimasa kamunda matukar wata yazo baisha magani ba sai munga ba daidaiba,tundaga wannan lokaci kullum cikin yawon kaishi asibiti muke,yaronda yafi kowa nutsuwa yanzu shine marar nutsuwa,yau.ciwon kai,gobe kuka,atakaice dai mu yanzu jiran ta Allah kawai muke,idan zai rayu Allah ya dubemu,inkuma Allah zai karbeshi Allah sa hakane alkairi,amma mun yanke kauna Dalilin korar jami a, Akwai Allah
@SalisuSahaza
@SalisuSahaza 4 месяца назад
Allah sarki. Allah ya sakamai. Allah ya bashi lfy
@ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz
@ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz 4 месяца назад
😭😭😭
@user-iy7jx5sl4b
@user-iy7jx5sl4b Месяц назад
Allah ya bashi lpy
@mariamahassantchaka945
@mariamahassantchaka945 Месяц назад
😂 moto ta more
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 4 месяца назад
Saura daga bakin marubuta
@user-cf5ug4er2s
@user-cf5ug4er2s 4 месяца назад
Allah ya magancemana dukkan damuwarmu.
@MardjanaHama-sn3eq
@MardjanaHama-sn3eq 3 месяца назад
😂
@abba_Son_TV
@abba_Son_TV 4 месяца назад
🎉🎉🎉🎉
Далее
...Daga Bakin Mai Ita tare da Samha M Inuwa
5:43
Просмотров 24 тыс.
Butch REACT to Creative way to fix damaged tile!
00:46
Musan Matsayin Iyayen Annabi Official music video
7:15
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hadiza Kabara
6:14
Просмотров 103 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Kyauta Dillaliya
8:49
Просмотров 147 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya ta Dadin Kowa
7:22
Daga Bakin Mai ita tare da momi Gombe
6:13
Просмотров 1 млн
...Daga Bakin Mai Ita tare da Salma ta Kwana Casa'in
6:37
HADIZA GABON: Aminu Mai Dawayya ya dawo da baya.
37:56
Просмотров 180 тыс.
Butch REACT to Creative way to fix damaged tile!
00:46