Тёмный

Dukan Dan Bilki Commander: yanzu_yanzu_ Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah 

Karatuttukan Malaman Musulunci
Подписаться 291 тыс.
Просмотров 41 тыс.
50% 1

#karatuttukanmalamanmusulunci

Опубликовано:

 

28 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 102   
@abbakeffi4948
@abbakeffi4948 3 месяца назад
Yaushe ka zama mouthpiece na Gwamna, wallahi kaji tsoron Allah
@ahmedmusamohammad7884
@ahmedmusamohammad7884 3 месяца назад
Kai Malam butulchi bakyau kaima wallahi maybe S.A NE SHIYASA
@umarsanda111
@umarsanda111 3 месяца назад
Suma ALLAH ya wulakantar da ruyuwansu. Amin ya hayyu ya qayyum 🤲
@AbubakarilyasuJido
@AbubakarilyasuJido 3 месяца назад
Ameen ya hayyu ya qayyumu
@Mai-MangaAbdourahamane
@Mai-MangaAbdourahamane 3 месяца назад
Saboda Allah Malam way a locacinda shi dan balki ke zagin mutane har shigaban kasar Nijar dan mi ba ku taka may birki? Kuma shi dan balki akasari ba ra' ayi ne ke bada ba tozarci da walakanta da cin mutunci mutane yeke. Yanda ka yi adua karshe to shima Allah y'a isma mutanen da tozarta y'a walakanta y'a ci mutunci amine. Ita fah dunia da lahira abinda aka shipka shi ake iba
@AliyuYusuf-c3l
@AliyuYusuf-c3l 3 месяца назад
5:47 Malan musa kiji tsoron Allah walahi ba abinda kasteliya sukabari dadin abin zaamutu
@abdulbasitahmad9860
@abdulbasitahmad9860 3 месяца назад
Gaskiya malam kar kakare shi yasan wa dan da sukayi yauwa karkawani bashi kariya
@SaifullahiYDalhat
@SaifullahiYDalhat 3 месяца назад
Iskancin banza da wofi wallahi I wonder da irin mutanen da suke zama wannan mutumin Yana musu karatu useless kawai abinda Bai shafeshi ba ma shi sai yayi magana
@moussamoutari7517
@moussamoutari7517 3 месяца назад
Gaskiya malam wly ina sau raranka so sai.amma kaima baka fadi gaskiya danmi dayake zagin mutane bakataba cewaba baiyi dai dai ba
@abdulmajidyahayamusa4809
@abdulmajidyahayamusa4809 3 месяца назад
Ana aminta da rantsuwar mutumin kirki, mai amana da tausayi, da cika al'kawari. Wata kila Mai rantsuwar na da wadannan siffofi, shine yassa gafarta Malam ke barrantar dashi.. Allah ga mu gare ka, Mallamai na amfani da munbari wajen tabatar da gaskiyar masu Mulki...
@Mamus3323
@Mamus3323 3 месяца назад
Musa ba akan mimbari wa'azi ya kamata kare gwamna ba, kamay yayi kaje gidan radio ko gidan television.
@bachamahamedali4524
@bachamahamedali4524 3 месяца назад
Allah ya kara amine ay sofan banzane
@SahelSAM-e7v
@SahelSAM-e7v 3 месяца назад
Dan balki karya ne rarara karya ne ki kulla wassu drama na tahee Tawka hakali juma ne dan tinibu ya sa hanu akan rajejenia kan lutu da kan matigo Subhanallah
@aminatoudou-nq8pv
@aminatoudou-nq8pv 3 месяца назад
Malame a gaskia dan balki baïda imani
@ShehuZulaat
@ShehuZulaat 3 месяца назад
Katya ya Sani. In ba haka ba said ya Kira ga dukan security details din sa, ba said ya Kara wani kwamity ba. Sai a Kira shi ya zo ya identifying din su, shike nan
@bellojalal
@bellojalal 3 месяца назад
Malam Gaskiya ana kan rushe containers na al'umma a yanzu hakan. Din girman Allah ka tuntuba
@koukakourfey2819
@koukakourfey2819 3 месяца назад
Il ont bien fair de le frappé😂😂😂 Dan commandant est un maudit a vie
@FilsdelAES
@FilsdelAES 3 месяца назад
Oho day yaday sha kashi,kuma wallahi KO gobe muna fatan a qara cin uwar irin wannan mutanen ,kuma Kai malan babu cikaken adalci a tattare dakay...ka mance qiyayyar da Dan balki ya nuna kan nijar né, da kuma dadewa da yayi yana cin mutuncin masu mutunci..ay sai ka gane ishara ce Allah ya nuna masa
@SahelSAM-e7v
@SahelSAM-e7v 3 месяца назад
Dan balki da rarara da wassu su kan film su na tayyar tunubu ga zathe aure jinsi
@IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c
@IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c 3 месяца назад
danbalki ko hukuma tabarshi allah bazaibarshiba
@MaryamAwais-rn1rc
@MaryamAwais-rn1rc 3 месяца назад
Wannan raayin Kane abinda akayi yayi daidai.
@محمدمحمد-ف4و6ب
@محمدمحمد-ف4و6ب 3 месяца назад
Gaskiya dai wllh hakan baida ceba hmmm akau Allah ai shikenan 😂😅
@NazeerSanda-b5q
@NazeerSanda-b5q 3 месяца назад
Honorable
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 3 месяца назад
Wannan gaskiya ne sheak jzkl khairan
@YussufMahamadou-n6n
@YussufMahamadou-n6n 3 месяца назад
Allah ya issan masa,anma kuma shi Dan balki komanda ya canza halli saboda aikin sana ne cin mutunci da zagin mutane ,miyassa ba'akama wani ba Hum. Allah dai ya shirye mu baki daya kuma
@brhmsaad
@brhmsaad 3 месяца назад
Shi yasa aka yi kotu. Idan irin wannan na faruwa to wata rana idan ka ce gwamna bai yi daidai ba, to sai a kama ka ai maka duka.
@ShamsuYau-u1o
@ShamsuYau-u1o 3 месяца назад
Harshenka alkalinka
@lantanaali5545
@lantanaali5545 3 месяца назад
Allah sarki dan balki اتق دعوة المظلوم ظلمت آهل النيجر ودعو عليك
@brhmsaad
@brhmsaad 3 месяца назад
Ya kamata a nemo su a hukunta su. Shine kawai zai fitar da gwamna. Idan Danbilki ya zagi gwamna sai gwamna ya kai shi kotu ya bi hakkin sa. Ranar da mai mulkin siyasa zai sa a daki mutum akan ko wane dalili ne to mun shiga uku.
@edrissousseni9968
@edrissousseni9968 3 месяца назад
Ama ayi Shima Yana ci mutunci mutane saboda haka ban tausaya masa ba
@MajeTV-m7g
@MajeTV-m7g 3 месяца назад
Gasky dai abin bai kama da mutuntaka ba kwata-kwata.
@RallyHorizon-wj9ig
@RallyHorizon-wj9ig 3 месяца назад
@@MajeTV-m7g dan balkin ne baya mutunta mutane Wallahi abinda aka masa ya dace da shi
@Issah.mahmadIssah.mahmad
@Issah.mahmadIssah.mahmad 3 месяца назад
@@MajeTV-m7g to ai shima baya mutunta mutane kolom yana hawa gidan rediyo sai yazagi manyan mutane ko malimai ko gumnuni aikinsa kolom
@mujahidabdullahishuaibu2114
@mujahidabdullahishuaibu2114 3 месяца назад
Yanzu dai kaine lauya na governor
@Yahuzayahuza-e1l
@Yahuzayahuza-e1l 3 месяца назад
Wlh munjida ɗa🇳🇪😀😀😀😀😀
@nadadayakouba3087
@nadadayakouba3087 3 месяца назад
Haka da akma danbalki ciné daidai jankune ne gawasu
@moussamoutari7517
@moussamoutari7517 3 месяца назад
Kaima kanajin tsoron dan balkine
@musaabdullahi3189
@musaabdullahi3189 3 месяца назад
Muna sauraro muji nasihar da zakayiwa Dan balki don baa Kano kakeba dakaji amatsayinsa na tsohon da zaka yarda ba tsohon kirki bane inkaji yadda yake wulakanci da cin mutunci
@YusufsalihuSaeed
@YusufsalihuSaeed 3 месяца назад
Allah ya qara
@usmaneadoum
@usmaneadoum 3 месяца назад
Aji soran Allah malam nan dan balki ce zagin iyan Nijer dan shugabani Nijer cenan dan balki yayi wa iyan adalci cenan kuma ba ku taba maga a kai ba humm Nijeriya cenan
@abuaminatv4132
@abuaminatv4132 3 месяца назад
Allah ya tona asirinsu😢 Azzaluman Banza
@Issah.mahmadIssah.mahmad
@Issah.mahmadIssah.mahmad 3 месяца назад
Gaskiya in hakane malanmu bako fadin gaskiya baku gyara komai kona son ranko saboda wannan dan balki comanda abinda yayi yakamata ace anyimasa abinda yafi hakama
@zakariyouzakariyou1781
@zakariyouzakariyou1781 3 месяца назад
Shegé Alah yasa yayi mamuna karshey
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 3 месяца назад
Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa 😭😭😭
@AmadouMahamanMahamanNoura
@AmadouMahamanMahamanNoura 3 месяца назад
Wannan tsohon bayada aiki sai cin mutuncin mutane
@AuwalNature
@AuwalNature 3 месяца назад
How old were u 2013? if u see what we did Jonathan and his wife, da duk yasa an kashemu. Nigerian politics indai zagi ne, u don't look at that. yanxu wani zai sake zagin shi Kuma ya bada address ... and Dubbai zasu Yi idan aka biye ma wannan
@muayyadnaseer286
@muayyadnaseer286 3 месяца назад
Kai ma kazama dan siyasa
@inusaayuba3165
@inusaayuba3165 3 месяца назад
Agaskiya malan indai wanan abun da akayima dan balkin kumada yana sosa zuciya to mun abinda shin yayima shuwagabanin Niger da malamai yafin sosa zuciya
@abubakarumaraliyu780
@abubakarumaraliyu780 3 месяца назад
Kwamatin tsaro.? kaji masuyin aiki
@abdoulmoumounimahamanedial1999
@abdoulmoumounimahamanedial1999 3 месяца назад
Allah ya sa a karamasa abin da ya fi haka. Dan balki, jaki ne bai da mutunci ko kadan.
@SouleyHarouna-f9w
@SouleyHarouna-f9w 3 месяца назад
Mu munji dadi saura kai mindin baka shiga taitayinkaba kan cin zarabin Yan Niger
@anasmuhammed4616
@anasmuhammed4616 3 месяца назад
A makarfi ana rushewa mutane shaguna
@Mohammed-d4q6k
@Mohammed-d4q6k 3 месяца назад
😂😂 دن بلكي كوماندا يستاهل أسوأ من كذا الزفت عشان يوم السوجا طيح سلطة بازوم كان كل يوم يتفلسف صار لسانه بطول كنو مسوي يعرف مصلحة النيجر وهو عنده بيلو ترجي مو لاقي له حل
@raboabdou2635
@raboabdou2635 3 месяца назад
Malam kadaina maganar dan iska da baida tarbiyya hakane daidai dashi😂😂😂
@Jacintamartinezjimenez
@Jacintamartinezjimenez 3 месяца назад
Munji dadi wallay mounafisin allah
@ibrahimmasta-hs2hc
@ibrahimmasta-hs2hc 3 месяца назад
kana goynban dan balki day ko
@zakariyouzakariyou1781
@zakariyouzakariyou1781 3 месяца назад
Asadou sonna Ka iya bakika gawanga minahikai hakachiyahi
@ZAHARADINEOUSEYNI-ew4eo
@ZAHARADINEOUSEYNI-ew4eo 3 месяца назад
En yi daidai balki commeda ba moutoumou korey ba ne
@AbbayeAbba-si1zi
@AbbayeAbba-si1zi 3 месяца назад
Shi abunda akeyi yana kadokane ???
@SalifouGuero-gw8ws
@SalifouGuero-gw8ws 3 месяца назад
Baida kamounkai yayi daidai
@FatimaYunusa-w5n
@FatimaYunusa-w5n 3 месяца назад
Sunci bashi za,arama masa
@SaliAbdouhi
@SaliAbdouhi 3 месяца назад
Wanan malamin malamin gwm natu ne Allah ya tsine masa albarka yadade bai mutuba
@MahamaduAbuzaidi
@MahamaduAbuzaidi 3 месяца назад
Wannan kaɗan kenan daga cikin illar dimokuraɗiyya
@PMGTv-w2
@PMGTv-w2 3 месяца назад
😂😂😂😂 Wallahi Haka Yayi Daidai Tunda Shi Dan Iska Ne
@AdamAdam-tu1hc
@AdamAdam-tu1hc 3 месяца назад
Mai yassa baka tura masa abunda yantaada suke
@AdamAdam-tu1hc
@AdamAdam-tu1hc 3 месяца назад
Sai abunda akama dan balki
@aminououmarou6457
@aminououmarou6457 3 месяца назад
Dan balki tun duniya ka fara tozarta. Ba abin kunya a gwadaka a duniya a na zane ka. Mizakace ma diyanka da jikokinka. Latizo da baygi kunya hawan jakki ba to jakki zai kasheshi.
@RallyHorizon-wj9ig
@RallyHorizon-wj9ig 3 месяца назад
Wallahi abin ya burge ni sosai domin dan balki baya ganin mutuncin mutane 😂😂😂
@am-yk2eg
@am-yk2eg 3 месяца назад
😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂👍🏼
@SalifouGuero-ln2hr
@SalifouGuero-ln2hr 3 месяца назад
Sounyi daidai
@AbdalahSouleymane-d1c
@AbdalahSouleymane-d1c 3 месяца назад
Ya. Mutu. Dan. baliki. Ke. Mona. Fiki
@issahakaadamou5213
@issahakaadamou5213 3 месяца назад
Allah yasa yamutu
@EeEe-jk2je
@EeEe-jk2je 3 месяца назад
Allah yasaka mishi sukuma Allah ya tona asirunsu
@AbdoulkaderAdamou-x7o
@AbdoulkaderAdamou-x7o 3 месяца назад
Kaidai kabar hanya karantarwa kazama dan jarida
@AbdullahiIbrahim-bh4ty
@AbdullahiIbrahim-bh4ty 3 месяца назад
uba sani karya yake ya sani
@AmadouMahamanMahamanNoura
@AmadouMahamanMahamanNoura 3 месяца назад
Ba tsohon kirkibane
@BabaroMaman
@BabaroMaman 3 месяца назад
Sakamakon allah ne.
@GaskiyaDayaceTv1
@GaskiyaDayaceTv1 3 месяца назад
Hhhhhhhh
@SuleGarba-hu3jl
@SuleGarba-hu3jl 3 месяца назад
Slm.m.mungode.amman.mu.kasteliya.ahanyan.kauru.basauki.sunacinmutuncin.jamaa
@abou440
@abou440 3 месяца назад
What about dan balki planning that comedy himself
@AuwalNature
@AuwalNature 3 месяца назад
Does that looks like comedy? it's possible the governor did not know, people close to him can do it. But the issue of it was staged Dan balki baida wannan lokacin
@zakariyouzakariyou1781
@zakariyouzakariyou1781 3 месяца назад
Tanbaya kuko maigidakuna
@AbdoulAzizBoubacar-he9ym
@AbdoulAzizBoubacar-he9ym 3 месяца назад
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 3 месяца назад
Arewa kenan 😭😭😭😭
@zakariyouzakariyou1781
@zakariyouzakariyou1781 3 месяца назад
😂😂😂😂😅😅
@AbdoulNasserGarbaNomaAbdoulNas
@AbdoulNasserGarbaNomaAbdoulNas 3 месяца назад
😂😂😂😂
@SaminouMamuda
@SaminouMamuda 3 месяца назад
😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅
@FatimaYunusa-w5n
@FatimaYunusa-w5n 3 месяца назад
Hmm su suka sani
@ShamsuYau-u1o
@ShamsuYau-u1o 3 месяца назад
Mal.mai magana da sunan gwamna
@AbuMado
@AbuMado 3 месяца назад
👎👎❌❌
@ابراهيماطهر-ه8ز
@ابراهيماطهر-ه8ز 3 месяца назад
😂😂😂😂😅😅
Далее
СОБАКА И ТРИ ТАБАЛАПКИ😱#shorts
00:24
Allahu Akhbar Wannan Labari Ne Me Ɗaɗin Gaske
8:21
SARKIN DARIYA AT BREKETE FAMILY
23:08
Просмотров 308 тыс.