Тёмный

Early Marriage (Auren Gwagawa) (Hausa) 

digitalgreenorg
Подписаться 339 тыс.
Просмотров 349 тыс.
50% 1

This video is part of a social and behavior change campaign by the USAID-funded Strengthening Partnerships, Results, and Innovations in Nutrition Globally (SPRING) project and Digital Green that aims to improve child nutrition through improved hygiene. For more information about this and SPRING's other work in Niger, please visit www.spring-nutrition.org
For more information and related videos visit us on www.digitalgreen.org/

Кино

Опубликовано:

 

1 мар 2017

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 51   
@youssoufaousmane9831
@youssoufaousmane9831 2 года назад
Kunasso kuyi hani da Aure anma bakwa yi hani dazina yara ƙanana suna zina amma anƙi Ayi magana sedai kan aure sunna manzan Allah Wallahi kuji tsarin Allah alakul ake raba Moussi kapot miyassa ba A hanawa sedai aure Ake hanawa kuji tsoraun Allah
@yusufusman5552
@yusufusman5552 Год назад
Allah ya keuta Ina musulmi na Yada akidar yahudawa wallahi yata ko'a shekara 9 taqosa kuma Allah ya kawomata manemi auradda ita zan IN'SHA ALLAH fatan mu'anan shine Allah ya isar'mana akan duk abinda yafi qarfinmu allahumma ameeeeen
@soufiyanmussasoufiyanmussa575
@soufiyanmussasoufiyanmussa575 3 года назад
Kai amma gaskiya nidai ban yardar da wannan ba domin wannan dabi a ce ta Yahudawa ku kiyayi chiga gonar Allah inasan ku fadamin sayada aicha R T A chekaran ta nawa ne lokacin mazan Allah s a w ya aure ta kuji tsoran haduwarku da Allah ni bance karku Yima yayan ku auran gaugawa ba amma ai itama duk da diyarku ce kuma kunada ikon yin abin kuka ga dama da ita to ba komai ya batamin raiba kamar kalmar lakol ita bokon metake anfana ma su yaya matan duk yarinyar da aka ce seta gama lakol tayi aure to ina mai tabbatar muku da cewa se sa'a wannan lokaci ya haifa muku da mai ido ina kira ga uwa yan mu mata da su kula da yayan su wannan chine mafita waima tukunna chin minene ya jawo wannan masifar ne ai Ace wane ya komce wane akan budurwa ai baban alheri ne a rayuwar mu ta hausa ammafa kudubi magana ta kuma wallahi tallahi idan kuka yi wasa se yar ta kaiku ta yado fatana Allah dai yayi mana jagora fatan alheri
@jibrinyakubu5358
@jibrinyakubu5358 Год назад
gaskiyani
@yahuzarabiu525
@yahuzarabiu525 3 года назад
Wlh karyane
@YusufAbukar-lo8in
@YusufAbukar-lo8in 14 дней назад
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ 7:35
@yakubuibrahimaddullah5213
@yakubuibrahimaddullah5213 3 года назад
Karyane wanan 14yrs zaa iya yiwa yara aure sosaima idan baai mata aurenba ai zasu iya zuwa suyi iskanci nawane suke fara iskanci daga 9 to 10yrs sesu gagara zaman aure? Wanan maganace kawai su iyayrnmu daga 13 zuwa 15 duk aka aurar dasu gashi lfyrsu kalau duk sun tashi da yayansu
@iiman6861
@iiman6861 3 года назад
Auren Wuri kam al-kairi ne ga Al'ummar musulmai. Batukuma akan Zinar Wuri Fa kuma bama kanku Amsa ya ku kanan al'majiran yahudawa kuje kuga kasashen Iya'yen gidan naku tamkar dab-bobi Dan gane da zinar Wuri dakuma homor-sexual hmmm Amman kuma basa ganin hakan sabo da sun Rena tunanin su Shiya sa suke mantawa da kashi a gindin su hmm Nonsense people's
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
mashaAllah 😊😊😊
@aminumalansuleywani3947
@aminumalansuleywani3947 3 года назад
Wanan du cherin yahudawa ne
@fateemah3352
@fateemah3352 3 года назад
Ahhhh,,,wa'yannan ansha gama kafin su iya wannan shirin🤣🤣
@zuwairahabubakar1336
@zuwairahabubakar1336 3 года назад
To nidai nawa diyar ko a 9ne zammata, Allah dai ya shige mana gaba.
@issasalisu2971
@issasalisu2971 2 года назад
Jahilan banza Masu yada aqidar yahudawa
@halilhalilu4033
@halilhalilu4033 Год назад
ouwarki shegiya munafika wanan ei yahudanci ba shaar mulinci ce ba gafara
@omaridris5060
@omaridris5060 3 года назад
Wannan baza shawaraci
@houssenihabibu3626
@houssenihabibu3626 3 года назад
Aure babu sheri ko kadan sei alheri
@asmanajaririmawaka2097
@asmanajaririmawaka2097 3 года назад
Kunma Raina mutane walh Yarinya shekara 10 zuwa sha hudu yanzu da duniya ta sauya lalata zatayi wai lakol ne mafita bama Karatun mahamadiyaba
@idrisuisaka8130
@idrisuisaka8130 3 года назад
Yan kutumar Ina Dan uwarku da zinan gaggawa da Auren gaggawa wannene yafi Yan kogilar izraila kawai Yan iska
@alameenidriso1958
@alameenidriso1958 2 года назад
mashaallah dakyau Allah ya sanya albarka
@abdoulazizoumarabdoulazizo8470
Aikin banza
@hamidumuazucbk2595
@hamidumuazucbk2595 3 года назад
Karyane bahujja
@rabiluinoussa6745
@rabiluinoussa6745 Год назад
Good
@nfggdyundgggy3388
@nfggdyundgggy3388 3 года назад
mtssww wannan karya neh kawai kayi wa yar ka idan ta kai 12 zuwa sam
@yakubuibrahimaddullah5213
@yakubuibrahimaddullah5213 3 года назад
Auren ne kesa karuwanci?
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 2 года назад
Kaji aikin hankali
@abdallahdanmutanentawa8162
@abdallahdanmutanentawa8162 3 года назад
wannan gaskiya ne
@user-tt1jq7oo6c
@user-tt1jq7oo6c 3 года назад
Masha allah👍👍👍
@monumonu7251
@monumonu7251 3 года назад
ما شاء الله
@oumaroumarboss364
@oumaroumarboss364 3 года назад
Umar
@jibrinyakubu5358
@jibrinyakubu5358 Год назад
garyane
@user-bj2yj9sv6x
@user-bj2yj9sv6x Месяц назад
اخبراليم.في.السودان
@aweesualasan1805
@aweesualasan1805 3 года назад
Masha Allah
@Amir_The_Medic
@Amir_The_Medic Месяц назад
Wai aure ne ko arme😯?
@rabiusalah3957
@rabiusalah3957 Год назад
MASHA allah
@xxxx6238
@xxxx6238 3 года назад
❤️❤️❤️
@maryamabubakar4028
@maryamabubakar4028 3 года назад
Manafukai masu yiwa addini zagwan kasa
@jvhsdvv7084
@jvhsdvv7084 2 года назад
8
@sabituabo1740
@sabituabo1740 Год назад
Yayi🦋🦋
@user-ip8lo5dv6b
@user-ip8lo5dv6b 3 года назад
بارسوادن
@zabairubabatvaminchinallah5892
@zabairubabatvaminchinallah5892 3 года назад
Masha Allah video Love
@boubacarboubacar07boubacar17
@boubacarboubacar07boubacar17 3 года назад
Zzrr
@boubacarboubacar07boubacar17
@boubacarboubacar07boubacar17 3 года назад
Àébh
@maeomeki9260
@maeomeki9260 Год назад
Masha Allah dakyau
@nana-tp9ps
@nana-tp9ps Год назад
Masha Allah 14anneé
@user-ox9fw9qn5l
@user-ox9fw9qn5l 3 года назад
الزواج اية من آية الله تعالى ومن آياته ان خلق لكم من أنفسكم ازواجا هذا التدبير لايستوي بمزان الشرعي ولا تتبع الهوى
@abudumumunimagaji7246
@abudumumunimagaji7246 2 года назад
Wahsykarkar
@abbaboy7413
@abbaboy7413 Год назад
AYSARU.KZK
@TastyVegSamayal
@TastyVegSamayal 2 года назад
Good
Далее
Reducing workload for women (Hausa)
8:22
Просмотров 91 тыс.
WAKE MAI LAHIA 13 02 17
13:51
Просмотров 77 тыс.
ФОКУС С БАНАНОМ🍌
00:32
Просмотров 180 тыс.
HASSIA DVD N°1 de Moussa Hamadou Djingarey
16:48
Просмотров 797 тыс.
Water Niger 2018
3:59
Просмотров 207 тыс.
RAI DA MUTUWA 1&2 LATEST HAUSA FILM 2019
56:09
Просмотров 225 тыс.
ускорил очередь на кассе
1:00
Просмотров 995 тыс.