Тёмный

Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version with English Subtitles | Nigeria | Episode 9 

Manyan Gobe
Подписаться 17 тыс.
Просмотров 42 тыс.
50% 1

Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.
Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.
Subscribe to ‪@musaafrica‬

Опубликовано:

 

2 июл 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 340   
@masoyinannabisaw
@masoyinannabisaw 24 дня назад
duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah ❤❤❤🤲🤲🤲
@SajeederhMustapha
@SajeederhMustapha 24 дня назад
Ameen Dan Alfarmar annabi Muhammad s a w
@nusaibaiilyasu2866
@nusaibaiilyasu2866 24 дня назад
Ameen ya Allah s.a.w
@salihumuhammad6499
@salihumuhammad6499 24 дня назад
Sallallahu Alaihi wa Sallam ❤️‍🩹
@user-xo2kq9ic2c
@user-xo2kq9ic2c 24 дня назад
Amiiiiiiin ya Robbi 🤲
@sanilawanabdurrahman4278
@sanilawanabdurrahman4278 24 дня назад
Ameen
@kuraskitchen2116
@kuraskitchen2116 23 дня назад
If you are already taken, why come to a blind date😂
@Rahinatuy624
@Rahinatuy624 24 дня назад
Naji kowa sai nace kanada gida babu mai tabbayan addini mutun yasamu namiji mai addini ayyafi Allah kadatar damu
@MuhammadSale-uv4rh
@MuhammadSale-uv4rh 24 дня назад
Duk abinda yake jahiri suke kallo Amma Basu San zaman aure ba Allah ya bamu mace ta gari
@MuhammadSale-uv4rh
@MuhammadSale-uv4rh 24 дня назад
Duk abinda yake jahiri suke kallo Amma Basu San zaman aure ba Allah ya bamu mace ta gari
@ameerahmeerah2515
@ameerahmeerah2515 22 дня назад
Wlh kuwa sis wlh karoki Allah yahadaka da mai tsoron Allah mai addini yafimaki kwanciyar hankali amma basa ganewa sai cewa sure mai kudi mai kaza toshi mai kudin ai dangi yake aura😂 yanzu namiji mai addini da soron Allah fa sai da tsayuwar dare😂😂😂😂
@sisserasheedrasheedson4466
@sisserasheedrasheedson4466 20 дней назад
Wato abinda ke faruwa na lura akwai ƙabilanci ne a cikin al'amarin ba'a yi da yan kowane state sai yan Katsina
@sisserasheedrasheedson4466
@sisserasheedrasheedson4466 20 дней назад
Shiyasa ba'a san raayin yan kowane state ba sai na yan Katsina
@MaryamMahdi-pq4xq
@MaryamMahdi-pq4xq 24 дня назад
Gaskiya wannan week din find your match baiyi dadi ba
@MustaphaAhmad-dd7sz
@MustaphaAhmad-dd7sz 21 день назад
Ya Allah ubangiji ka'zirtamu da Mata masu kaunarmu alfarmar Muhammad rasulillahi SAW🤲
@HishamAbbah
@HishamAbbah 24 дня назад
The first guy is smart and charismatic but the second guy is my favorite. Please ga shawara, idan zaku kawo mutun a find your match please just fara tabbatarwa ya na da GF/BF bcos bazai yiwu mutun nada partner Kuma kuna kawo shi ba gaky since you said this is a reality show
@mytuts_
@mytuts_ 23 дня назад
Yup
@harunaumarspbagega5321
@harunaumarspbagega5321 22 дня назад
Gaskiya wannan shawarar tayi​@@mytuts_
@Mmscarfs
@Mmscarfs 22 дня назад
Gskia faa
@basharbello237
@basharbello237 22 дня назад
Gaskia ne ya kamata Musa Africa ku dauki wannan shawarar kuna tantancewa tukunna mutun ya shigo
@amnasztv6353
@amnasztv6353 21 день назад
Fact
@HassanYusuf-hf2tb
@HassanYusuf-hf2tb 4 дня назад
Allah kaqaramana son annabi Muhammad s a w ♥️ da iyalan gidansa da sahabbansa da tabi in tabi ina da waliyai da manya manya bayan allah alfarma annabi Muhammad s a w ♥️ 💙
@muraditv8755
@muraditv8755 22 дня назад
After watching a couple of your shows , i came to agree to the fact that , ladies doesn't really know , what they want.
@Teegaza
@Teegaza 24 дня назад
Gaskiya episode in yau sai ahankali kuruciya tayi yawa ciki, and ni sai inga sunzone kawai don duniya tagansu
@abdullateefmubarak8363
@abdullateefmubarak8363 24 дня назад
Umar with the voice is cool musty the engineer is a gentleman abdullahi is free and shy.... Mina has her questions written down zee is on a cruise... But all in all the episode is funny and cute 👍👍👍👍👍
@AminaBashir-sf5jj
@AminaBashir-sf5jj 24 дня назад
Masha allah ❤️ nice tafarko wallahi inason Shirin nan
@doctorfreesh9623
@doctorfreesh9623 24 дня назад
Kina Awane garinee? Muyi magana idan zai yiyu ahadamu, Amma ina lagos ne
@AminaBashir-sf5jj
@AminaBashir-sf5jj 24 дня назад
@@doctorfreesh9623 Ina kaduna
@bashirsalisu900
@bashirsalisu900 24 дня назад
Mena black is extremely beautiful Masha Allah
@harunaumarspbagega5321
@harunaumarspbagega5321 22 дня назад
Wallahi nima har matsuwa nake naga sundora
@rayuwatv1769
@rayuwatv1769 23 дня назад
Amina Tayi min da gaske 100%
@user-lf8gi8mv3g
@user-lf8gi8mv3g 24 дня назад
Alhamdulillah. Mlm Musa Africa Mun gode Sosai, Allah yasaka da Alkhairi
@RamadanOumar-cg7nz
@RamadanOumar-cg7nz 4 дня назад
Ma sha Allah
@abdulfatahabatchaumar5992
@abdulfatahabatchaumar5992 24 дня назад
Most of dem have mess d line, if dis is truly find your match then, what are they doing there since they are still with their Boyfriend/Girlfriend. I thought all the applicants should be single ready to mingle?
@user-qe4uk1rs1s
@user-qe4uk1rs1s 23 дня назад
Definitely, there are alot of genuinely single people out there
@emmanuelcikee
@emmanuelcikee 24 дня назад
They're so amazing❤
@Adammadam-jg1oe
@Adammadam-jg1oe 11 дней назад
Gaskiya wa Innan Mata ba aure bane agabansuba
@musadanjumaibrahim748
@musadanjumaibrahim748 24 дня назад
Nice And Beautiful Conversation Indeed
@AbdulKaremCisse
@AbdulKaremCisse 24 дня назад
Masha Allah ❤❤
@user-dx2lq3rh9s
@user-dx2lq3rh9s 23 дня назад
Masha Allah agaskiya Ina dadin wannan shirn naku sai dai kuma Ina korafi akan wannan shirin naku abokina Dan Allah kadai zan zamar masu magana kadau re dunga basu lokaci muma su kalloh zamufi gamsu wa
@talhaabubakar3290
@talhaabubakar3290 24 дня назад
And Musa Africa plz always put them one on one and they should be single, if its more than one, the party that is more than one may be desperate and accept because of that, its always more fair if its equal number of both genders
@AminaBashir-sf5jj
@AminaBashir-sf5jj 24 дня назад
Gaskiya wa innan basuyi serious ba ya zahayi ace sunada saurayi su kuma mazan sunada yan mata meye na zuwa dan allah
@waziriarsenal1443
@waziriarsenal1443 24 дня назад
Gaskia ne, Ms Maryam I agree with you
@mdkvshhsbsksk5203
@mdkvshhsbsksk5203 23 дня назад
Nima abunda nakeson cewa kenan wllh
@Vibe_pips
@Vibe_pips 24 дня назад
Been waiting for a long time ❤
@user-xv5ii2wr1w
@user-xv5ii2wr1w 23 дня назад
Masha Allah
@HamisuZakaria-go9on
@HamisuZakaria-go9on 24 дня назад
Gaskiya dunda ake wannan film din nan ba a taba kawo kyawawan Yan mata kamar wannan karon Masha Allah ❤
@salihumuhammad6499
@salihumuhammad6499 24 дня назад
Gsky dai 😊
@abubakarIbrahim-vv2gf
@abubakarIbrahim-vv2gf 24 дня назад
gaskiyane 🎉
@umarfarouktv4109
@umarfarouktv4109 24 дня назад
Gaskiya inasan wannan dayar yaza,ai muyi mgn
@user-xo2kq9ic2c
@user-xo2kq9ic2c 24 дня назад
The most entertaining program I like it ❤
@AbdulgaffarNasir-k1u
@AbdulgaffarNasir-k1u 16 дней назад
Wato namiji na biyu yakamata ace anyi March cause yanada komai ko matan basuda niyar auren nea 😂😂😂❤
@musaadammusa9536
@musaadammusa9536 24 дня назад
Agaskiya banyi interesting a wannan hirarba kinada kanada budurwa ko saurayi Maiya kawoki Maiya kawoka Nan 🤔
@user-vf7gf5mn1i
@user-vf7gf5mn1i 13 дней назад
Mongode ❤❤❤❤dan Allah a cigaba dakawauwa
@PeterSamuel-d1v
@PeterSamuel-d1v 23 дня назад
Borno people are waiting for you , Musa
@salisuahmad6807
@salisuahmad6807 24 дня назад
Yakamata adaina kawo masu budurwa ko saurayi gaskiya abin baya dadi
@s.a.designconsult2620
@s.a.designconsult2620 23 дня назад
Wannan shìne maganar gaskia
@faridamahammad556
@faridamahammad556 24 дня назад
Masha allah yayi amma wayan nan duda yanmatan su sumada samarinsu to ye amfanin zuwan
@suleimansaminu5267
@suleimansaminu5267 24 дня назад
Fantastic ❤❤❤
@LawanAdamu-qt2mu
@LawanAdamu-qt2mu 24 дня назад
Wannan mai jan hijjabin akwai ja,ira 😂😂
@FofaAlhusawy
@FofaAlhusawy 24 дня назад
ماشاء الله ❤😅😅احلو
@JamiluAdamu-nf5bg
@JamiluAdamu-nf5bg 24 дня назад
This guy is seriously make me laugh 😂😂
@souleymaneharuna
@souleymaneharuna 24 дня назад
yayi kyau Wannan shiri yana min Dadi sosai Allah ya taimaka❤❤
@sarkinarewa24tvseries.96
@sarkinarewa24tvseries.96 24 дня назад
Mashaallah excellent job ❤
@user-gz6yd2lm1q
@user-gz6yd2lm1q 24 дня назад
Nice one 🎉🎉🎉
@AminuRabiu-jc4qb
@AminuRabiu-jc4qb 24 дня назад
Nice ogah
@Usmanmusa-s4b
@Usmanmusa-s4b 23 дня назад
Masha Allah❤❤❤
@bulamaibrahim
@bulamaibrahim 24 дня назад
Host u dey rush them😊😊
@abubakarmahammadbashir2496
@abubakarmahammadbashir2496 14 дней назад
Wai shin kana da budurwa 😂😂😂
@Papistotv
@Papistotv 24 дня назад
Mashallah 🎉🎉❤
@AbubakarNura-fn6um
@AbubakarNura-fn6um 24 дня назад
Nice one
@tilmeezaliyyu3498
@tilmeezaliyyu3498 23 дня назад
Africa keep it up❤❤
@AUmaizara
@AUmaizara 24 дня назад
Nice!
@aliyuumarhydar9082
@aliyuumarhydar9082 24 дня назад
Wow I like this show Amma AMINA tayi saurin pasa balloon dinki 😂
@HalimaMusaUba
@HalimaMusaUba 8 дней назад
I can't get tired of watching this video because muryan Umar faruq yana burgeni yana mun dadi ❤😢
@FatimaMustaphaHamza
@FatimaMustaphaHamza 4 дня назад
😢😢Ga yar uwarki
@yasiribrahim9034
@yasiribrahim9034 24 дня назад
Gaskiya abunnan yamin dadi sosai ina son bakarnan😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅
@AbdullahiYakubu-je9pn
@AbdullahiYakubu-je9pn 24 дня назад
Gaskiya bai kamata me budurwar ya rinka xuwa gurin ba
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 24 дня назад
Gsky kan cin fuskar yayi yawa, hk qiri qiri
@Love_scenes_1
@Love_scenes_1 15 дней назад
Yanzu kai malam musa agabanka akayi playing dinm😂 Wann da tace tana son soja kalli fa da wanda tayi match 😂😂😂
@AbbasUmar-bg6jn
@AbbasUmar-bg6jn 24 дня назад
😂😂gaskiya malam Abdullahi Muhammad anso a latsaka sosai haba taya yarinya tanason ta nuna maka xaka rabu da budurwarka kayi accept dinta kai tsaye haba 😂😂gaskiya da kaɗan ka fada badon musa Africa ya cetoka ba
@AbbasUmar-bg6jn
@AbbasUmar-bg6jn 24 дня назад
😂😂wallahi ka kiyaye zainab kai tsaye xaka ganta shagonku na sayarda iPhone toh yayi take care wlh tafika wayo
@user-te7yb9ef4j
@user-te7yb9ef4j 8 дней назад
Nice 👍
@AnasYusuf-i9y
@AnasYusuf-i9y 24 дня назад
happeness....🎉🎉
@user-qe4uk1rs1s
@user-qe4uk1rs1s 23 дня назад
What is the essence of this show to match people to find love if you will bringing those in already in relationship? If the participants and the host do not know this, it is disrespectful to their partners and to us the viewers because it's like you are wasting our time when you match people on the show and then we know already the relationship is not gonna work.
@user-dt4xu6ry2k
@user-dt4xu6ry2k 23 дня назад
Gaskiya wannan fah tada na tinani kamar na turawa sbd tana son yawo sosai
@IllaHalilou
@IllaHalilou 24 дня назад
Masha ❤❤❤ Allah
@muhammadsani129
@muhammadsani129 21 день назад
InnaliLLahi wa Inna ilaiHi Rajiuun wannan shirin Sharrine ga Alummar Hausa Fulani Musulmi
@AbubakarYakubu-l2q
@AbubakarYakubu-l2q 22 дня назад
A gaskiya harga Allah naji zainab tayimin koma wllh inason ta
@AbdulMummini
@AbdulMummini 20 дней назад
Wow brother i love this
@redsniper327
@redsniper327 6 дней назад
See one soldier here i rise my hand ✋✋
@Rabilu_D_yaro
@Rabilu_D_yaro 24 дня назад
Inajin daɗin wannan shirin allah yakara basira
@mwglobaltech
@mwglobaltech 20 дней назад
Da xe Fi ace Banda Wanda suke d bebs
@hasanalawan7407
@hasanalawan7407 10 дней назад
Aringa kawoma Na wayan,da basu da saurayi gaskiya😊
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA 24 дня назад
Bafa zasu dadeba saboda abaya tace tanason dogo mai fadi kuma akarshe ga wanda tazaba gaskiya bazasu dade ba wayo kawai zatai masa
@MoustaphaIdi
@MoustaphaIdi 17 дней назад
Aslm ni nazo tawajan amina zaiyi mucht incha allah
@TajiAli-ig6if
@TajiAli-ig6if 24 дня назад
Gaskiya kuna bani nihadi amma ayau kunzo makarya😂😂😂ci
@HarunaSani-fx3gr
@HarunaSani-fx3gr 24 дня назад
The first guy to be interviewed was the Smartest guy I saw for this show, even his voice is great
@muhdspeedou
@muhdspeedou 23 дня назад
Smartest guy on a show denying his existing girlfriend " on and off" also publically promoting side chick's? Lol😊
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 23 дня назад
@@muhdspeedouwallahi kamar bayi da hankali 😂
@roqyahr8346
@roqyahr8346 24 дня назад
Yau konbamu dariya ❤❤
@MaryamAbubakar-r7r
@MaryamAbubakar-r7r 12 дней назад
Wallahi yarinyar nan taban mamaki da ta zabi gayen nan,shi kuma yafi son dayar
@Afrique-z54w
@Afrique-z54w 24 дня назад
Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam
@aishaabdulrahman6305
@aishaabdulrahman6305 23 дня назад
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
@AbdulhakimTukur
@AbdulhakimTukur 3 дня назад
Gaskiya duk wanda yake da budurwa abar gayyatoshi anan Saboda ba abu bane na wasa Da gaske akeyinshi
@talhaabubakar3290
@talhaabubakar3290 24 дня назад
The show is funny and i like the questions but 1: I'm disappointed in the first guy, by him saying that he wants only one wife and also have a side chick, as Muslims we all know its haram 2: How can they all be in relationship and they'll be coming here, they're all unserious
@AlhassanIshiyaku
@AlhassanIshiyaku 24 дня назад
🎉🎉muna gudu matuka bamuji cakwakiya
@Mdone001
@Mdone001 24 дня назад
Allah yabada nasara
@HarunaSalisu-o9x
@HarunaSalisu-o9x 17 дней назад
gaskiya wannan satin baiyi dadiba yakamata duk wanda yakeda budurwa ko wacce take da saurayi sudaina zuwa ALLAH yakara basira
@AbdullahiAuwal-cj2lm
@AbdullahiAuwal-cj2lm 24 дня назад
gaskiya wasa yayi but sai dai bana tinani wannan gayan da gaskee ya karbi match din nan abinda nafahimta shine yana son waccen budurwar tashi sosai ba na tunani kan wanna sai canza ra`ayi akan wancan Allah yataima ka sanna musa kamar yadda kafara kawo tsaffin yan wasa don Allah a cigaba da kawo wadan da suka gabata a baya sannan nima inada bukatar shiga wannan wasa thank you for entertaimance the❤ lovers❤🧡💜🖤🤍💯💞💕👍🙏
@MahamansaniAlkasum
@MahamansaniAlkasum 24 дня назад
Aiki yana kyau adenasa turanci hausa kawai
@user-xo2kq9ic2c
@user-xo2kq9ic2c 24 дня назад
Tunda Hausawa ne ba, wannan party daya muke😂😂😂😅😅😅
@ibirahimsalelesalele3969
@ibirahimsalelesalele3969 24 дня назад
Gaskiya dai🤣🤣
@ishaqmahmud5616
@ishaqmahmud5616 24 дня назад
Please wanda suke active relationships su bar applying it seems today's participants are all confuse. 😂😂 coz of relationship din da suke ciki
@user-xo2kq9ic2c
@user-xo2kq9ic2c 24 дня назад
😂😂😂
@AbubakarAdamu-l9z
@AbubakarAdamu-l9z 24 дня назад
Yakamata ace kafin afara katambayisu suna da budurwa ko saurayi. Ake tantancewa. Bamasu wasabah
@NafiuSanidabai
@NafiuSanidabai 22 дня назад
Hakika ina jina dadai yanda take kasanciwa a wanan muhawara zan so a CE nakasance dayada ga cikin wadan da zasu same budurwarwar tawanan Mai albarka Musa Ina so khahadamen nawa match dan Nafiu sani Dabai from katsina state danja local governmena Dabai Nafson Guy
@qwaity
@qwaity 24 дня назад
Gaskia wadannan dai Blind dates nasu sai a hankali gaba 1 duk sunada partners kuma sunzo kuma gashi last guy din ma shi bashida biyayya kara girlfriend amma yazo event din Watching U from KSA 🇸🇦💚🇳🇬
@user-qx9zq2oy9c
@user-qx9zq2oy9c 24 дня назад
The guy act matured
@user-sf1vy2pb8f
@user-sf1vy2pb8f 24 дня назад
Gaskiya ina bukatar fine your mach daga jigawa state
@ZayyanatuHamisu-nw6hk
@ZayyanatuHamisu-nw6hk 24 дня назад
Al mustapha ❤
@abubakaribrahim3608
@abubakaribrahim3608 24 дня назад
Masha Allah nima zan ye wannan debate da amina from maiduguri
@Omar_captain
@Omar_captain 24 дня назад
Gaskiya wannan week din shirme mutanen nan suka zo maku dashi kudinga tantamcewa kar Wasu su bata maku shiri
@musausmanmusa9730
@musausmanmusa9730 20 дней назад
Nakarnshen yafison dayan fa😅
@user-up8xl1gq7q
@user-up8xl1gq7q 23 дня назад
Masha Allah gaskiya kun burgeni
@user-lu8zw2wt3k
@user-lu8zw2wt3k 14 дней назад
Allah yakara basira yaya Musa 😂😂
@chukwumaifeanyi4083
@chukwumaifeanyi4083 23 дня назад
Dan Allah moderator Musa, Ka gayamusu in suna cikin serious relationship da budurwa ko saurayi , Kada suzo wanan find your match. It's supposed to be for singles or those that are undecided in their relationships. If not the programme will be like a joke. Spice it up with serious minded people. Muna so muji anyi aure a sandiyan 'find your match'
@AhmadIdris-kz6dc
@AhmadIdris-kz6dc 23 дня назад
Wananmedadiba musa
@tycooneameenu5528
@tycooneameenu5528 24 дня назад
Baba ya kamata ka kawo bouncers ka fara korar irin wnn unserious yaran nn suna bata ma show like that last guy
@saidumuhammad2547
@saidumuhammad2547 20 дней назад
Gaskiyane
@bilkisubabaji3634
@bilkisubabaji3634 18 дней назад
i like almustafah he is very smart
@AbdoulAzizAbdoulAzizfari
@AbdoulAzizAbdoulAzizfari 24 дня назад
Ka bar kawo mana bakaken matanan masu taurin kai😂
@abdurrahmansalehibrahim6992
@abdurrahmansalehibrahim6992 23 дня назад
Taurin kai da rashin da'a ba
@DdDd-hj6be
@DdDd-hj6be 24 дня назад
I thought kunce find your match and suna da saurayi to me sukeyi anan sannan there are too much talk
@Bayeinyasstvs
@Bayeinyasstvs 23 дня назад
Duk mace tana tare dakai ne kafin ta samu wanda ya fika
@CleverboyAsi
@CleverboyAsi 23 дня назад
Gaskiya Adaina Neman wadanda Suke da Budurwa, ko wacce take da Saurayi, Bcoz Suna Bata lamarin 😢😢
@MustaphaAhmad-dd7sz
@MustaphaAhmad-dd7sz 21 день назад
To Allah ubangiji ya bamu gida sabo da naga gida shine aure yanxu
Далее
Makauniyar soyayya😂😂😂💔
4:52
Просмотров 2,9 тыс.
DAGA BAKINKA TARE DA KING 🤴 INDARA DAGA INSTAGRAM
21:01
KISHIYATA SEASON 6 EPISODE 9
54:33
Просмотров 48 тыс.
KOTUN SOYAYYA SEASON 1 EPISODE 5
45:18
Просмотров 38 тыс.