Masha'allah Tbarakallah❤ Alhamdulillahi allah yasa Albarka ga wanga armi allah yabada zaman lapya da Zuri'a Taibah AMEN❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉 ALLAH YASAKAMA MALUMINMU DA ALKHIRI ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allahu Akbar . Aure da maaurata a najeria Muna bikatar gyara kwarai da gaske ya kamata a tanadi hukuma me Kula da auren da maauratan.mu Mata Munfi Shan wahalar Rayuwa.