Gaskiya abbah shugaba ne amma matsalal Da take tare dashi daya ce wallahi mai gidan sa domin ya kamata kwankwaso ya koma gefe sai dai idan yaga ya kauche ya kira shi ya bashi shawara amma indai kwankwaso ne zai sashi yayi ko kar yayi wallahi gabar shiyasa bazata taba karewaba da kuntatawa wasu ko malamai ko zagin shuwagabanni bazai kare a kano ba wallahi wanda yayiwa ado bayaro ma to akwai wani Da yarage ne mutane nawa kwankwaso ya taka a kano kuma wallahi har'yanzu akwai saura yah Allah kaba aky damar yin adalci da aiki nagari kuma dan Allah ya kira duk wanda ya rusa masa dukiya su zauna round table domin wallahi akwai kuskure aciki
Abba kwanlwasone yasa bamasanka amma kuma maganarka tasa naji kabirgeni amma kasani kwankaaso ba jagora nagari bane tunda har kullum yana sa rukon wani acikin zcyrs sannan idan nawa yayi abin cigaba idan bashi yayiba wannan abun baiyiba dan Allah I inabaka shawara karka kasance kadauki duk dqbi'arsa datakasance bata kyau duk d nasan baza arasashi d dabi'a me kyau ba koda guda 1 ce Allah ya tabbatar mana d Al.khairee agaremu d jaharmu baki daya
This is the kind of Governor that Kano needs and has got-- measured in his speech, rationally restrained, intelligently reticent. The people of Kano have dodged a bullet by resolutely voting for this man--- a morally sound man and the successor to the great Kwankwaso, the moderniser of Kano.
Avoid revenge when ruling your people ,avoid what happens in the past,you are all kano,you suppose to show love to all,not destroying the economic and financial affairs by destroying their belongs