Alhamdulillah, Malam Ni ganau ne ba jiyau ba daga ranar da kayi karatun nan, na lazumci wadannan adduo'i kuma naga canji, daga ciki kasuwar da nake ta kokari na fara bai yiwu ba na tsawon lokaci yau Allah yayi, aiki da na jima ina nema na tsawon lokaci bai samu ba kwasam, kwana uku da suka wuce, Allah ya aiko min da Appointment ba tare da na cika aikin ba, Yan'uwa mu rike addu'a da kyau.