Allah yasaka da alkairi malam allah ya baka lpy malamin mu muna sosonka muna alfahari daku allah yayiwa rayuwa albarka allah kuma ya yafe muku zubanku duniya da lahira
Assalamu alaikum Mallam duk lokacin da nayi kiyamul layl kafin nagama SALATUN NABIY, ISTIGFAR, HAILALA da dai sauransu kafin nagama gaba-dayansu nazo wajen da zan roki Allah sai Bacci ya ɗauke ni, tunda abin yana raina shin ko ban roka ba Allah zai amsa min bukatu na kokuwa sai na roka tukuna?