Тёмный

KAMALA EPISODE 10 ORIGINAL 

Bifa Studios
Подписаться 187 тыс.
Просмотров 82 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

28 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 92   
@maruftijjani4903
@maruftijjani4903 3 месяца назад
Ana wa shawara karike matarka laila kabar Alh domin Allah ya che duk wanda ya rufa wa wani asiri shi Allah zai rufa mai n shi. Ka bar Alh da hanli sa, in ya che ka saki mashi diyar shi karka saki ta, in har bata yi lafe sakin ba. Nagode.
@aliyuisyaku7917
@aliyuisyaku7917 3 месяца назад
Amma gaskiya wannan tsohuwar acting din da take yayi yawa
@Somaya-qy8es
@Somaya-qy8es 3 месяца назад
Assalamu alaikum dafarkodai miste bifa Allah yaqara basirah 🤲🤲🤲😊 nidai agaskiya wlh karkarabu da lailah 🎉🎉🎉🎉 Allah yatemaka inaimaka fatan allkairi
@muhammadbuhari6828
@muhammadbuhari6828 3 месяца назад
U guys are really trying.,I think this is best hausa series ❤❤ Love u guys ❤
@AbdoulhadiMuhammedsani
@AbdoulhadiMuhammedsani Месяц назад
Very good ✨😊
@FalmataUmarBotum
@FalmataUmarBotum 3 месяца назад
Allah yakara basira ❤❤
@rahmatufuseini482
@rahmatufuseini482 3 месяца назад
Masha allah ❤🇬🇭
@khadijatijjaniumar2267
@khadijatijjaniumar2267 3 месяца назад
Nima dai na dade ina complain, the episodes are very short wlh
@IbrahimAhmad-hw3iw
@IbrahimAhmad-hw3iw 2 месяца назад
Ko BANSANI BA ankusa akoma shirinmu na amaryan tick-tock ba Shakka
@Haibraheem
@Haibraheem 3 месяца назад
I never saw this heat coming 😂
@sulaimandaudasani555
@sulaimandaudasani555 3 месяца назад
haba bifa karku Bata film dinko Allah wannan film din yayi guntu dayawa please 🙏 don't spoil ur movie 🎥 I really believe in you guys bifa studio u are the best try and fix it haba
@JafarYahuza-dn5qo
@JafarYahuza-dn5qo 3 месяца назад
Masha Allah 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
@ahmedsafiya2544
@ahmedsafiya2544 3 месяца назад
Man Bala aikinka na kyau😅😅😂
@ibrahimlawaltambari8389
@ibrahimlawaltambari8389 3 месяца назад
@ Baffa is seems you re going out of ideas. Why in narrating what happened between you and your bride should be repeated
@falmatamustaphausman4551
@falmatamustaphausman4551 3 месяца назад
Kai hukuncin da Alhaji yayiwa Ahmad gsky yyi tsamari
@asmauauwal3606
@asmauauwal3606 3 месяца назад
Da ta tafi da kayanta na kwana biyu Ya je ya dauko ta ba akwati😂. Abin naku ba seriousness
@bifastudios
@bifastudios 3 месяца назад
Idan mace a kasar hausa ta dawo gida sabida sabani da mijinta, takan ajiye kayanta a gida sabida sirrinta hali da take ciki ko dan surutun mutane
@SalmanAbdullah-eb3fv
@SalmanAbdullah-eb3fv 3 месяца назад
Wai yaseketa kaji shirme
@KamalKamal-zr5ek
@KamalKamal-zr5ek 3 месяца назад
Tofah maganar gaskiya kawai kabawa alh zabi idan zaka rabu da ita dole saika rabu da laila shima asiri karufa mata ka aureta kuma kazaunar da goggo kayi mata bayanin abunda allah ya tsarawa dan adam akan arxiki ko rashinsa allah ya kara basira from batayya albasu. Lg kano
@Djadiabdouazizou
@Djadiabdouazizou 3 месяца назад
Masha Allah
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 3 месяца назад
Amma alh nan beda adalci fa
@MuktarMustapha-xi5oy
@MuktarMustapha-xi5oy 3 месяца назад
Agaskiya Alh nan bai da mutunchi
@trtrtr4667
@trtrtr4667 3 месяца назад
Masha allah
@HauwaYaikuwa
@HauwaYaikuwa 3 месяца назад
Masha allah ❤🎉
@ibrahimlawaltambari8389
@ibrahimlawaltambari8389 3 месяца назад
@ Maryam gaskia alamu sun nuna haka😂
@biglovingfamily511
@biglovingfamily511 3 месяца назад
hhh h malam Bala case ne 😀😀
@ibrahimharunasalisu5809
@ibrahimharunasalisu5809 3 месяца назад
Malam Bala aikinka na kyau
@HafsatBuba-sq1bn
@HafsatBuba-sq1bn 3 месяца назад
Goggo 😂😂❤
@hulaifatyakub1979
@hulaifatyakub1979 3 месяца назад
Masha Allah❤ i thought we agreed on 2 episodes today. To make up for the missed episode. Please come to our rescue 🙏 😢we really need it. If not today,tomorrow please. Next week is far na
@JamilaHamisy
@JamilaHamisy 3 месяца назад
😢😢😢😢
@MaryamSaid-d6o
@MaryamSaid-d6o 3 месяца назад
Lallai kuwa 😂
@HaDeja-h7m
@HaDeja-h7m 3 месяца назад
❤❤❤🎉🎉🎉
@endpointacademy
@endpointacademy 3 месяца назад
Maganar gaskiya baka karbi shawaran mu ba, film din yana lalle cewa, gashi talla yafi film din yawa kuma abun yazama guntuwa haba, don Allah ku gyra tsari. Muna tare daku
@abdullahigarba8722
@abdullahigarba8722 3 месяца назад
💘💘💘💘
@Ibrahimabdullahi-ds4rq
@Ibrahimabdullahi-ds4rq 3 месяца назад
Macha allah
@ibrahimmuhammad3393
@ibrahimmuhammad3393 3 месяца назад
🎉
@hjeufjljgffj9322
@hjeufjljgffj9322 3 месяца назад
❤❤❤❤
@HJr-n1n
@HJr-n1n 3 месяца назад
😊😊😊😊😊😊
@drsadeeqahmaddxxaahh5232
@drsadeeqahmaddxxaahh5232 2 месяца назад
Malam Bala😅
@محمدحمزه-ض2ن
@محمدحمزه-ض2ن Месяц назад
𝕐𝕒𝕪𝕒 𝕟𝕒 𝕚𝕟𝕟𝕒 𝕨𝕒𝕚 𝕚𝕟𝕒 𝕚𝕟𝕟𝕒😂😂😂
@MallanYahoo
@MallanYahoo 3 месяца назад
😂❤❤❤❤❤❤
@SamirazainabBuladaura
@SamirazainabBuladaura 2 месяца назад
😂😂😂😂
@HafizuYaro
@HafizuYaro 3 месяца назад
Gudiy.mukhi
@jiddaasheikfatima9355
@jiddaasheikfatima9355 3 месяца назад
Masha Allah ❤
@MouhamadIsmail-ec6et
@MouhamadIsmail-ec6et Месяц назад
❤❤❤
@AlhajiHaruna2830
@AlhajiHaruna2830 3 месяца назад
Shi kuma mai ya yaga hannun rigarsa
@muhammadsakanau3312
@muhammadsakanau3312 3 месяца назад
Mallam balla duniya ne😂😂😂😂😂
@AminaAuwal-fw5mw
@AminaAuwal-fw5mw 3 месяца назад
Magana domin Allah wannan film din yayi guntu dayawa 😢
@sulaimandaudasani555
@sulaimandaudasani555 3 месяца назад
walahi I'm starting to lose interest
@sulaimandaudasani555
@sulaimandaudasani555 3 месяца назад
walahi I'm starting to lose interest
@nasridi9461
@nasridi9461 18 дней назад
Naga Kamar hannun rigar ya yage
@BabaBaba-wb5go
@BabaBaba-wb5go 3 месяца назад
❤❤❤
@MohammedMohammed-lg4ou
@MohammedMohammed-lg4ou 3 месяца назад
🎉🎉🎉🎉
@AbidaSulaiman-mu5lh
@AbidaSulaiman-mu5lh 3 месяца назад
Malam bala ba mutunci 😂😂😂😂😂
@zainabsulaimanzubairu6067
@zainabsulaimanzubairu6067 3 месяца назад
Rigan man Bala fa ya yage ata elbow 😂🏃‍♀️
@abdulrahmanibrahimdansadau6774
@abdulrahmanibrahimdansadau6774 3 месяца назад
Violence😂
@ahmedsafiya2544
@ahmedsafiya2544 3 месяца назад
Man Bala aikinka na kyau😅😅😂
@AbidaSulaiman-mu5lh
@AbidaSulaiman-mu5lh 3 месяца назад
Malam bala baya jin mgn sam😂😂😂😂😂
@AbidaSulaiman-mu5lh
@AbidaSulaiman-mu5lh 3 месяца назад
Malam bala baya jin mgn sam😂😂😂😂😂
@ftooomadmm2394
@ftooomadmm2394 3 месяца назад
😮😮😮
@HamisuSule-ls6qo
@HamisuSule-ls6qo 3 месяца назад
Ya kamata ka tsaida ranar da kake sake episode. Bai kamata kana sa ranar sakewa kuma anazuwa aga baka saba.
@AbidaSulaiman-mu5lh
@AbidaSulaiman-mu5lh 3 месяца назад
Idan aka sami tangardar naura ai ba ynd zaayi
@Hafeez142
@Hafeez142 3 месяца назад
Masha allah kar karabu da,ita Gara karabu dashi allah yaqara basira ahmad bifa from Italy tnx
@MurjaMaikudi-fn3nv
@MurjaMaikudi-fn3nv 3 месяца назад
Masha allah
@farukbaure4121
@farukbaure4121 3 месяца назад
Gaskiya Alhajin nan mugu ne
@اااتلل-ب1ي
@اااتلل-ب1ي 2 месяца назад
Hi
@HindatuLawal-s2q
@HindatuLawal-s2q 3 месяца назад
Inna tace baqar shegiya daukomin gyale na😅😅gaskiya bifa film din yayi gajere, kuma gwara karabu da alhajin karayu da matarka allah bazai hanaka yanda zakayi ba
@SalihuIsasalihu-ip4hw
@SalihuIsasalihu-ip4hw 3 месяца назад
Haba Yaya ya zaka haska mana safiyo Taya 😂
@MusaMuizzat
@MusaMuizzat 3 месяца назад
Masha Allah ❤
@inuwamuhammad8802
@inuwamuhammad8802 3 месяца назад
Gaskiya idan auren laila ya ɓaci nadena kallon wannan videon 😢
@MahammadUsman-s1x
@MahammadUsman-s1x 3 месяца назад
❤❤❤❤
@Itz_z33mb
@Itz_z33mb 3 месяца назад
Wallahi Nafi son scene din mai gadi😂😂😂
@MadeenaSalihu
@MadeenaSalihu 3 месяца назад
❤❤ Muna godiya
@aaminadamagum4088
@aaminadamagum4088 3 месяца назад
Ka saki yarsa Ka rabu dashi da alamarinsa duka
@IsmailHamisu-nu2gh
@IsmailHamisu-nu2gh 3 месяца назад
Gaskiya alaji kanada San kanka
@Internetcdoux
@Internetcdoux 3 месяца назад
Thank you malan balla
@MaimounaDida
@MaimounaDida 3 месяца назад
❤❤❤❤❤
@hawaibrahim8524
@hawaibrahim8524 3 месяца назад
🤬🤬🤬🤬 very heartless and selfish man Alhaji 🤬🤬 if I were Ahmed I will tell him to take his daughter and everything so he can get out of this bondage and disrespect 🤬
@ramatuabdulkareem2439
@ramatuabdulkareem2439 3 месяца назад
Absolutely
@AmirTinaw
@AmirTinaw 3 месяца назад
❤❤❤❤❤❤very good
@AbidaSulaiman-mu5lh
@AbidaSulaiman-mu5lh 3 месяца назад
Ahmad idn ka saki laila mu 'yan kallo bamu yafe ba😂😂😂😂
@latufmuhammad4927
@latufmuhammad4927 2 месяца назад
😂😂😂
@husseinMohammed-u4h
@husseinMohammed-u4h 3 месяца назад
ماشاء الله
@ZakaraMamame
@ZakaraMamame 3 месяца назад
I am very happy
@MdThohel-om7pr
@MdThohel-om7pr 3 месяца назад
Masha allah
@shamsusaleesusulaiman673
@shamsusaleesusulaiman673 3 месяца назад
Nidai tsakani da Allah bazan iya sakinta bah
@abubakarnmusa7068
@abubakarnmusa7068 3 месяца назад
Saboda rainin wayo Wai mgnin istimna'i waye baisan mgnin sa ba Kawai mutum sha'awa tadameshi kumasa aure Amma saboda rainin wayo Wai mgni za'a baka Kuma Wai ba sha'awar za'a cirema ba ku aurar da yaro ko yarinya kafin sha'awa tadameshi annabi har da zobe amatsayin sadaki ya daura aure ku Kuma kunce ba haka ba wai sai me kudi Ko Kuma haddar wani bangare qurani nawane sun haddace Amma ba'a ganin sun cancanta abasu aure? SHIKENAN SAI ACIGABA DA AZABTUWA MAZA DA MATA tunda bazakubi addinin kuba
@yahuzamahaman1588
@yahuzamahaman1588 3 месяца назад
Thanks you bifa for taking Ur advice to elong the time ❤keep walking like this
Далее
KAMALA EPISODE 11 FINALE ORIGINAL
34:49
Просмотров 93 тыс.
ZaMaN AuRe -SUTURA -Chapter 2 ORIGINAL
28:48
Просмотров 88 тыс.
КАК БОМЖУ ЗАРАБОТАТЬ НА ТАЧКУ
1:36:32
AMARYAR TIKTOK EPISODE 80 ORIGINAL
38:19
Просмотров 218 тыс.
KISHIYATA SEASON 7 EPISODE  5
56:57
Просмотров 56 тыс.
ZAMAN AURE SERIES S1 EP 1
27:42
Просмотров 166 тыс.
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /28/09/2024
25:17
ZAMAN AURE SERIES S1 EP 11 LATEST HAUSA FILM 2020
32:33