Suma 'yan Tijjaniyyan suna tare da Sheik Abubakar Gumi Saboda Malamine meson gaskiya bayason zuciya, haryanzu Al'ummammu jahilci na damummu! Shin dagacikin addinin wannene dan Sunnah bayayi wannene dan Tijjaniyyan da Gadiriyyan basayi kamar shikashikan muslinci amma kuzauna kutama mutane rashin fahimta. Dagacikin farillan ibadun akyai wanda 1 dagacikin darikunnan bayayi? To idan akyai shine matsala kamar wasu da suke cewa waisu (kala kato-قال رجل) wanda duk beyi imani da Manzon Allah (saw) wannan ba muslinci yakeyiba illa shirme. Don haka ku gyar, ni dukkan malaman addini indai kana koyar da addini tsakani da Allah muna tare, ai ance kayi aiki da abinda malam ke fada bawai abinda ya ke aikatawaba. Allah ya sa mugane ameeeeeeen pls apologize if I told you unexcitement thankful
Ai kasan Annabi صلى الله عليه وسلم yace Wanda Allah ya batar babu me shiryar da shi. Mu de Allah ya kara mana riko da Annabi da Kuma bin Sunnah, Kuma ya sa mu ciki da Imani.
Baye Masha Allah 💖🤲 allhumdallah Mubarak 🙏 Qur'an Muhammad Muslim barks Allah alhamdulilahi barks Allah 😭😭😭😭😭😭🤔🤔🤔🕋🕋🕌🕌🕋 alhamdulilahi barks Allah and grandad language and Mallam life Masha Allahabad Mubarak Qur'an allhumdallah I love you 💖 us good
Amma wanna baya jin tsoron Allah . Mutane Nigeria akwai ayiki. Yoche aka haifi iyass , ko Senegal akwai wanda basu Saichi ba , wanda bai gaini tabi tabi ba ba latana , kay jama'a . Chin hanya ya karanta Tarihi Mungode Allah bamu da wannan akidar