Sheikh ya ce yayin da iyayen da yawa ke so 'yayansu su yi karatu, shi mahaifinsa nema ya yi da ya rika sassauta wa kansa yana samun hutu domin yadda ya rike karatu yana yaro.
Masha Allah malam allah ya qara basira da daukaka ya Allah ya sa ayikyakkyawan qarshi Ameen allah ya bayaku B B C HAUSA da mafeefeecin alkairi Ameen ✅✅✅✅✅✅✅🇸🇦🇳🇬😍😍😍😍