Тёмный
No video :(

Labarin Cin amanar Aure mafi muni da malam ya gani, Auren jinsi a sauth africa da nigeria. 

Alfurqan  Ta'alim Tv
Подписаться 160 тыс.
Просмотров 16 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

26 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 30   
@mahamadou6685
@mahamadou6685 Месяц назад
inalilahiwainailehi rajioune 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@Amadounouhnou
@Amadounouhnou Месяц назад
جزاكم الله خير الجزاء
@user-hb5tk3so6f
@user-hb5tk3so6f Месяц назад
Allah yasa mudace
@nashbash5573
@nashbash5573 Месяц назад
Allah yasaka da alheri sheik musah Yusuf Assaddusunnah ❤❤❤❤❤
@user-qf7ry8up5z
@user-qf7ry8up5z Месяц назад
Amin ya Allah
@DANINNA
@DANINNA Месяц назад
Allah ya karemu
@mahammadsani469
@mahammadsani469 Месяц назад
لاحول ولاقوة الابالله
@KamalMusa-iv3bw
@KamalMusa-iv3bw Месяц назад
Subhanallah 😢😢😢
@Muhammadbala014
@Muhammadbala014 Месяц назад
Allah yakaremu yakare iyalimmu
@faridaalimadinah1689
@faridaalimadinah1689 Месяц назад
Allah ya kyauta
@mouktarabdal8403
@mouktarabdal8403 Месяц назад
Chi yasafa har yenxu mahaifiya ta tayi tayi in yi Auré nace mata AA wallh mamana ta stufa tana son tai mako Amma storon mata nakeyi kar inka wo wota taraina min mamana ina storon mata Sosai
@Mamama-v2t
@Mamama-v2t Месяц назад
Kayi addu a insha Allah Allah zai baka tagari
@aminamusa4660
@aminamusa4660 Месяц назад
Allah yakaremu
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Месяц назад
amin
@mahamadou6685
@mahamadou6685 Месяц назад
Ammee yahayu yakayim
@nourimalam126
@nourimalam126 Месяц назад
إنا لله وإنا إليه رجعون
@Hammatmella2071
@Hammatmella2071 Месяц назад
Subahanalla😭😭😭 allah ya iyamana
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Месяц назад
Amn
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 Месяц назад
Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna 😭
@AbdullahiMohammed-c5e
@AbdullahiMohammed-c5e Месяц назад
Allah shirya
@Amadounouhnou
@Amadounouhnou Месяц назад
لا حول ولا قوة الا بالله
@sdiallof2606
@sdiallof2606 Месяц назад
❤❤❤
@user-uy9dl1yj2p
@user-uy9dl1yj2p Месяц назад
😭😭😭😭😭
@abbaqjkxkrimandi3160
@abbaqjkxkrimandi3160 Месяц назад
Nifa ri wannan maganar ina ji bazanyi aure ba fa Allah ya kiyaye
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Месяц назад
kar wanjaj ya tsorata ka, kawai ka. nemi yarinya mai tarbiyya kuma kayi bincike
@abbaqjkxkrimandi3160
@abbaqjkxkrimandi3160 Месяц назад
@@abuaishaalfurqan Na am malan nidakakegani akwai wata mata tayaudareni tace min ita budurwa ce muna soyayya da ita har sheka biyu da rabi daga baya innace zanje garin su saitacemin babanta baya gida sainabari saiyazu nazu Ni kuma sbd ina tsonta sainace to harnagaji kawai wata rana sai nakira wayar ta sai naji nimijine yadauka sainace ina mai wayar sai yafarazagi saina ce mefaru sai yace nakira matarsa sainace mefaru haka dai nabaci hakuri Ni kuma ɗan Nijar ne kudina da taci wallahi sunada yawa wallahi kuma nayafemata
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 Месяц назад
Kaima mai laifi ne, gashi yanzu kayi bayanin cewa kana soyayya da wata har tsawon shekaru biyu, wace irin soyayyace haka, a cikin Musulunci babu irin wannan soyayyar, Kwata-kwata ya sabawa shari'ah.
@abbaqjkxkrimandi3160
@abbaqjkxkrimandi3160 Месяц назад
@@ishaqibrahimyerima3591 na am bakaganebane naso tabani dama na turo iyayena amma tana min hanyi hanyi ataraba take Ni kuma a Niger nake a diffa Allah yasamudace
@AbakarHasan-od3jb
@AbakarHasan-od3jb Месяц назад
Allah yakaremu
Далее
WAƘAR TA'AZIYYAR SARKIN GOBIR DAGA ALAN WAKA
16:20
Просмотров 6 тыс.
СЕРЕГА ПИРАТ - TEAM SPIRIT
02:37
Просмотров 302 тыс.
GARWASHI SEASON 1, EPISODE 3 ORIGINAL.
1:07:10
Просмотров 101 тыс.
BBC Hausa Labaran Duniya na Dare Yau /27/08/2024
21:05
Просмотров 3,7 тыс.