Тёмный

Mahangar Zamani kan soyayya da samari ko dattijai 

BBC News Hausa
Подписаться 582 тыс.
Просмотров 15 тыс.
50% 1

A shirin Mahangar Zamani na yau mun tattauna da wasu 'yan mata biyu da suka gaya mana alfanun soyayya da samari ko kuma dattijai.

Опубликовано:

 

21 дек 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 88   
@user-in6vc3bl1g
@user-in6vc3bl1g 3 дня назад
Tabb wani magidanci ai ki auri saurayi,Kisha soyayya,Amma magidanci babu abin da ya iya, damuwar mata da Yaya ma ta isheshi.iya love sai saurayi wallahi.
@Sanikanda
@Sanikanda 2 месяца назад
Wlh naji daďin wannan firar 🥰🥰
@SulaimanIsmail-nv8pg
@SulaimanIsmail-nv8pg 3 месяца назад
Dan saurayi duniyane
@Sabit4190
@Sabit4190 6 месяцев назад
Masha allah shiri ya dauki zafi amma me magidanta bata d cikakkun hujjoji akan samari
@Khadija_mahuta
@Khadija_mahuta 2 месяца назад
Raba kanki da wani magidancin especially idan yana da kudi, ai su kawai ze nuna maki idan sakarya ce shi kenan an gama dake, kuma Wlh da yawa magidantan Nan masu kudi ba auren tsakani da Allah suke ba kuma darajar ki ba ma daya da matarshi ba Dan yasan Kudin kema kika aura
@Islamsunna001
@Islamsunna001 4 месяца назад
sawrayi
@baballeumar1106
@baballeumar1106 26 дней назад
Gaskia Nima akwai maganganuna akan rayuwar tayau d kullum
@AbdulhadiAdamu-ug4ot
@AbdulhadiAdamu-ug4ot 2 месяца назад
Hhhmm Gaskiya Zainab Allah ya saka maki da alkhairi Don wllh kinkarkaro mutumcin mu fah mu samari Haba Daman idan Ana magana ta samari wayake maganar magidanci Ai wllh in de soyayya ake so to anemi samari ✌️✌️✌️✌️
@maatopup
@maatopup 6 месяцев назад
Hmmmm. Wai saurayi. Ban yarda ba gsky. Magidan cin dai, mai hankali. Wanda ya taba riqe mace shekaru dabdan dana
@bashirumarsuleiman
@bashirumarsuleiman 20 часов назад
ASSALAMU ALAIKUM WARRAHMATULLAH.GASKIYA NAJI DADIN WANNAN TATTAUNAWAR. AMMA HAJIYA ZAINAB NABA CREDIT SAKAMAKON HUJJOJIN TA.
@user-jn1dm9np9o
@user-jn1dm9np9o 6 месяцев назад
Kae Masha Allah wato yau saboda maudu'in na musammanne shiya aka xauna a qasa gaskia yau shirin ya dau xafi😂😂😂 Gaskia dae indae saurayi ya cika dan gaske ba mayaudari bane to soyayya tafi dadi dashi ❤❤❤ habawa ae babu hadi❤ Ina bayanki xainab 😘 Advantage din masu auren nan kawae kudine kanaji kana gani akan kudi ae baxaka jefa kanka a rami ba sbd shi arxiqi na Allah ne😂😂 Kumafa masu auren nan wlh akwae qarya gashi Kuma wasu ko lokacin soyayya ma basu dashi sbd aeki yayi musu yawa ga tension din 'ya'ya dana mata musamman ma idan matar masifaffiyace 😂 Kamar yadda Xee ta fada ae Shima magidancin daga matashi ya fara 👍 Sannunku da qoqari fa gaskia naji dadin wannan episode din😊 Mu dae anyi muna Jin dadi daga nan haka Xainab tace yar uwa ki auri saurayi ba sauran wata ba 😅 wannan batu haka yake yan uwana yammata, xaynabu tayi gaskia👍 Fatan Ummu Kameela Allah ya qara basira👍
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 6 месяцев назад
Ma sha Allah Kina da basira da tunani Allah ya baki miji nagari Kin burgeni Gaskiya ❤ Maryam kinyi iya fahimtarki😂
@AlkasoumAli-sv9hd
@AlkasoumAli-sv9hd 6 месяцев назад
Macha'Allah yayi kyau sosai samari sunfi dacewa❤❤❤
@abubakaribrahim8166
@abubakaribrahim8166 6 месяцев назад
Ai inatare dake Maryam kokusama bahadi nisan da magidanci yayiwa saurayi ALLAH yayi yawa dashi kuma samari Akwai yaudara Dan da Ance saurayi yafito sai kiga sun fece magidanci kuwa idan yazo toh kawai yi zaiyi wannan shine mahangata
@awaisukanta2254
@awaisukanta2254 6 месяцев назад
Wai dama haka mata suke fafatawa akan mu ikon Allah yau min gano ku wllh Magana gaskiya saurayi tafi ɗadi sosai da sosai ❤
@a.reminder2597
@a.reminder2597 6 месяцев назад
Gsky sharin ya nishadan tar dani, amma deh mukam muna bayan samari❤
@abubakaribrahimabba8270
@abubakaribrahimabba8270 4 месяца назад
Masha Allah Ina bayan Maryam
@Gazali11
@Gazali11 6 месяцев назад
Saurayi da budurwa ❤❤
@A.I.Muhammad
@A.I.Muhammad 6 месяцев назад
Well done Zainab ❤
@Mona_Binyamin
@Mona_Binyamin 6 месяцев назад
I liked this ❤😂
@user-pu8mz9dl9r
@user-pu8mz9dl9r 4 месяца назад
Nidai gaskiya inasonki madinah ❤
@user-nb1vm2hr5j
@user-nb1vm2hr5j 6 месяцев назад
saurayi duniyane hajiya
@MM-wr6kv
@MM-wr6kv 6 месяцев назад
Màshà ÀLLÀH🎉🎉🎉
@sadakatujjaria_tv
@sadakatujjaria_tv 6 месяцев назад
Su wadannan ƴan'matan ta yaya zasu iya yin sharhi... Duk karya kuke yi, a cikin su duk ana samun wanda suka iya nuna kauna
@user-no9hk7tc2m
@user-no9hk7tc2m 6 месяцев назад
Kai jamaa❤
@shamsudeenummar2142
@shamsudeenummar2142 6 месяцев назад
Saurayi duniyane
@adamuibrahim1131
@adamuibrahim1131 5 месяцев назад
Surayi da budurwa❤❤😂
@sbabaaminu8249
@sbabaaminu8249 6 месяцев назад
Wlh gaskiyane sister zee
@firewall_bandit
@firewall_bandit 5 месяцев назад
This women are something else
@muhammadsani129
@muhammadsani129 6 месяцев назад
SubhanaLLah InnaliLLahi wa Inna ilaiHi Rajiuun. Meyasa matan zamani kuka lalace ne sosai? Wannan abin kaichon har ina? Shin soyayya aka zo yi duniya kadai KO ibada? Wannan shirmen yayi yawa fah. Mtchew
@CittuMon-np4qe
@CittuMon-np4qe 6 месяцев назад
😍😍😍😍
@user-kl1oy4wt3y
@user-kl1oy4wt3y 4 месяца назад
Kwarya tabi kwarya
@MaryamRaji-xs6pt
@MaryamRaji-xs6pt 4 месяца назад
Assalamualaikum Anty Madina wai ni yaushe za'a gayyato mana Usman Shagari ne.Allah ya Kara lafiya
@umarauwalu9736
@umarauwalu9736 6 месяцев назад
Well done
@muazuharuns2774
@muazuharuns2774 6 месяцев назад
👍
@abduouljg
@abduouljg 6 месяцев назад
😊
@hauwashuaibu8311
@hauwashuaibu8311 6 месяцев назад
Samarin yanzufa mayaudarane yawancinsu magidanci kuma inyazo neman aure gaskiya da gaskiyane ba wasa Allah ya samudace
@alynaannabi4622
@alynaannabi4622 6 месяцев назад
حظا سعيدا بى بى سى حوسا
@hauwaaliyualkali8970
@hauwaaliyualkali8970 6 месяцев назад
Saurayin dei yafi.
@MubarakAyaaya-gx7bh
@MubarakAyaaya-gx7bh 6 месяцев назад
Gaskiya matashi yafi iya soyayya
@user-rr1ji2xb2r
@user-rr1ji2xb2r 6 месяцев назад
Zainab❤
@user-vm7bj3jt4h
@user-vm7bj3jt4h 6 месяцев назад
Gaskiya tatanawar takayatar sosai😊
@HindatuIdrisUsman-vm8ts
@HindatuIdrisUsman-vm8ts 6 месяцев назад
To maryam kin bada amsar abun da kike fada akan matashi "ki kace 'wani' "to kin ga kuwa dama baa taba zaman daya. A gaskya duk wanda yasan darajar soyayyar Yar budurwa ai sai samari Haka zalika kulawa sai mai jini ajika💪 Ita gaskiya dama an iya take ta ako ina 😢😢 Ko tana da wani bazawari ne yasa @IDJBANI
@surajabubakar6460
@surajabubakar6460 6 месяцев назад
يعمري انتي 😂😂😂
@user-td5iv6tz8w
@user-td5iv6tz8w 6 месяцев назад
Zainab kin Yi gaskiya👌
@gonisallahbariyamniger677
@gonisallahbariyamniger677 6 месяцев назад
Tatawunawa tai mutuwar dadi zainma talaje
@fahtmaf.1760
@fahtmaf.1760 5 месяцев назад
Gaskiya dai ya danganta da wanda za ki kula Emma saurayi ko magidanci
@user-et3bi7jr6l
@user-et3bi7jr6l 6 месяцев назад
❤😂😂😂😂😂😂😂
@user-xo1dc5xg8t
@user-xo1dc5xg8t 6 месяцев назад
Zainab Allah ya miki albarka wallahi samari sunfi
@sanimussa-id6gg
@sanimussa-id6gg 6 месяцев назад
Samaria. Sumfi iya soyayya
@user-me7ww1bs3n
@user-me7ww1bs3n 6 месяцев назад
Haba dai idan nuna kulawane yana gurin babban mutum😊
@user-zm7lp9kq4o
@user-zm7lp9kq4o 6 месяцев назад
Haba soyayya sai saurayi ba sauran wata ba gara mace ta samu saurayi ta gina tata rayuwar dashi ba abarmata kingi ba
@allawanyahaya5599
@allawanyahaya5599 6 месяцев назад
Soyayya da saurayi yafi
@chefzuhra4476
@chefzuhra4476 6 месяцев назад
Da matashi mana hajia madina
@HassanfyHassanfy-ol7qv
@HassanfyHassanfy-ol7qv 6 месяцев назад
Matashi
@ChaibouNassirou-sy9rw
@ChaibouNassirou-sy9rw 6 месяцев назад
Bonsoir je suis ravi
@kbdjbknx6360
@kbdjbknx6360 6 месяцев назад
😂😂😂😂❤
@user-pd4lf7iw8i
@user-pd4lf7iw8i 6 месяцев назад
😂😂😂😂😂😂
@user-gx5zj1ih6g
@user-gx5zj1ih6g 6 месяцев назад
😂😂😂❤
@user-xd9jo5vo1e
@user-xd9jo5vo1e 6 месяцев назад
Aminu Abdullahi mahuta gsk inagoyan Bayan Maryam soyayya da magidanci yafi da samari
@adamualiyu1495
@adamualiyu1495 6 месяцев назад
You're doing well 😅
@abdulghali868
@abdulghali868 6 месяцев назад
Soyayar da samari yafi
@halimaumar2043
@halimaumar2043 6 месяцев назад
Ai soyayya da magidanci yafi.Anan ne za kiga kulawa dattako sanin ya kamata da kuma dora ki a hanya
@rabiuibrahim6767
@rabiuibrahim6767 6 месяцев назад
Ita Maryam Mae supporting din dattawa kawae kame kame takeyi bbu wani cikakkiyar hujja 😂
@hggsb194
@hggsb194 6 месяцев назад
واللهي الواحد مايعرف ايش نواياتهم الشباب يسو نفس الشي والشيبان كمان نفس الشي واحد يقولك انا مطلق ويقعد يلعب عليك ومسيب الحرمه في بيت يجي يقولك مطلق ابغى وحدا تخاف الله بنهايه يطلع هوا مايخالف الله الرجال بشكل عام يخوفو سلامه الطيبين بس الله يكفينا شر ويحفظ بنات وشباب المسلمين ويهديهم فقط😂😅
@SadiyaUmar-eo3hb
@SadiyaUmar-eo3hb 3 месяца назад
Ai babban mutum duniya ne kiyi shagwabanki yace koruciya ce Amma saurayi fa Yana Gani kanku daya wlh kinyi gidanku alabashi ba kudi lokacin 😂😅😂😅
@user-oo9mo2tl4l
@user-oo9mo2tl4l 6 месяцев назад
23:51
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 6 месяцев назад
Assalamu alaikum Madina anya kuwa tunda kika fara shirin nan baki taba ahada magganan nu irin su zainab da maryam 😂😂😂
@user-qm4lk9wb7h
@user-qm4lk9wb7h 6 месяцев назад
😂😂😂😂😂😂😂
@SadiyaUmar-eo3hb
@SadiyaUmar-eo3hb 3 месяца назад
Soyayya sai babban mutum shine yasan me yake ba saurayi ba Ina bayan Maryam ita wannan surutu tafiki kawai ke kuwa gaskiya kike fada😂
@user-qr9dx6ms2f
@user-qr9dx6ms2f 6 месяцев назад
🤣🤣
@user-fg7xu7vx4q
@user-fg7xu7vx4q 6 месяцев назад
😂
@lurwanuhamza8514
@lurwanuhamza8514 6 месяцев назад
Soyayya da magidanci yafi soyayya da saurayi, gaskiya da gaskiya ba yaudara.
@ibrahimalhajishehu8680
@ibrahimalhajishehu8680 6 месяцев назад
Soyayya da saurayi yafi sbd ki auri dai dadi dake vah second hand vah
@abubakarsalisu4354
@abubakarsalisu4354 6 месяцев назад
To mudai samari mun koma gefe muna sipping tea, mun bar 'yan mata da arguments. Amma dai mu munsan wanda yafi😂😂😂😂
@user-yb7zf5bv8l
@user-yb7zf5bv8l 6 месяцев назад
Soyayya da saurayi tafi dadi Kuma tafi sakewa😂
@adamualiyu1495
@adamualiyu1495 6 месяцев назад
Yau abin nayi ne babbar magana... Wato a qasa ma aka zauna 😂
@asmauusmanaliyu4720
@asmauusmanaliyu4720 6 месяцев назад
ZAINAB ba’a kada ki a magana😂😂
@belloibrahimabdulkadir2716
@belloibrahimabdulkadir2716 6 месяцев назад
Suyayya da babba , Gaskiya da gaskiya, suyayya zallah da kulawa sai babban mutum a tararayeki kamar kwai. A huta lafia
@user-db8yh7kh1y
@user-db8yh7kh1y 6 месяцев назад
An hadata da wadda tafita bki 😂daman da ni aka hada wannan kwailar
@iiii8286
@iiii8286 6 месяцев назад
Haka ne zainb
@A.I.Muhammad
@A.I.Muhammad 6 месяцев назад
Maryam go explain tire with no evidence 😂
@user-kl1oy4wt3y
@user-kl1oy4wt3y 4 месяца назад
Kwarya tabi kwarya
@user-kl1oy4wt3y
@user-kl1oy4wt3y 4 месяца назад
Kwarya tabi kwarya
Далее
Alisha Lehmann joins Juventus Women 🤍🖤
00:16
Просмотров 860 тыс.
Duniyar Soyayya
56:46
Просмотров 4,4 тыс.
GARKUWAN MATASA (With English Subtitle)
20:02
Просмотров 115 тыс.
Yadda ake haɗa turaren wuta da kilishin sandal
10:09
Mahangar Zamani kan rayuwar ɗalibai a jami'a
30:54
Просмотров 10 тыс.
Yan Zaman Banza_Episode (8) Latest Hausa Movie
10:08
Просмотров 146 тыс.
DUNIYAR SOYAYYA TARE DA KHADIJAH DANBATTA (DIDI)
55:06
cikkaka Kuma sabuwar (MAGORI)..#liyaliya
4:56
Просмотров 667 тыс.
Mahangar Zamani kan illolin amfani da man 'bilicin'
28:39