Тёмный

Muna tsananin kewar mahaifinmu - Iyalan Abacha 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 32 тыс.
50% 1

BBC ta samu tattaunawa ta musamman da Sadik Abacha, da ga mariganyi tsohon shugaban Najeriya wanda ya shaida mana yadda suke ji idan aka ce mahaifinsu ya karkatar da kudaden kasar ya boye su a kasashen waje.

Опубликовано:

 

10 июн 2020

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 51   
@aminaabdullahi4190
@aminaabdullahi4190 3 года назад
Allah ya jikan Gen sani abacha ya haskaka kabarinsa kuma Allah ya kara maku hakuri da juriya yasa ku gama lafiya ya kareku da karewarsa amiiiiiiin
@doctordodo3742
@doctordodo3742 4 года назад
Allah ya kare ku. Muna tare da ku. Allah shi ne adali ba mutum ko mutane ba. Ku cigaba da rayuwanku kawai. Wata rana sai labari.
@ssdaura
@ssdaura 4 года назад
Allah ya jikan Gen. Sani Abacha
@usamashira3446
@usamashira3446 2 года назад
Allahumma gafir lahu warhamhu warhamna ba'adahum. Allah yaji qan maza. Labarin gwani yafi ganin rago
@prosophinasekani2564
@prosophinasekani2564 4 года назад
If Abacha was alive today no man born of a human will even open there mouth to say all this rubbish they are busy saying....to me I will say will Nigerians we should be grateful for once....it was because of Abacha nigeria is this Rich....u don't even need a suit Sayer to tell you anything....u guys should just stand-up for the truth for once........I Love you Abacha!!!...wish to have a leader like u again.... Rest in perfect peace sweetest father any one will ever have...... rest in peace😚😚😔😔😭😭😭😭.....baba I miss you....
@osasosasco2615
@osasosasco2615 2 года назад
Who told u that everyone has his time ok no one man can be strong for ever is people who protect him
@babayarotv967
@babayarotv967 Год назад
A zahirin gaskiya shi tashi tayi kyau, ko a wajen Ubangiji in har wani bawa ya kashe wani daga cikin bayin shi to ya rataya a wuyan ahi wanda yayi kisan. Kuma su shugabannin yanzu ai babu abunda suka amfana mana, Allah ya jikanshi da gafara.
@mabala3543
@mabala3543 2 года назад
Allah y jikan General sanii abc kuma Alllah ya taimaki Sadik abc da yan uwansa ya kare su d sharrin makiya mudai muna kaunar kaunar wannan gida d zuriyar su mungode
@zaiyyanusaidu9364
@zaiyyanusaidu9364 2 месяца назад
Allah ubanjigi yaji qan SA darahama yasa yahuta
@surajoumarahmad1285
@surajoumarahmad1285 Год назад
Ya Allah ka gafartawa General Sani Abacha yasa aljannar firdaus makoma sharrikan da aka Yi masa da Wanda aka Yi muku Allah ya saka muku. Wallahi Muna alfahari daku har gobe
@muktaryusufharuna512
@muktaryusufharuna512 4 года назад
Allah ya kai Rahma kabarinsa
@murtalamuhammad5173
@murtalamuhammad5173 4 года назад
Allah yakai rahama kabarinshi
@murtalamuhammed9479
@murtalamuhammed9479 Год назад
Gaskiya baayi muku adalciba Allah yajikan general abacha
@muktarmohammad5966
@muktarmohammad5966 4 года назад
Allah yamishi rahama
@aminaharuna1505
@aminaharuna1505 3 года назад
Allah ya gafarta masa Allah ya haskaka kabarin sa Aamiiin
@abdulazizibrahimdande8703
@abdulazizibrahimdande8703 4 года назад
Allah yawa Gen Sani Abacha gafara🙏
@surajoumarahmad1285
@surajoumarahmad1285 Год назад
Amin ya hayyu ya kayyum
@kadijabello4892
@kadijabello4892 4 года назад
Allah yajigan sa
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 3 года назад
Allah sarki Allah yajikan shi darahma kukuma Allah yabaku hakuri da lfy da nisan kwana
@surajoumarahmad1285
@surajoumarahmad1285 Год назад
Allah wadaran Obasanjo tsohon alakwankwan
@muhammadhassan-vw9zm
@muhammadhassan-vw9zm 4 года назад
Allah yayi masa rahama
@MBJ-TECH
@MBJ-TECH 4 года назад
We missed him too Shine daide da “yan Nigeria 🇳🇬
@saniisa7740
@saniisa7740 2 года назад
Allah yajikansa da rahama idan tamutazo yasamucukada imani ameen
@abdulbakiibrahimgwarzouts6441
@abdulbakiibrahimgwarzouts6441 4 года назад
Rayuwa kena Allah yajikansa
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 3 года назад
Allah yadafa muku duniya da lahira
@maryamkd8540
@maryamkd8540 Год назад
Allah yasa yahuta
@rashidaadam9422
@rashidaadam9422 4 года назад
Ameen
@bachirouamadou4979
@bachirouamadou4979 Год назад
Ok💯
@adamuabdullahi8826
@adamuabdullahi8826 Год назад
Allah ya jiqan maza
@fatimausman811
@fatimausman811 3 года назад
Allah yajikansa da Rahma
@adamumansur9942
@adamumansur9942 Год назад
Abacha was the best military president in the history of Nigeria
@musagarbakyarama9243
@musagarbakyarama9243 2 года назад
Allah ya gafarta masa Amin
@Ousmane2mano68
@Ousmane2mano68 Месяц назад
malam ana tambayaka da husa kana zabgamana turanci haba
@abubakarsufyan
@abubakarsufyan 2 года назад
Allah ya jikan baba, ya bimuku hakkin ku
@nasiruumargambo304
@nasiruumargambo304 2 года назад
Wallahi hargobe muna kewar Baba Sani
@muhammadusaadu6433
@muhammadusaadu6433 2 года назад
😭
@muhammadusaadu6433
@muhammadusaadu6433 2 года назад
🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
@muhammadusaadu6433
@muhammadusaadu6433 2 года назад
🇳🇬🇳🇬🇳🇬
@abusarag3149
@abusarag3149 2 года назад
🙏🙏
@abdulfari3528
@abdulfari3528 2 года назад
Shi din ma gaybu ne...Me kuke so na taimako a rayuwa...Ku yakamata ku bisu.Domin waanan Generals din ubannin gidan mahaifinku ne.....Batun tsaro wannan wata abune na daban.Domin da yana nan shima zamani zai chin masa.ka tuna da tsaronsa aka shiga akayi poisining nasa.fatan dai Allah ya jikansa da rahama...
@abuturrabhaidar3932
@abuturrabhaidar3932 2 года назад
Maganar banza daga bakin mutumin banza
@abdulfari3528
@abdulfari3528 2 года назад
@@abuturrabhaidar3932 kai kuma dawa kake
@jerrytorty
@jerrytorty 4 года назад
Liar not all your schools were public. We went to the same secondary school
@doctordodo3742
@doctordodo3742 4 года назад
Please, brother, make efforts to speak Hausa straight. Mixing Hausa with English is not cool. Either we speak Hausa or we speak English. We know you control both languages. So, mixing Hausa while speaking English cheapens the value of our language. And coming from the children of our political and economic elites is not good for those who follow and try to imitate you. Allah ya taimakemu gabaki daya.
@aminukeanuwess3093
@aminukeanuwess3093 3 года назад
Bro yin hakan ai ba laifi bane Kuma idan ka duba su irin wadannan mutanan abubuwa zakaga turancin ai yariga da shima yazama kamar yarensu na dabi'a sakamakon sabo da yawan yin magana dashi har kaga mutum yana kasa fadin wani abu da hausar amma ina bayan ka domin kuwa cewa hakan kuskure ne sbd sanin mutuncin yaren ka .. Kai kanka kasani.. kokai bana zaton zaka iya magana ta minti 30 ko sama da haka batare da kayi amfani da karlmar turanci ko yayane ba
@madumusaone2675
@madumusaone2675 2 года назад
Alhamdulillahi
@doctordodo3742
@doctordodo3742 2 года назад
@@aminukeanuwess3093 Aminu, nagode kuma na fahimci maganarka. Hakane. Ni a Amruka nake zaune shaikara da shaikaru. A' nan nayi karatun Jami'a kuma nayi aiki a Kampanoni har da gwamnatin Amruka; kuma Allah ya bani dama da ikon zuwa qasashe daban daban a Asia da Turai da Amruka ta qudu. Wallahi, sakamakon haka da hikimar zaman duniya bayan shaikaru na chude chude da mutane daban daban da zagaye zagayena a way'anan qasashen sun kaini fahimtar cewa riqe harshenmu na asali dab shine mafuta da duk abin da mutun zaiyi a wannan duniya. Ma' ana, sanin darajar hausa babban abu ne idan mutum ya gane. Ina kuma fatan matasa su fahimci haka. Wato, duk inda kaje, komin qorewar mutum da iya harsunan da ba nashi ba, harshen mutum na asali shine fitilar sa. A qarshe, ina maimaita na fahimci bayaninka sosai. Allah ya sa mu dace.
@doctordodo3742
@doctordodo3742 2 года назад
@@aminukeanuwess3093 Aminu, kayi haquri. Amma abinda ake so shine idan kana magana cikin yaren ka, ko da zakasa, ko jefa kalmomin da ba hausa ba, toh, kayi qoqarin amfani dasu idan babu hali ko kuma kalmomin sun kwanta maka a hausance. Abin nufi, abin da akeso shine mutum yayi amfani da kalmomin waje ko turanci qasa da kashi goma cikin dari idan yana magana cikin yaren sa. Ba yabon kai ba, ni idan ina hausa, qoqari na kulum shine in yi aiki da wannan tsari da na fada. Domin sakamakon haka yanuna gwogwarmaya da qwaqwalwar mutum na kaifafa taimakonsa a bangaren riqe harshensa na asali komin yawan shaikarun da wannan mutumin yayi zaune a qasashen waje ko dangace da amfani da harsuna da suke ba nashi ba a rayuwarsa na yau da kullum. Kayi nazari kan abin da na fada kuma Allah yasa fahimtanmu yazo daidai. Allah ya sa mu dace.
@aliyukabir7201
@aliyukabir7201 5 месяцев назад
I beg to differ from your opinion.Being hausa doesn't mean you have to be fluent at it.Some of us are Hausa/Fulanis who grew up in multi lingual societies and a simple example is the military barracks/base where he also emenates from.The constant communication in English almost makes you to loose your ability to speak your native language,such that you can't express your words in your local dilect,hence the need to use English.Some small minded Individuals will think he is trying to form class or impress,but in essence he is just trying to keep his words flowing without stuttering or struggling with the hausa language to make his point.Please you guys should stop this folly assumption that anyone mixing his native language and English is trying to impress,trust me not all us have time for such trivialities.Please have it at the back of your mind that there are people who are not fluent with their native language.
Далее
QVZ PREMYER LIGA
00:18
Просмотров 1,6 млн
2DROTS vs RISENHAHA! КУБОК ФИФЕРОВ 2 ТУР
11:31
СОБАКИ ГОЛОДАЮТ ИЗ-ЗА ЛЕРЫ 🥲
01:00
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fatima Kwana Casa'in
4:10
...Daga Bakin Mai Ita tare da Moofy Algaita
7:57
Просмотров 26 тыс.
QVZ PREMYER LIGA
00:18
Просмотров 1,6 млн