Тёмный

Turai Umaru Yar'Adua ta bayyana yadda rayuwa ta kasance bayan rasuwar mijinta 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 188 тыс.
50% 1

Shekara 13 bayan rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Umaru Yar’Adua, uwargidansa, Hajiya Turai Yar’Adua ta bayyana wa BBC ta fadi abin da ya faru a ranar da shugaba Yar'Adua ya rasu.

Опубликовано:

 

4 май 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 167   
@kennybalogun1332
@kennybalogun1332 Год назад
May God continue to be with you and the families the President left behind with you, you are a good wive, you fought to the end, thanks for the love, care and your support for the Presdent when he needed you most, please look after your self and be happy, you have given all to your husband and our great Nigeria, we say thank you again.
@hajaramohdsaleh4426
@hajaramohdsaleh4426 Год назад
Allah sarki, Allah ya gfrt Masa yasa Aljannah firdausi makoma agare sa, munyi rashin shugaba nagari a nigeria,
@ibrahimabdul5
@ibrahimabdul5 Год назад
Best Nigerian President so far. Allah ya jikan shi. Ameen
@abdullahishuaibu1928
@abdullahishuaibu1928 Год назад
Allah ya jikan shi ya gafarta mishi yasa shi agida aljana yasa masu cecemu ne Ameen ya Allah 😭😭
@harunaadamu9996
@harunaadamu9996 Год назад
Really I am so happy with history of our late president for his life. May Allah grant him with alljanatul.
@shamsuddeensaleh482
@shamsuddeensaleh482 Год назад
Allah Sarki mutumin kirki. Wallahi duk abinda ta fada a kanshi mun shaida haka a mulkin shi. Allah ya gafarta wa Yar'adua
@jamiluahmad7273
@jamiluahmad7273 Год назад
Allah ya gafarta wa Ummaru Musa 'yar Adua. Allah ka gafarta wa mahaifi na da mahaifiya ta🤲
@ousmanesalmo5974
@ousmanesalmo5974 Год назад
Allah yajikan musulmi maza suntafi Allah bamu guzirin iskesu Ameen yahayyu yaqayum 😢😢😢
@murtalaumarimam
@murtalaumarimam Год назад
Allah yajikan Mai gida😭
@abubakarusmanabubakar2063
@abubakarusmanabubakar2063 Год назад
Allah sarki, Allah ya bamu mata masu qaunar mu saboda Allah, Allah yaji kan yar addua🙏🏻🙏🏻
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@ayyubaabubakar7475
@ayyubaabubakar7475 Год назад
Awn! to MADINAH MAI SHANU, so impressive interview, KUDOS 2 uh !!!
@lawalairtel5310
@lawalairtel5310 Год назад
A good leader late Umar Musa Yar adua allahumma gafirhum waraham Amin we really miss you RIP
@samihussain3948
@samihussain3948 2 месяца назад
ربنا يتغمده برحمته ويسكنه فسيح جناته مع الصديقين والشهداء والصالحين وحسن أولئك رفيقا
@Hausanews24
@Hausanews24 Год назад
Allah sarki Allah ubangiji hakuri 😢
@OneNigeriaInOneVoice
@OneNigeriaInOneVoice Год назад
Allah yaji kan Ummaru yayi masa Rahama. Mutumin kwarai ne😢
@user-gc6uq6os3z
@user-gc6uq6os3z Год назад
Hajiya Turai you are indeed a wife that every man will be praying to have, you ve a fair of God interest of your country at heart and generous. May the Almighty continue to be with always and make life easy for. For the Former president Yar'adua May the Almighty forgive his shortcomings and grant him jannatul firdaus.
@mumarmohammed44
@mumarmohammed44 Год назад
Allah ya jikanshi. Ya kuma Allah ya rahamsheshi Allah ya bashi aljannat firdous. Inna yi miki fatan alheri. Allah ya daukaka ki ya rufa miki asiri. A kusan dukkan 1st ladies wallahi ba wanda nake ganin darajan ta kaman ki. MM Umar, Danmaliki
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Allah yajikanshi yakuma yimashi Rahama yasa muma muyi karshe Mai kyau🙌🙌🙌🙌🙌🙌🙌🙌
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@ahmadmuhammad5625
@ahmadmuhammad5625 Год назад
May Allah grant him paradise an be merciful to him, Allahummar hamhu wa'afu anhu A a His jana'iza
@abdoudankande5393
@abdoudankande5393 Год назад
Gaskiya naji dadin wanan zancen da wanan uwar gidan tsuhun shugaban kasa tayi allah ya biya ta shi kuma allah ya masa rahama
@bunuahiwa4723
@bunuahiwa4723 Год назад
Allah yasa yahuta Allah Rahamshehi amin naje jinya sobiyu daya menz a Germany daya kuma a Jeddah Saudi Arabia is best president Bunu Ahiwa sp rtd.
@mahishosaid3076
@mahishosaid3076 Год назад
Musa yaradua Nigeria the best African president in our time Allah yerhamu
@SouthernlivingUSA
@SouthernlivingUSA Год назад
Yar’adua was the best President Nigeria ever had and the best Governor Katsina ever had
@ibrahimabba5319
@ibrahimabba5319 Год назад
Bayan naji bayanan turai Yar,adua nagane wlh itadin uwace ta gari. Allah yakara lafiya da Nisan kwana mamanmu.
@yusufmahmud4167
@yusufmahmud4167 Год назад
Allah ubangiji ya jaddada Rahama ga Shugaba Umaru Musa Yar'aduwa
@nurudeenazeez4346
@nurudeenazeez4346 Год назад
The strongest first lady In Nigeria democratic history
@toheebahmad5401
@toheebahmad5401 5 месяцев назад
May Allah grant him aljanatul Firdaus
@yunanaelijah8287
@yunanaelijah8287 5 месяцев назад
Allah sarki 😢🎉... May God grant him Aljannah in Jesus Precious Name 🙌.
@yashimbitiyong4716
@yashimbitiyong4716 Год назад
This is a very honest assessment of the man Umaru Musa Yar'adua that I know. I thank you. You are blessed
@abdullahidahiru1414
@abdullahidahiru1414 Год назад
Allah jikan umaru Musa yaradua
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 Год назад
Allah Sarki Mace ta gari daban take, Allah ya masa rahama
@bosamarketbosamarket1110
@bosamarketbosamarket1110 Год назад
ALLAH yajikanshi da rahama kuma yajikan mahaifiyata amin.
@abdoudankande5393
@abdoudankande5393 Год назад
Gaskiya naji dadin wanan zancen da wanan uwar gidan tsuhun shugaban kasa tayi allah ya biya ta shi kuma allah ya masa rahama 😢
@maryamsani3160
@maryamsani3160 Год назад
Allah Ya jiqansa da Rahama Ya Sa Aljanna makomar Sa,halin sa nagari ya bishi.
@Advnture_9ja
@Advnture_9ja Год назад
Allah ya jikan mazan jiya
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@SaboBawanamaidoki
@SaboBawanamaidoki 3 месяца назад
Allah ya jikan Malam Ummaru musa Yar adua
@RumanaUmma-ez7dw
@RumanaUmma-ez7dw Год назад
Allah ya gafarta mashi, amma wannan 'yar jaridar ba ta nuna girmamawa ba a gareta, kafa daya bisa daya
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@rrafssnacksnmore
@rrafssnacksnmore Год назад
Nima na lura da hakan and she is very young to her about the questions kamata yai a samu mai wacce ta fita yawan shekaru
@ameenaabdulqadir5208
@ameenaabdulqadir5208 Год назад
Dan ALLAH minene tayimata narashin girmamawa Atambayoyinta wacece tayi kuskure nidai banga inda tayi wani rashin da.aba
@ismailabdullahi3084
@ismailabdullahi3084 Год назад
ALLAH yasa ya huta ALLAH yayi mishi RAHAMA.
@maimunausman2393
@maimunausman2393 Год назад
Allah sarki rayuwa Allah yajikan shi
@safwandiyamaikano9866
@safwandiyamaikano9866 Год назад
Allah jikan Oga
@abubakarmohammed8420
@abubakarmohammed8420 Год назад
Allah ya jikan malam Umaru mutumin kirki
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@aliyuyusuf3950
@aliyuyusuf3950 Год назад
allahu akabar allah yagafatama umaru mun shetda umaru bawan allah ne mutimen kikirkine wan allah ne nagari allah yayafemasa kurakuran shi
@aliyuyusuf3950
@aliyuyusuf3950 Год назад
subaha nallah bawan allah nike nifi
@user-sy4mx9rn9v
@user-sy4mx9rn9v Год назад
Allah Yagafarta masa Allah yayi masa rahama Nigeria tayi missing Ummaru musa Yar'adua
@muhammadsani129
@muhammadsani129 Год назад
صدق الله العظيم كم تركو من جناتو عيون و كنوز و مقام كريم و معنا كانو فيها فكهىين فما بكت عليهم السماء الأرض وما كانو منظرين.
@hassannaufal7699
@hassannaufal7699 5 месяцев назад
Allah ya jikan marigayi umar musa
@bashirbuhari8235
@bashirbuhari8235 Год назад
Turai Allah yajiqan yer aduwa Allah yasa yahota
@ShamsuMmusa
@ShamsuMmusa 5 месяцев назад
Allah ya gafartama Baba umaru
@habibamustapha8274
@habibamustapha8274 Год назад
Mamanmu Allah ya karamiki lpy da nisan kwana Allah ya jaddada rahama ga babanmu 🇳🇬
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi Год назад
Allah jiqan Umar Musa 'yar adua adalin shugaba Mai adalci
@DanTinki
@DanTinki Год назад
ALLAH masa rahama da mahaifina da sauran al,ummar annabi Muhammad S.A.W
@user-hq7rm6cv9o
@user-hq7rm6cv9o Год назад
Wannan gaskiya ne allah yasaka da alkhairi allah yasa mudace amin jazakumllahu khairan
@official-Aliyuumar
@official-Aliyuumar Год назад
Allah yajikansa da rahma❤❤❤
@nuraauta7268
@nuraauta7268 Год назад
Mijinki mutumin kirkine ALLAH ya tausaya masa yamasa rahama 🙏
@hamzamuhammad9788
@hamzamuhammad9788 Год назад
Yes mai gida was a vry simple and caring man😢😢
@hamzamuhammad9788
@hamzamuhammad9788 Год назад
Allah sarki, this is the prise you hv to pay for being my wife😢
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 Год назад
Alhamdulilah 🌷 Ma sha a Allah ❣️
@shehusani7241
@shehusani7241 Год назад
Allah yah gafarta masa shugabanda ya dace damu ba irin Buhari ba
@FiddausiAbdurrashid
@FiddausiAbdurrashid 5 месяцев назад
Allah yajikan shi da rahama
@adamuibrahim7635
@adamuibrahim7635 Год назад
Allah ta'ala yayi masa rahma ameen
@adamsgaddaf9596
@adamsgaddaf9596 Год назад
My best and favorite first lady ever
@SulaimanTukur-vq2er
@SulaimanTukur-vq2er Год назад
Masha Allah Allah yaji kanshi da rahama
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa Год назад
Allah ya jikan mazan jiya 😢😢😢
@basarkisaiallah-tq5me
@basarkisaiallah-tq5me Год назад
Allah yami shi rahama
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 Год назад
Allah yajikansa da rahma mutumin kirki da matan kirki
@amacah6782
@amacah6782 Год назад
Allah ya kai Rahama kabarin sa 🙏
@fadilaibrahim-ux9uu
@fadilaibrahim-ux9uu 3 месяца назад
Allah sarki Allah ya jikan musulmi
@Ameenuibrahim-rk1tq
@Ameenuibrahim-rk1tq 3 месяца назад
Allah yajikansa da rahma
@zakariyauabdulrasheed3139
@zakariyauabdulrasheed3139 Год назад
Allahu Akbar Allah ya jikansa da rahma ameen.
@Hydar_bature
@Hydar_bature Год назад
MashaaAllah Allah yajikan musulmai😢
@buharialiyu3140
@buharialiyu3140 Год назад
Allahu akbar Allah ya jikan zama
@musayahayagandee9418
@musayahayagandee9418 Год назад
Allah yajikanshi yai Masa rahma
@sadiqibrahim7654
@sadiqibrahim7654 Год назад
Allah yajikan yar aduwa yasa aljanna ce makomarshi
@mustaphamallaha5498
@mustaphamallaha5498 Год назад
Allah yajiqan Shugaba ummur Musa Yar adua
@sojasani6485
@sojasani6485 Год назад
Allah yajikan yar adua da rahama😢😢
@MuhammadYahaya-zp1tq
@MuhammadYahaya-zp1tq 5 месяцев назад
Allah yasabinta masa rahama.
@tasiumusa2158
@tasiumusa2158 Год назад
You touch my heart
@yahanasubayero312
@yahanasubayero312 Год назад
Allah yagafarta masa yasa aljannah makoma😭😭🤲🏾
@SalisuLawanGaro
@SalisuLawanGaro 27 дней назад
Ai tunda aka fata democracy mijinki shi kadae ne Dan Aljanna In sha Allah
@of2rWpzW9h
@of2rWpzW9h Год назад
Allah ya gafarta masa yasa ya huta Amin ya Allah
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@EeEe-jk2je
@EeEe-jk2je Год назад
Allah sarki Allah yajikan shi da rahma 😭😭
@sanusimohddaras1766
@sanusimohddaras1766 Год назад
Allah Ya jikan Malam Umaru,Ya kyautata makwanci.
@aminuumar2522
@aminuumar2522 Год назад
Ma-sha Allah. Gaskiya kin yi maganganu masu tasiri sosai. Da fatan Allah Ya gafarta ma Umaru 'Yar adu'a.
@sabiolams6406
@sabiolams6406 Год назад
❤one love uwargida ALLAH MA SA RAHAMA
@yakubumaijariyatu9325
@yakubumaijariyatu9325 Год назад
Masha Allah
@habeebamuhd531
@habeebamuhd531 Год назад
Allah yasa aljanna makoma
@muhammedsambo640
@muhammedsambo640 Год назад
ALLAH Y gafartamai 😭🤲🤲
@ShamsuHukuma
@ShamsuHukuma 4 месяца назад
Allah y ji kanshi
@habibuhabibu8251
@habibuhabibu8251 Год назад
Gaskiyane uwa tagari
@alkasimgambo416
@alkasimgambo416 4 месяца назад
Allah yagafartamasa
@umardanlami1997
@umardanlami1997 Год назад
Allah yajiqan Umaru yasa yahuta amin
@ibrahimadewumi6649
@ibrahimadewumi6649 Год назад
Allah ejikanshi darahama madam God bless you
@princemaizamanitv836
@princemaizamanitv836 Год назад
Allah yajikan megida
@NAKOWAPLUSTV
@NAKOWAPLUSTV Год назад
Masha Allah done ❤❤❤❤❤❤
@awamba692
@awamba692 Год назад
Allah yajikan umaru musa
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
@Real_752
@Real_752 Год назад
Ameen 🙏 muna godiya 🙏
@kabirabdullahi6168
@kabirabdullahi6168 Год назад
Allah Ya jikansa da rahama; Allah Ya sanya Aljannah ce makomarsa.
@yusufrobbentv4136
@yusufrobbentv4136 Год назад
Allah yagafartamai
@musahalilu9510
@musahalilu9510 Год назад
Allah yajikan Maza Allah yasa Alannah makoma
@aminuibrahimharuna7638
@aminuibrahimharuna7638 Год назад
Allah yaji kansa ya gafarta masa yasa aljannah makomarsa
@attahirumuhammad3610
@attahirumuhammad3610 Год назад
Allah yagafarta mishi
@imranaumar5944
@imranaumar5944 Год назад
Masha Allah 🤲🤲
@SANINUHU-hw7ji
@SANINUHU-hw7ji Год назад
Allah, yajikansa da rahama ameen
@habibuhabibu8251
@habibuhabibu8251 Год назад
Allah jiqan mazan jiya
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Год назад
Ameen
Далее
Старый Дим Димыч вернулся😱
00:16
Wait for the BOWLING BALL! 👀
00:38
Просмотров 14 млн
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hajara Usman
9:03
Просмотров 134 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Salma ta Kwana Casa'in
6:37
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 631 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Kabiru Na Kwango
8:39
Просмотров 243 тыс.
Mahangar Zamani Kan Rayuwa Bayan Mutuwar Aure
32:12
Просмотров 108 тыс.
****** - Daga bakin mai ita tare da Saratu Gidado Daso
5:45
Daga Bakin Mai Ita Tare Da Sabirar Gidan Badamasi.
9:27
Старый Дим Димыч вернулся😱
00:16