Tabarakallah masha allah abban Farrah d muffirah allah ubangiji yaqara lpy d basira kadade kanayi gamji sha sara jure sassaqa muna kewarka wllhi yaushe xa,aimana album
Ikon Allah gwarzo Kwana sallah gwarzo Bawan jallah gwarzo Hasken solar gwarzo Bardan Gullah gwarzo Bana ya tsala gwarzo Yahau gola gwarzo Sai mai dollar gwarzo Gwarzo fitila Kaine Hitler gwarzo Maganar hikima daga mai hikima zuwaga mai hikima Allah karama hikima DR.
To Na dawo nura m inuwa muna jira Album 2024 ko shine akecema lefin masoyi to nima ina so inji kakire sounana a bakinka koda a cikin shafin mu na tiktok ne na tahir official dan Allah daga masoyinka Abdoul Rachid
Wai Kai Kam bazaka daura wakokin soyayya bane ? Ko kakoma yiwa masu waka ne ? Sai kace ba nura m inuwa ba kabi ka sauya wakokin gaba daya haba rege don Allah