Тёмный

Nura M Inuwa - Bawan Allah - Official Video 2020 

Nura M Inuwa Official
Подписаться 331 тыс.
Просмотров 477 тыс.
50% 1

Please subscribe to Nura M. Inuwa official RU-vid channel:
/ @nuraminuwaofficial
--
#NuraMInuwa #NuraInuwa #HausaSongs #HausaMusic #ArewaFilms #HausaFilms #NigerianMusic #SaniDanja #RahmaSadau #NafisatAbdullahi #AdamZango

Видеоклипы

Опубликовано:

 

10 авг 2020

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 722   
@suhailabdulmumin4981
@suhailabdulmumin4981 3 года назад
Tundanake aduya bantabajin waka maidadin wannanba gaskiya nuran waka sarkine kuma duniyar waka Allah yakara basira gwarzona
@Tahirofficials
@Tahirofficials 3 года назад
Nima Addu'a Ta Allah ya kara girman rawani m inuwa ❤️🙏🏻
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Nagode❤🙏
@22abaje36
@22abaje36 3 года назад
Masha allahu gaskiya nayi ma2kar farin cikin sosai ganin yanda naji kuma naga wannan kakar gaskiya Kai sarkin sarakunan mawakane yaya nura Allah yazama garkuwarka dare KO Rana kaida zuri ar ka amin muna tare komai wuya
@bazallahiishaq7595
@bazallahiishaq7595 3 года назад
Nura aljanine ,Allah ya kara lafiya sir
@sulaimanmuhammad3828
@sulaimanmuhammad3828 3 года назад
Allah yagara basira, sarkin mawakan kasar hausa
@jafarbellodansarki42
@jafarbellodansarki42 11 месяцев назад
Sana’ata nidagaske daukarta nayi watarana zanibarta ne wata nayi tunda girma ze’isheni inkara tsaye baba sarki zakaso nahau kan dausayi danko sheda ta nuna kanada kyau tayi ga farin hali kanada tausayi duka sharri rabbana tsare koda tsautsayi katsare sarki zubairu mai ban uzuri 😇😍
@jafarbellodansarki42
@jafarbellodansarki42 11 месяцев назад
My favorite baiti 😇
@user-tl5gt3zi4r
@user-tl5gt3zi4r 3 года назад
Masha Allah yayi waka Allah yakara basira
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Thank you
@ukashamustapha1102
@ukashamustapha1102 3 года назад
Gaba dai gaba dai akwai sauran lokaci sarkin mawakan kannywood Nura m inuwa
@Ashraffy001
@Ashraffy001 3 года назад
Nasiya shatan gaske mahadi jeka zamani naka ziljalalu na tare dakai Abu Farrah bukatar ka ake ba a fasaba nuru 😍💪💪💪💪💪💪💪
@yusufpretty2672
@yusufpretty2672 3 года назад
Masha'Allah 👍👍👍kacika alkawari oga
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Yes
@abdulfatahmuhammad3689
@abdulfatahmuhammad3689 День назад
❤ INA SON WAQAR NAN SOSAI WALLAHI
@souleymoussa2963
@souleymoussa2963 3 года назад
Kai macha allah waka tayi sosai wly Allah ya kara daukaka malam nura m inuwa Amin 🤲🤲
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Malam souley thanks
@bashiruabdullahi806
@bashiruabdullahi806 3 года назад
Muna godiya Aramman mawaqa Allah yaqara basira DA daukaka
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Ameen summa ameen
@Mauwa1
@Mauwa1 3 года назад
@@Nuraminuwaofficial my king
@nafiuabdullahi7003
@nafiuabdullahi7003 3 года назад
Wayyo Allah Megd Allah yanunamin ranarda zanganka muzauna tare
@musa.ibrahimmaifaci7558
@musa.ibrahimmaifaci7558 3 года назад
Nura.munatare dakai
@salisusalehsaseeny2193
@salisusalehsaseeny2193 3 года назад
Masha Allahu kana wamalam yasha lam yakun, Allah yayi ikon sa sai dai suyi haquri amma kana kan lkc.Hausa sai dan hausa kaji, Wnn Baiti ya burgeni Tsumman kan juji kowa ya barka ya moreka.Hasbunallahu wani imal wakeel.
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
🙏🙏❤
@dadindaditv524
@dadindaditv524 3 года назад
Allah yaja da ran sarki muhammadu nura musa inuwa godiya ta musamman ga masoyan nura m inuwa na duniya da lagend group da kuma ragowar masoya
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Ina gaida ku
@arewamoviestone1359
@arewamoviestone1359 3 года назад
Masha allah
@habiboumahamadou5573
@habiboumahamadou5573 3 года назад
Nura m inuwa sarki waka allah yataimaka amin🙌
@ibrahimalkali257
@ibrahimalkali257 3 года назад
@@Nuraminuwaofficial assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuhu oga barkada wannan lokaci ya shirye shiryen sabon wakokin mu da fatan kana cikin shirwa toh Allah yatimaka amma nadede ina bibiyarka Instagram amma ban same kaba ya akyine oga fatan alkairi Allah yakareka Allah ubangiji yakara basira 💘
@nuraibraheem6833
@nuraibraheem6833 3 года назад
Allah ya Kara basira
@abdoudaura3956
@abdoudaura3956 3 года назад
Macha Allah Allah ya taimaki sarki nura m inuwa masoyina Allah ya kareka damaqiya muna jiran Lokaci 2021 in ya'yadda,❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@hoorstarandjannahstarthoor2011
@hoorstarandjannahstarthoor2011 3 года назад
allah yaqara basira nura m inuwa kokafadi dafiyaro suna 💘💘💘💘💘✊✊👏
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
❤❤😍
@rabiujadeeduba6958
@rabiujadeeduba6958 3 года назад
Hausa fah toh ga ubankiii #Nuraminuwa
@princessminuwa3591
@princessminuwa3591 3 года назад
May Allah bless you nura m inuwa 🙏
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin princess ❤🙏
@rarara789
@rarara789 2 года назад
Amen munagodiya
@muawuyyatvbdn8743
@muawuyyatvbdn8743 3 года назад
Jagaya abban Farrah makiyanka fadawanka Allah yakara basira da Nisan kwana.
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin
@frpbyeepass6557
@frpbyeepass6557 3 года назад
@@Nuraminuwaofficial kayi mungani me xamani
@ahmadabubakar8970
@ahmadabubakar8970 Год назад
Babu Shakka a mawakan Hausa Babu kamarsa.
@abubakarbinabdullahi8813
@abubakarbinabdullahi8813 3 года назад
Cikaburi sai mubarwa allah lamari Allah yakaramaka basira da daukaka sarkin wakan hausa kai wllh waka tayi sosai
@bashirhamza5872
@bashirhamza5872 3 года назад
Allah yakara basira
@abubakarsadiqabubakarsadiq8875
@abubakarsadiqabubakarsadiq8875 3 года назад
Gaskiya nura kai sarkin maqane Allah ya kara hikima da basira
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin amin
@abubakarsadiqabubakarsadiq8875
@abubakarsadiqabubakarsadiq8875 3 года назад
@@Nuraminuwaofficial Dan Allah yazan yi in samin number ka shekaru masu yawa ina nema amma ban samuba haryanzu
@SalahAmanita-lz6tr
@SalahAmanita-lz6tr Год назад
May albarka nura m inuwa allah yakara basira
@ibrahimmohammed3309
@ibrahimmohammed3309 3 года назад
Gaskiya yabon Gwani ya zama dole, Nura M. Inuwa Allah yayi ma Hazaka da Basira a wurin wakoki, Allah ya Kara kare mu da Kai baki daya, you're my legend Musician
@AA_LIMAN
@AA_LIMAN 3 года назад
Allah yasa kafi haka sarkin hakuri @nuraminuwa abban farrah mai masoya dayawa munji wakan bawan Allah waka tayi kamar rawaito maka wakar nan akai wallahi daga jiya nasaurareta yafi a irga amma banji aibu daya tattare da kalamanka ba nura Allah yamaka baiwa, daure wa ubangiji kata bauta masa da gode masa da wannan dunbin baiwa da yama
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Ngd
@rabeehmabdullah4945
@rabeehmabdullah4945 3 года назад
Masha Allah ilke you nura from rabeeh in sudan
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Nagode rabee
@Khamaldien
@Khamaldien 3 года назад
This guy defines what is hausa. Nura Allah sa alkhairie always number1
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
❤🙌
@sagiruhassan8196
@sagiruhassan8196 3 года назад
Nura M Inuwa Official Very good
@muhamedsani5956
@muhamedsani5956 5 месяцев назад
​⁰h🎉
@abdulkadiribrahim6296
@abdulkadiribrahim6296 3 года назад
Allah yaja zamanin Sarkin wakar arewa majidadin talakawan najeriya Farincikin al'umma, Allah yasa kafi haka Sarki Nura m Inuwa.
@sabitumuhammedgassol8629
@sabitumuhammedgassol8629 3 года назад
Allah kara basira mai gida nura dodon mawaka
@habiboumahamadou5573
@habiboumahamadou5573 3 года назад
Nura m inuwa wakar bawan allah tayi allah yakarabasira👈
@ruqayyatibrahimmuhammad2097
@ruqayyatibrahimmuhammad2097 3 года назад
Allah ya kareka abban farrah♥️♥️♥️
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin Rukayya ❤
@belloaliyu1939
@belloaliyu1939 3 года назад
ALLAH yakara basira nura m Inuwa
@saadatuabbamahmud442
@saadatuabbamahmud442 Год назад
Wannan waka yayi!!!
@yaumuhammadaliali1806
@yaumuhammadaliali1806 3 года назад
Allah ya Kara daukaka Nura m inuwa
@issiyamamanjalkassissiyama7803
@issiyamamanjalkassissiyama7803 3 года назад
Allah kara basira nura m inuwa
@Mauwa1
@Mauwa1 3 года назад
May Allah protect and guide you my king ♔. Am your fan from Maiduguri. Allah yakara basira Abban Farrah miji gun Ameena yar gidan girma.
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Thanks, I'm grateful❤🙏
@Mauwa1
@Mauwa1 3 года назад
@@Nuraminuwaofficial Never mind my King, Allah yakaremana kai
@ziyatmsziyat2926
@ziyatmsziyat2926 2 года назад
gaskiya ne sarki ya wake sarki toh allah yayimana jagora 💓💓💓💓💟💟💟
@user-xc7fh1li5j
@user-xc7fh1li5j 3 года назад
Sai nura m inuwa allah ybade sa aa da bsira ina snka waka ta yiwu
@issamoussa4069
@issamoussa4069 Год назад
Allah yakareku Mai gida nuna m inuwa
@alaminminuwa9260
@alaminminuwa9260 3 года назад
Wallahi wallahi yau nura kabiya mu nugode saura wakar da kayi kudinka basu saima gashi allah yabaki kamana
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
❤❤
@abdur-rahmanmahzad5333
@abdur-rahmanmahzad5333 3 года назад
Allah yakara basira sarkin mawakan duniya kake bawae iya mawakan hausa ba oga
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
🙏🙏❤
@sabontauraro
@sabontauraro 3 года назад
Nice ooga na Nura m inuwa Allah yakara fasaha
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin nagode
@saminutasiu4298
@saminutasiu4298 3 года назад
Masha Allah Allah yakara basira sarki 💯💯💯
@StudioTech2
@StudioTech2 3 года назад
Allah yakara daukaka da nisan kwana chairman namu💕nice son very interested
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin Thank you
@balaahmad289
@balaahmad289 3 года назад
Allah yaema yadda kakeso my king, endae mutun da hausa yake waka to a bayanka yake
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
🙏❤
@sulaimancomedian8563
@sulaimancomedian8563 3 года назад
The King always be together with you
@auwalibrahimgambo7340
@auwalibrahimgambo7340 3 года назад
Hakiqa Nura K A, Iya Waka Allah yaqara maka basira da daukaka ni masoyinkane me gida na
@Muryar_Arewa
@Muryar_Arewa 3 года назад
Masha Allha nice video Allha yayi jagora Nura ina jinjinama Mai Yauwa
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Godiya habib
@Muryar_Arewa
@Muryar_Arewa 3 года назад
@@Nuraminuwaofficialgaskiya Naji dadi Sosai akan Maisamin da wanan reply din Allha yakara karika da duk wata kadara ta rayuwa Alfara Annabi Mohammed s. A.w
@user-hy9vv5fb3o
@user-hy9vv5fb3o 8 месяцев назад
Masha Allah Allah yakara barira❤
@user-sz2ei8hn9d
@user-sz2ei8hn9d Месяц назад
Machallah ❤yabo yayi
@usmanyusif8453
@usmanyusif8453 3 года назад
Masha Allah Allah yakara basira
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin usman
@emranyusuf2921
@emranyusuf2921 3 года назад
Kai wow Allah tsare mana Kai oga gwani ka Iya kahuta suyi GOMA da kayi daya kowa ya yabi ❤️
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
❤🙏
@as_sadiq_annur
@as_sadiq_annur 3 года назад
Kai nuwa dashen Allah ko ba aso dole a kyale Allah ubangiji ya kara daukaka da basira d nisan kwana uba ja gaba nakowa bako da dan gari kowa naka ne 😍😍🙌🙌
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Ina godiya
@salisufarida8549
@salisufarida8549 2 года назад
Yayi kyau sarkin Waka Allah ya qarabasira
@muhammadmusaabdullahi6593
@muhammadmusaabdullahi6593 3 года назад
Masha Allah Abban Farrah waka tayi dadi sosai aiki yayi kyau komai an bashi hakkin sa an zuba kalmomi da tinani baka da na 2 kaf kasar Hausa Allah ya kra basira 🤲
@ahamadaji8199
@ahamadaji8199 3 года назад
Masha Allahu Allah ya kara daukaka
@azammahammadou823
@azammahammadou823 3 года назад
Gaskiya ban taba jin waka mai cike da nasuwa kamar wanan kai Nura m Inuwa walh walh walh ina so ka har ga allah allah yakareka duniya d'à hira
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Azam ngd
@yahayahussaini21
@yahayahussaini21 3 года назад
Masha Allahu Muna godiya Nura wannan Waka taka tayi matuqar burgemu Yan Birnin Gwari, Kuma ka Fadi halayen Mai martaba Ubanmu Kamar kana zaune a masarautar mu. Muna godiya matuqa.
@adamuabubakarkumo5145
@adamuabubakarkumo5145 3 года назад
Kaiii lallai maigida Nura sai Allah..waii💞💞
@adamuabubakarkumo5145
@adamuabubakarkumo5145 3 года назад
Muna godiya Nura
@kingdouble8269
@kingdouble8269 3 года назад
Hadari malafar duniya sa gaban ka inda kake so dubu jiran mutum daya @king double real m inuwa fan's
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Godiya mai yawwa
@Alihassan-so1gr
@Alihassan-so1gr 3 года назад
Allah ya kara basira masha allah wakar taiye dadi sosai 🙏🙏🙏
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin ngd
@yusufumaru8036
@yusufumaru8036 2 года назад
Waooooooooo Nura 10/10 , N0 1, Perfect, The Best Hausa musician in the world 🌎, Allah swt ya kara lafiya da dogon kwana da imani
@harunaharisu849
@harunaharisu849 3 года назад
Allah ya Kara basira sarki nura
@samsamaila8701
@samsamaila8701 3 года назад
Allah ya qara basira Nura m inuwa mungode wlh
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Thanks sam
@ibrahimabdou8744
@ibrahimabdou8744 3 года назад
Allah ya kara daukaka !!!
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin nagd
@mahamadounigerian1209
@mahamadounigerian1209 3 года назад
@@Nuraminuwaofficial barka da wannan lokaci ab ban Farrah
@nuraadolosso5717
@nuraadolosso5717 3 года назад
Allah ja zamani ka Da nisan kwana .Allah kara kareka daga sharin mahasada
@arewanewchanneltv542
@arewanewchanneltv542 3 года назад
Kaji Waka abakin me ita Allah ya Karo basira sarkin wakar duk duniya gaba dayanta dole abi sarki
@ididjibril3815
@ididjibril3815 2 года назад
Sekayi sarki nura allah yakara basira
@huwailasani2221
@huwailasani2221 3 года назад
Masha Allah Allah yakara basira 🙏💃💃
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin ruwaidat
@RabiouMaazou-pg5br
@RabiouMaazou-pg5br 10 месяцев назад
Amin ya rabbi Allah ya kara daukaka
@ameenusmuhammad1695
@ameenusmuhammad1695 3 года назад
Allah Ubangiji Yaqara Basira Allah Yakaremana Kai ga Dukkan Sharrin mai Sharri
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin ya Allah
@ameenusmuhammad1695
@ameenusmuhammad1695 3 года назад
Muna Matukar Qaunar Waqarka Sarki
@fatimaladoack2862
@fatimaladoack2862 3 года назад
Masha allah allah yaqara basira malam nura mugode 👍👍👍👍
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Nima na gode
@user-uk4ke2ol5g
@user-uk4ke2ol5g 8 месяцев назад
Oga Noura Allah yakiyayaka tron
@kabirsagirdangani2169
@kabirsagirdangani2169 3 года назад
Nifa na dade da gane Wannan mutumin a bangaren waka Aljanine ba'a ganinshi Saboda wlh idan yana Hausa wani lokacin idan yafadi wani Abun saina Tambayi me yake nufi, Allah dai yaqara kareka Nura M inuwa.
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
😂😂😂 godiya
@abdallahyahaya4751
@abdallahyahaya4751 2 года назад
Allah y kara daukaka mai gida
@El-Yobawi_TV
@El-Yobawi_TV 4 месяца назад
Basiri Sarki Nura M Inuwa kenan ! Allah ya kara hazaka, basira da fikira 👍
@muhammadkabir305
@muhammadkabir305 3 года назад
Gaskiya Oga Nura wannan wakar tayi dadi
@alhajiusmantv5188
@alhajiusmantv5188 3 года назад
Mashaallah allah yekarahas kakaka
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin
@sararientertainment
@sararientertainment 3 года назад
Double online @khann @swedin @dan hausa @ata @ahmad zaki @sardauna @k-k da kowa da kowa kune nura madallah
@imranaimrana1144
@imranaimrana1144 3 года назад
Allah kara dafama oga
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Nagode❤🙏
@muhammadsani4986
@muhammadsani4986 3 года назад
Allah ya biya double amanar nura m inuwa up up MASOYA NURA M INUWA IN THE WORLD
@abdoulahimahamadou439
@abdoulahimahamadou439 3 года назад
Adam accent✊✊✊1⃣💪💪💪💪
@awwalgambo8862
@awwalgambo8862 3 года назад
Wow wlh nadade banji waka mai dadin wannan ba gaskiya kacika sarkin waka
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
🙏🙏❤
@ibrahimalhassan5510
@ibrahimalhassan5510 3 года назад
Masha Allah ALLAH Yakara basirah gaskiya ka cika sarkin Waka Kar yar makiya ta Allah ba tasuba Ina Yinka over Abban Farrah 💞💖💝👍👌
@hassinoftown1580
@hassinoftown1580 3 года назад
Adade anayi sai gaskiya sarki allah ya qara fadada tunaninka kamar yadda ka faranta mana nura m inuwa kaima allah ya faranta maka kaida jama ar ka da iyalinka da suk wani bai qaunarka aduniya
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin hassan tnk u
@djamiloumaster23
@djamiloumaster23 3 года назад
Allah yaja da rain sarkin waka damo sarkin hakuri ina yinka mai gidana allah ya kara bassira ogana
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Jamilu masta muna tare
@djamiloumaster23
@djamiloumaster23 3 года назад
@@Nuraminuwaofficialgodiya nike oga kana tare da jamilu masta daga libya
@mahebunu5206
@mahebunu5206 3 года назад
Allah sarki shatan waka nidai wallahi banga kamar ka a bangaren waka allah kara hazaka abban farrah
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin🙏
@moustaphadaouda1749
@moustaphadaouda1749 3 года назад
Allah ya kara basira oga
@hhhhhhh9654
@hhhhhhh9654 3 года назад
Asalamu alaikum kai Alhamdulillah ya allah ya qara tallawa nura m inwa 1 sarkin mawaka allah ya ja da zamani gwani na mai hakuri mai nazzari allah ya kareka da sharrin makiya
@MuhammadAuwal-xi1iv
@MuhammadAuwal-xi1iv 2 месяца назад
Best hausa singer
@aliabala1
@aliabala1 3 года назад
Allah ya kara daukaka da basira megidana inayinka 💯👍
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Ali, nagd
@m.stechnicstv5163
@m.stechnicstv5163 3 года назад
Wayyo Allah Nura, ƙaunarka zata yi lahani gareni, Allah ya bani ikon haduwa dakai kafin komawata zuwa gareshi, Allah ya qara basira ya tsare mana kai daga dukkan sharri
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin Thank sagir🙏❤
@m.stechnicstv5163
@m.stechnicstv5163 3 года назад
Nima nagode sosai bawan Allah
@issoufouyacoubou2067
@issoufouyacoubou2067 3 года назад
Allah yaza Zamanin abbant farah Allah bar makiyan ka sutaganin tsigabanka bakin tsiki ya kache su da ga naka masoyin ka YAKBI nagode ougana
@imranaimrana1144
@imranaimrana1144 3 года назад
Allah kara lfy malam nura oga
@saifullahimusa6719
@saifullahimusa6719 3 месяца назад
We ar speachless. ❤
@ismaeelmussa1695
@ismaeelmussa1695 3 года назад
Gaskiya Wakar tayi dadi Allah ya qara Basira da Nisan kwana
@ibrahimalkali7198
@ibrahimalkali7198 3 года назад
Abban A'isha Farrah Allah yakara lpy da basira mai amfani
@ibrahimalkali7198
@ibrahimalkali7198 3 года назад
Na amana Abban aisha Farrah fatan alheri iya wuya muna bayanka
@shuaibualhassan6708
@shuaibualhassan6708 3 года назад
Kai legend ne Wlh 💪💪
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Ina godiya
@silemanada2669
@silemanada2669 3 года назад
👍❤️❤️🇮🇪👩‍❤️‍👨👏☝️
@silemanada2669
@silemanada2669 3 года назад
👍❤️❤️🇮🇪👩‍❤️‍👨👏☝️
@nabilakamfa1990
@nabilakamfa1990 3 года назад
ALLAH ya ja mana da ranka.Fatan alkhairi daddy ❤️
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Nagode nabila, Amin❤
@moussaabubakar4436
@moussaabubakar4436 3 года назад
Masha Allah 👍👍👍
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
🙌
@rarara789
@rarara789 2 года назад
Yes mgd
@sarababynyaya4359
@sarababynyaya4359 3 года назад
Gaskiya yayana kai duniyar wakane Allah yakara daukaka da Nissan kwana ya Allah ya dubai ka da idon rahama Allah yabar mana kai
@mijinmacedaya8889
@mijinmacedaya8889 3 года назад
Masha Allah y kara daukaka ME GIDAN MAWAQA Allah y kara basira y yaja kwanan ka Inai maka Fatan samun nasara a rayuwar ka duniyya wal,akirat 👏👏👏
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Ameen Ibrahim🙏❤
@mijinmacedaya8889
@mijinmacedaya8889 3 года назад
✔✅
@lawalhamzausman218
@lawalhamzausman218 3 года назад
Allah yabaya ya Kara basira baban Fara
@Nuraminuwaofficial
@Nuraminuwaofficial 3 года назад
Amin boukari
Далее
Nura M Inuwa - Jarumin Maza - Official Video 2020
17:44
SABON Wakar Hausa
2:49
Просмотров 3,8 тыс.
Nura M. Inuwa - Rigar Aro (Rigar Aro album)
5:25
Просмотров 481 тыс.
Auta Mg - Garin So - (Official Video) 2024
4:22
Просмотров 87 тыс.
Sarkin Fulanin Gombe
22:15
Просмотров 1,5 млн
Aminu Ala (UBANGIDANA Full) Official Song
8:05
Просмотров 2 млн
Big Baby Tape, Aarne - Not Obama [Official Video]
2:34
Arshavir Martirosyan - Voroshel em  chspasem
4:16
Просмотров 1,4 млн
Jaloliddin Ahmadaliyev - Kuydurgi (audio 2024)
3:26
Просмотров 252 тыс.