Тёмный

Ra'ayin Malamai: Zargin bunkasar mulkin kama karya a Afirka 

DW Hausa
Подписаться 75 тыс.
Просмотров 46 тыс.
50% 1

Zargin bunkasar mulkin kama karya a kasashen Afirka shi ne maudu'in da shirinmu na Ra'ayin Malamai ya tattauna a kai.
Shin me za a yi a tsaftace dimukuradiyya yadda nau'in kama karya ba zai shiga cikinta ba?

Опубликовано:

 

5 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 46   
@NourababanabdoulNoura
@NourababanabdoulNoura 6 месяцев назад
Gaskiya dai gaskiya ce kou min sou kou min ki allah yasa mudace
@AmosEric-l5c
@AmosEric-l5c 6 месяцев назад
Allah ya tsinema democradiyya
@SidiMohamedAbdul-rm4vr
@SidiMohamedAbdul-rm4vr 6 месяцев назад
Gaskiya wannan dan jarida katoton munafuki ne ita democracy ibada ce allah ubangiji ya walakan taka bayu turawa kawai allah ubangiji ya meda muku aniyar ku da sherin ku kanunku allah ya sauke muku masifa da bila'i munafuki kaway
@AmosEric-l5c
@AmosEric-l5c 6 месяцев назад
Yayi Nawa gaskiya dai
@AabdllaNazari
@AabdllaNazari 6 месяцев назад
Wawane sakre
@abdullakwaram1590
@abdullakwaram1590 6 месяцев назад
Abdou rahaman kagaya maya gasaki koyan sokobaya so afirika sia anbara doumakaradi sie inayayine
@assoumanehadou2509
@assoumanehadou2509 6 месяцев назад
Wannan Suleiman Allah ya tsine masa
@HamisuSsani-bk7co
@HamisuSsani-bk7co 6 месяцев назад
Amin
@AG-lw6id
@AG-lw6id 6 месяцев назад
ABUN MAMAKI GA DAN AFURKA!!! KU KUMA ALLAH YASAKA MUKU DA ALKHAIRI KUMA YA KARA MUKU KISHIN KASA, AMEEN. ALLAH YARAKA TAKI BOTSWANA DA MALAWI......
@kaderyaro7060
@kaderyaro7060 6 месяцев назад
Dw inaso kugayamini minene anfanin demokarsi ga talak😂😂😂
@aliyouhaidar6692
@aliyouhaidar6692 6 месяцев назад
Dan jarida kaji soron allah abari yeyimagana
@RabiouMaman-jg5ny
@RabiouMaman-jg5ny 6 месяцев назад
Kaji gaskiya Allah ya sakawa ml abdurahaman Hassan da alkairi da sauran malamai masu tsaïwa akan gaskiya ❤❤❤
@eshkmtrf
@eshkmtrf 6 месяцев назад
❤🇧🇫❤🇲🇱❤🇳🇪❤Allahu korma annabi daraja ❤S❤A❤W❤
@NassirouMahamadou-um2il
@NassirouMahamadou-um2il 6 месяцев назад
Allah waddaran wannan demokaradiya
@RabeHaladou
@RabeHaladou 6 месяцев назад
الحمد لله الواحد الاحد
@IbnyusufabuyusufAbdoulfatah
@IbnyusufabuyusufAbdoulfatah 6 месяцев назад
Wallahi wanan dan jaridan bason gaskiya
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 6 месяцев назад
Ai Yakamata adena siyasa a Afrika domin sun jefa kashenmu cikin masifa mummuna ga ta addanci ga yunwa ga mummunan talauci sunmayarda dukiyar ƙasa tasu
@saidoumamanyahaya4192
@saidoumamanyahaya4192 6 месяцев назад
Gaskiya ne Hajiya rihanatou
@RabiouMaman-jg5ny
@RabiouMaman-jg5ny 6 месяцев назад
Allah yasa mu dace!!😮
@rabesaleharouna6399
@rabesaleharouna6399 6 месяцев назад
Amma dai wannan dan jaridar uwayan ka Sun haifi dan banza , Allah ya tsine maka albarka
@JibirinDauda
@JibirinDauda 6 месяцев назад
Wannan ba dan jarida bane dan rainin wayone
@eshkmtrf
@eshkmtrf 6 месяцев назад
Gaskiyane milki soja ❤A❤E❤S❤
@studiohausatv4224
@studiohausatv4224 6 месяцев назад
Ai shege ne wannan dan jaridan ko ince dan jarraba allah ya tsinema rayuwarka kayi asara ai kune kuke tauye mana hakkin mu allah ya isar mana a gareka kun ki gaskiya kawai saboda son ranku ku kun samu ba ruwanku dana kasa daku ai kune kuke saka mutane a duhu wlh mutane na kokarin nuna ma yan uwansu yadda zasu bi su samu saukin rayuwa amma baku bukatar hakan 😢
@HowHow-z1i
@HowHow-z1i 6 месяцев назад
Good 🎉❤
@buharibinabubakarabubakar6527
@buharibinabubakarabubakar6527 6 месяцев назад
Abdu rahman 👍👍👍👍👍👍👍
@MasseMasse-o7d
@MasseMasse-o7d 6 месяцев назад
Kai amma ɗan wahala ne, Allah ya tsinema Duk me goyon bayan démocratie Dan me cin uwar ka kaje can gaya musu su Sojojin. Mu américain basu mana haukaba yayan karuwai 😢
@AabdllaNazari
@AabdllaNazari 6 месяцев назад
Sileman Wallahiy kede munhoki ne kabari Afadi gsakiya kome dacint A. Ma Kai da ireiren ka Bakoson cigabn African domi torawa nabiyan ko kotozarta African Allha yachyako 28:00 ❌🇨🇵❌🇱🇷❌...... 🌿🇳🇪🌿🇵🇸🌿
@HamzaHamza-i8r2m
@HamzaHamza-i8r2m 6 месяцев назад
Allah ya tsinemuku DW
@Karamin_breaker
@Karamin_breaker 6 месяцев назад
Wannan dan jaridan dan iskane wllh shima din karan sune dan wahala kawai
@MuhammadLauwalUsman
@MuhammadLauwalUsman 6 месяцев назад
Allah ya tsine ma democradiya
@DoumachiGambo-cr7wk
@DoumachiGambo-cr7wk 6 месяцев назад
Kai wanga Dan jaridar dw bamujin dadin aikin chi koiwta-kwoita,sai gardama da shiga GABA.. Kuma mungano Karan Turawané suné yakéma aikin,ba Dan kichin Afrika bané!!!
@NouraAtahir
@NouraAtahir 6 месяцев назад
Dan wawa
@chamsuhachimu3116
@chamsuhachimu3116 6 месяцев назад
Amma wannan đanjari dan minafikine
@AliHarun-td4xl
@AliHarun-td4xl 5 месяцев назад
wanna dan jaridar dan baza ne shege
@abdullakwaram1590
@abdullakwaram1590 6 месяцев назад
Dan jarida kuma konagoya bayan domakaradiya ne
@alassanali-q7b
@alassanali-q7b 6 месяцев назад
Kakibarinshi yafadi gaskiya kodan bakwasanta
@ArewaSf-bn9iy
@ArewaSf-bn9iy 5 месяцев назад
😰😰😰
@idisidiidisidi
@idisidiidisidi 6 месяцев назад
dan jarida kayi hakuri bazaka samu nasaraba hhhhhhhh
@AliHarun-td4xl
@AliHarun-td4xl 5 месяцев назад
ba mason mocradier
Далее
Ra'ayin Malamai kan tasirin adawa a siyasar Najeriya
25:56
Duniyarmu a yau a mahangar malamai
27:15
Просмотров 22 тыс.
This mother's baby is too unreliable.
00:13
Просмотров 16 млн
Ra'ayin Malamai: Takaddamar ECOWAS da AES
26:33
Просмотров 37 тыс.
Shekara guda da kifar da gwamnatin farar hula a Nijar
30:32
When Royal Guards Fight Back!
8:08
Просмотров 5 млн
DW Hausa Kai Tsaye
58:17
Просмотров 2,1 тыс.
Mace mai sana'ar fawa a Nijar
2:33
Просмотров 1 тыс.