Тёмный

Gaskiyar Magana: Juyin mulkin Nijar ya haifar da rarrabuwar kawuna 

DW Hausa
Подписаться 61 тыс.
Просмотров 24 тыс.
50% 1

Shin mulkin soji zai iya share wa mutanen Jamhuriyar Nijar hawaye? Wadanne dalilai ne ya kamata ayi laakari da su domin guje wa salon mulkin sojoji ?
A cikin shirin Gaskiyar Magana na yau mun shirya gudanar da muhawara kan wannan maudu’i, inda muka gayyato muku Abdoulaziz M Taya , babban jami’in kuingiyar farar hula ta (MRSP) mai goyon bayan mulkin soji a Nijar da kuma Boubacar Dan Zourmani, dan siyasa da ke adawa da juyin mulki a wannan kasa da ke Afirka ta Yamma

Опубликовано:

 

3 авг 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 45   
@user-ub1ov7ow6f
@user-ub1ov7ow6f 11 месяцев назад
C'est bazoum Mahamed inchallah ❤
@user-kn1bg3eq4m
@user-kn1bg3eq4m 10 месяцев назад
Boubacar kada aijahakalka incha allah sai bazoma
@adamoumadaweizechaibou9422
@adamoumadaweizechaibou9422 11 месяцев назад
walay in taraya basujin kunwa, muzanki gayama junananmu gaskia dan zurmani walay kaji tsoron Allah. lokacin da kuka hao mulki komi bakuda anman yanzu kune masu kudin kassa
@khadimibachiroudamagaram2983
@khadimibachiroudamagaram2983 11 месяцев назад
Kawunansu kawai suke gani amatsayin yan Niger duk wanda basu ba a wajen shi bakowa bane saboda suna tunanin su kadai ne suka gaji Niger daga wajen banzaye ire_irensu munafukai almajiran kasar Faransa
@ibcfa1439
@ibcfa1439 9 месяцев назад
Nagode dan zor mani
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 7 месяцев назад
Wallahi zahadeen saidai wahala ni burina akullum inji anguluta koma gidan ta na tsamiya wato injiyan uwan mu buzaye sun koma fagen daga kawai in gangara dama ina kusa kuma dama baba dan mutanen maini surwa ne ya maido ubannin mu
@user-ub1ov7ow6f
@user-ub1ov7ow6f 11 месяцев назад
Vieux Aboubacar Allah yaka da alheri yakareka
@user-mn7kl8rr1v
@user-mn7kl8rr1v 11 месяцев назад
Dan zourmani ba gaskiya anan
@ibcfa1439
@ibcfa1439 9 месяцев назад
c'est bazoum Mahamadou
@ashaqatahausa2578
@ashaqatahausa2578 11 месяцев назад
Dan zurmaini suma suna cikin wadanda ke zaluntar qasar Niger🇳🇪 a mulkin de makoradiyya shiyasa yake wannan shirmen yaga rabonsu yakusa gintsewa
@mallanmahamadou
@mallanmahamadou 11 месяцев назад
MALAN MAHAMADU DAGALIBIYA WANDABAYASOJUYINMULKIBADANGERBANE
@sulaimanabdulkadir4280
@sulaimanabdulkadir4280 11 месяцев назад
Allah yakeuta
@user-vy4oy5ie9l
@user-vy4oy5ie9l Месяц назад
Mike
@AzizZazi-hh6wl
@AzizZazi-hh6wl 2 месяца назад
Aaaa
@user-ub1ov7ow6f
@user-ub1ov7ow6f 11 месяцев назад
Abdoul Aziz zinariya da fetrole Waze semuku ita in milkin soji ne
@yahayamuhammedmato7710
@yahayamuhammedmato7710 11 месяцев назад
Inagoyan baya danzarman
@user-ub1ov7ow6f
@user-ub1ov7ow6f 11 месяцев назад
Vieux Abdoul Aziz shigaban kasa bazoum Mu talakawa muna sonsa milkin soji shine yasa talakawa tukin mokuyace hali
@hamzaousmane1113
@hamzaousmane1113 11 месяцев назад
Salama alaikum
@yahayasalisu3240
@yahayasalisu3240 11 месяцев назад
Kaji tsoron allah dan zurmani
@adamumusa9978
@adamumusa9978 11 месяцев назад
Muna fahimtar wannan hira sosai
@Dry1224
@Dry1224 2 месяца назад
L'organisation de défense des droits humains écrit que "l’intimidation et l’arrestation de journalistes travaillant sur le conflit" au Niger où sévissent des groupes jihadistes, mettent "la liberté de la presse en péril". Amnesty souligne également que "les journalistes s’autocensurent par crainte d’intimidations et de représailles".
@ibcfa1439
@ibcfa1439 9 месяцев назад
Abdou a zizi bakada han ka li Wa ke son a ka wo ma kasa tay Yaki dan babo chi ce kin kasa
@Dry1224
@Dry1224 2 месяца назад
Ce coup d'État aura une incidence significative sur la paix et la stabilité au Niger et dans toute la région du Sahel.
@appapp2264
@appapp2264 11 месяцев назад
Wly wannan mutun muguné kubar tunanin maganassa sakarai wawa tarayya banza shekara 13 bancin kunci rayuwa ba abinda muke gani mune Libie mune Alger Nigeria codvoir amma ban yafeme ba dan iska wly gwanda mu mutu ahaka da mulkin tarayya
@Dry1224
@Dry1224 2 месяца назад
Tout d'abord, le débat sur l'ethnicité et la légitimité de Bazoum a été un enjeu lors de la dernière campagne électorale. Bazoum appartient à la minorité ethnique arabe du Niger et a toujours été étiqueté comme ayant des origines étrangères. Cela n'a pas été accepté au sein de l'armée, qui est principalement composée d'autres groupes ethniques plus importants, même si Bazoum a obtenu environ 56 % des voix et qu'il appartient au même parti que l'ancien président Issoufou. On accorde beaucoup d'importance à la composition ethnique de l'armée dans le pays, ce qui a permis à Issoufou de terminer ses deux mandats de président. Les nominations dans l'armée se font selon des critères ethniques.
@user-oy3mi7em6v
@user-oy3mi7em6v 11 месяцев назад
Zaharadin dutsan Kura wanan mai wakilta PNDS bachi da Amsa ko daya
@ibcfa1439
@ibcfa1439 9 месяцев назад
Abdou a zizi wa ga bamagana ta ba mu da ke hi ta mun hi ku ki chin kasa sabo da Haka muke hi ta mune ma
@abdusallamudjigo1692
@abdusallamudjigo1692 11 месяцев назад
Ku Taraiya munafikaine ma shayajini
@allassanehaya8610
@allassanehaya8610 11 месяцев назад
Abdulaazzizzi ba jika she l'âme l'âme
@idrissahabibou
@idrissahabibou 11 месяцев назад
Wly wanna dan zurman da kaganshi kaga munafiki
@appapp2264
@appapp2264 11 месяцев назад
Wly da mulkin tarayya gwanda kajika ayakin Russia da Ukraniya wly da mulkin tarayya ko anawa lissafi kai tarayya basuda imani
@ibcfa1439
@ibcfa1439 9 месяцев назад
Yayi masu i mani
@ibcfa1439
@ibcfa1439 9 месяцев назад
Abdou a zizi arzu kin kasa na gea ran kasane ba wai a je a raraba wa KO wa ba dan haka Kuje kunema Allah ya ce ta chi in tan yeka baway ka zaoi na ka dogara da goi nati ba jahili
@user-vz5um2tu8k
@user-vz5um2tu8k 11 месяцев назад
😂😂😂
@adamoumadaweizechaibou9422
@adamoumadaweizechaibou9422 11 месяцев назад
this man dan zourmani is mad he talks non sense
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 7 месяцев назад
Abdoul aziz kai munafiki ne
Далее
Shirin Rana na DW 08.07.2024
22:04
Просмотров 578
Gaskiyar Magana : Kyamar Faransa a Nijar
30:36
Просмотров 14 тыс.
POLI зовет Газана
00:12
Просмотров 689 тыс.
Gaskiyar Magana: Karin bayani kan juyin mulkin Nijar
36:01
Ra'ayin Malamai 30.06.2024
27:37
Просмотров 30 тыс.
Hira ta musamman da Buba Galadima kan siyasar Najeriya
37:01
Kungiyar 'yan tawaye na son bulla a Nijar
3:23
Просмотров 6 тыс.