RABIL JOS Daya Daga cikin video kasidata Mai Suna RAHATUL ARWAHI Allah yakara soyayya Happy watching Don't forget to subscribe to my official RU-vid channel #Staysafe #Ramadan #Rabil jos / @rabiljos
Allah ya Qara soyayyan annabi Dan gatan Allah annabi Muhammad S,A,W. Ina son wannan begen dagani har yarin ya ta yar shekara 2 kada kaga yadda take shauki in taji wannan babban begen Mai kwantar da zuciya
للهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين يارب ذكره في قلوب ضياء الله أكبر ولله الحمد والمنة على نعمة الحبيب المصطفى صلى الله عليه وسلم وكفى بها من نعمة. Abbakeer Shehu Bzamfare Zaria