Gaskiya Malam kana kokari amma a rinka zurfafa bincike game da sahihancin wasu labarai da kake fadi game da wannan yaki tsakanin Russia da Ukraine. Misali fadar cewa kasar Ingila ta taso da sojoji zuwa Ukraine. Kar ka manta da cewa duk kasar da take karkashin NATO, to ba zata yin gaban kanta ba game da wannan yakin. Allaah Ya kiyaye mu daga dukkan nau'uka na yaki.
To do Allah miye ta kamemen labarin akan wannan tsohon Mai jajube jajube shin inji de bai taqalo Mana wata rigimar ba do a gaskiya mu ma Muji da masu Mana barazana a daji .... Wslm...✅🙏