Тёмный

Zanga zanga, Talakawa ba zasu iya jurewa ba , Gwamanti ki farka, zuwa ga masu zagin malamai 

Alfurqan  Ta'alim Tv
Подписаться 161 тыс.
Просмотров 10 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

6 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 27   
@Aliyubawa-fq1jk
@Aliyubawa-fq1jk Месяц назад
Wannan gaskiyane malan Allah yasaka da alhairi yasaayi aikinda wannan shawarma Mai amfani Mai albaraka amin
@user-ep8sw5kr4c
@user-ep8sw5kr4c Месяц назад
Allah y saka d aljannah
@dmamatv5092
@dmamatv5092 Месяц назад
Allah yakarbi Ibada mungode muntuba Allah shiyafemana Baki daya
@hauwaumustapha9138
@hauwaumustapha9138 Месяц назад
Ameen ya Allah
@AdamouIbrahim-eu9fe
@AdamouIbrahim-eu9fe Месяц назад
Mash Allah Allah yaqara lafiya
@abdullahiabubakar9196
@abdullahiabubakar9196 Месяц назад
Wallahi billahi malamai ku shiga hankalin ku saboda nan gaba wlh bazaku sake fadin hadiths ko aya Alqurani ba talakawa su jiku. Ku fita daga harka mulki ku dawo ku ruke Allah da Manzon shi kufadi gaskiya don Allah.
@ibrahimmadjid-qv8qi
@ibrahimmadjid-qv8qi Месяц назад
wallahi malam yafadigaskia Alla yakara mama lan lafia
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 Месяц назад
Masha Allah Allah ya saka da alkhairi sheikh
@faridaalimadinah1689
@faridaalimadinah1689 Месяц назад
Allah ya kyauta
@bintadayyabu1060
@bintadayyabu1060 Месяц назад
Ameen yarabbi
@user-ep8sw5kr4c
@user-ep8sw5kr4c Месяц назад
Allah y shirya wlh mlm suna kokari sOsai wlh Allah y biyasu
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 Месяц назад
Mallam harkasani kuka Allah yabaka lafiya yakaro mana irinka
@kashimalh.haruna7740
@kashimalh.haruna7740 Месяц назад
Idan mukayi hakuri ma wlh duk mutuwa zamuyi ❤❤allah dai yasa muyi kyakykyawar karshe
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Месяц назад
Amin
@hauwaumustapha9138
@hauwaumustapha9138 Месяц назад
Ameen
@user-xx7hn2he5e
@user-xx7hn2he5e Месяц назад
Slm mal.hakuri akan mai domin manzan allah, swt, ya dauki mata kai akan kowani matsalo li daban daban akan kowani al amuro ri nara yuwa mai da di da mara da di,amma ayau ja go ro rinmu ayau,6angaro ri uku3,6angaren yan siya sa data sara kuna dakuma wassu ma luma, da allah, ya azirta mu dasu,sunka sa bam bance mana baqi dafari,
@zahraddeeniabubakar8416
@zahraddeeniabubakar8416 Месяц назад
Kaga kakaiyi mana shari munsanka sarai ka dan gandujiyane mu ba hargista kasa zamuyiba zanga zangar lumana zamuyi kuma sai munyi insah Allah kai kuma malam hakurinmu ya kare dan kai baka chikin halin da talaka yake chikine shi isa kake chewa ayi kakuri
@kaillaelhadjiinkankailla460
@kaillaelhadjiinkankailla460 Месяц назад
Allah ya saka da alkhairi
@umaralimustapha6216
@umaralimustapha6216 Месяц назад
استغفر الله العظيم الذي لاله إلالحي القيوم وأتوب إليه 😂😂😂
@MousbahouSamaila-km1yh
@MousbahouSamaila-km1yh Месяц назад
❤❤❤
@user-ck7ri7pe6w
@user-ck7ri7pe6w Месяц назад
❤❤ انا لله وانا اليه راجعون
@MusaYau-cv1jo
@MusaYau-cv1jo Месяц назад
Tambaya ta shin harda Malaman da suka kai Iyayan Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wasallam wuta ko kuwa
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Месяц назад
hmm
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger Месяц назад
❤❤❤
Далее
Saurari Shirin In Da Ranka na ranar Laraba 04-09-2024
17:12