Alhamdulillah gsky I'm not Abba's fan but Wlh billahi because of this thing that happens i became his fan 💯, but dan Allah idan kuna waka kudena zagin wasu, but Wlh billahi nafara kaunar Abba
Ai ko yanzu maganar Gwabna kuka maimaita, wai shi Gwabnan ba zaku iya fada mishi yayi kuskure ba? Ya zai rinka fadawa maluman mu magana a gurin taron dama bassanan, bazai kya ya kirasu yasa a gyara bane, kokuwa saboda yanzu Hisba sun fara tabo shafaffu damai ne shisa? Wanda ake turawa gidan yari a karbo? Kokuwa mallam bai kai ya kama irinsu bane?