Wllh Abin haushi wai yaronga zakaji Yana fassara salatilfati ta mahamadun Yanda shi ya fasarawa kan shi wai yanzu kuma Anmai data fassaran Annabi A s W hasbunallahu wani'imalwakilu
Malam wadan nan ma masu yawon a atiti ba almaijrai bane, sunan su yan buyagi akwai su a kowane birni kowa ma ya dunga hankali dasu kuma don Allah ama koyi banbance tsakanin su.
Mallam Kai bamalami banekai, in malami kake, Annabi , har yabar duniya Bai zagi kowaba, anan kafishi Zama jahili, Kai nan kyara kakeyi? Memakon kaja ra,ayin shi ahikimance.,.Hakane musuliman duniya keyin wa,azi.? Kubakuda said raddi, Baku wayamma Jama,a da Kai.
Mal. Nibana wata kungiya, amma magana tagaskiya bawani tavern hankali da zaiyi darikar tijjaniya a halin yanzu. Dan karatu wasunku suna da karatu kwarai dagaske amma akidar da aka Gina ilmin akai is questionable.