Тёмный

Shirin Yamma na DW Hausa 10.10.2024 

DW Hausa
Подписаться 76 тыс.
Просмотров 1,1 тыс.
50% 1

1.Shugabannin kananan hukumomi 264 na Nijar na taron duba hanyoyin tattara kudaden haraji da kuma yadda za a yi wa al'umma aiki da su.
2.A Najeriya 'yan fafutika a jihar Anambra na zargin gwamnatin jihar da yin amfani da majalisa wajen samar da wata doka ta kashe kudaden kananan hukumomi ba bisa ka'ida.
3.Al'ummar sun shiga a Borno bayan da wasu tababun 'yan Boko Haram suka tsere da makamai da babura da hukumomin jihar suka ba su.
4.Mahaukaciyar guguwa da ake kira 'Milton' ta yi gagarumin ta'adi a birnin Florida na Amurka.
5.Faransa na shirin fadada hanyoyin samun kudaden shigarta a fannin kere-keren makamai.

Опубликовано:

 

21 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 2   
@BadamasiIsufu
@BadamasiIsufu 11 дней назад
Assalamu alekum barka dayamma da fatan anwunilafiya
@حرون
@حرون 11 дней назад
Aslm
Далее
Shirin Yamma na DW 21.10.2024
1:02:03
Просмотров 1,1 тыс.
Shirin Rana na DW Kai Tsaye
1:02:08
Просмотров 1,3 тыс.
The REAL Truth Behind the DVD Logo
01:00
Просмотров 31 млн
Wa ya jefa Najeriya cikin matsin rayuwa?
28:11
Просмотров 1,6 тыс.
Shirin Ra'ayin Malamai kan fadar Isra'ila da Hezbollah
30:31
Shirin Rana na DW
59:11
Просмотров 2,2 тыс.
GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 1
1:09:06
Просмотров 614 тыс.
001 SHEIKH JA'AFAR TAFSEER SURATUL KAHFI PART 1 Joined
1:25:37
DW Hausa Kai Tsaye
1:01:45
Просмотров 2,2 тыс.
The REAL Truth Behind the DVD Logo
01:00
Просмотров 31 млн