Тёмный

Tarihin Goodluck Ebele Jonathan: Shugaban Najeriya #14 

Aminiya Trust
Подписаться 55 тыс.
Просмотров 21 тыс.
50% 1

Dokta Goodluck Ebele Jonathan shi ne shugaban farar hula na farko a tarihin Najeriya da ya fadi zabe ya na kan kujerar mulki.
Ya zama gwamnan jihar Bayelsa bayan tsige gwamna Alamiyaseighya sannan ya zama shugaban kasa sanadiyyar rasuwar shugaba Ƴar’adua kan mulki.
Ya mulki Najeriya tsawon shekaru biyar inda ya sha fama da adawa da tsangwama. Kuma a zamaninsa kungiyar Boko Haram ta yi karfi har ta kwace mulki da wasu sassa na Najeriya.
Ya yi nasara a zaben 2011 amma ya fadi a zaben 2015. Sai dai kuma ya kafa tarihi a wannan faduwar kasancewar tun kafin a sanar da sakamako, ya sallama, ya taya wanda ya ci zabe murna.

Развлечения

Опубликовано:

 

17 сен 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 22   
@Habibina75
@Habibina75 2 дня назад
Ba faɗuwa yayi ba. Zaman lafiya ya ɓida domin ya hango take-taken masu neman mulki ko ana kare jini, biri jini kamar yadda mai gidansu, Oga Muhammadu Buhari, ya faɗa a lokacin yaƙin neman zaɓe. Ku dinga kwatanta adalci.
@Usmanou
@Usmanou 5 месяцев назад
Tarihin wazirin Adamawa
@sadeeqgarbel
@sadeeqgarbel 10 месяцев назад
Tarihin Alhaji Atiku Abubakar muke jira
@nuragusau6566
@nuragusau6566 4 месяца назад
Muna bukatar Tarihin Sheikh Abubakar Mahmoud Gummi
@AmirSabonriga
@AmirSabonriga 10 месяцев назад
Masha-Allah, Allah Ya Kara Basira Dr. Maude Rabi'u Gwadabe
@abdullahiibrahimalhassan4460
@abdullahiibrahimalhassan4460 8 месяцев назад
Allah ya saka da Alheri. An gama dana tsofaffin Shugabannin Ƙasa, muna jira muga ina kuma za'a dosa. Muna tare da ku a koyaushe
@adamuhamza2395
@adamuhamza2395 4 месяца назад
Duniya kenan
@marwantijjani5005
@marwantijjani5005 10 месяцев назад
Muna godia Amma wajen Mai bawa shugaban Kasa shawara akan tsaro Hotan Bashir magashi aka sa maimakon na Abdullahi Sarki Mukhtar
@AmirSabonriga
@AmirSabonriga 10 месяцев назад
Dan Allah har yanzu ina jiran Tarihi Sir. Ahmadu Bello
@jafarbiyacoub1350
@jafarbiyacoub1350 9 месяцев назад
Saura tarihin mataimakan shwagabanin kasa
@ALARAMMAYahaya
@ALARAMMAYahaya 9 месяцев назад
Masha Allah , Allah ya kara basira
@jafarmohdnasir3935
@jafarmohdnasir3935 8 месяцев назад
Tarihin SHeHu musa yar adua
@AlkanaweeyTV
@AlkanaweeyTV 10 месяцев назад
Ai munyi kuskure da muka rabu da mutuminnan tun afarko yanzu gashi se wahala su bola da buhari suke gasamana a hannu
@Muhammad_Gano
@Muhammad_Gano 10 месяцев назад
Allah Ya kara lafiya Malam Maude
@al-aminabdulwahabgarba8627
@al-aminabdulwahabgarba8627 10 месяцев назад
Masha Allah muna godiya, pls muna jiran Na Sir Ahmadu Bello
@bashiryusufbaba2932
@bashiryusufbaba2932 9 месяцев назад
Wannan yayi Amma akwai alherorin Sa da dama da ba ku baiyana mana ba.
@user-st7hc6hz6y
@user-st7hc6hz6y 9 месяцев назад
tarihin garba duba
@abaskasimudillali7441
@abaskasimudillali7441 9 месяцев назад
Atiku Abubakar wazirin Adamawa
@abisomala7438
@abisomala7438 10 месяцев назад
Godiya Muke Maude,ko zaka bamu tarihin brigediya maimalari
@abisomala7438
@abisomala7438 10 месяцев назад
Kuma musamman ni, inajin dadin irin Solon karatunka tun kana BBC Allah yasa agama lafiya.Daga Maiduguri
@bilyaminuidris7780
@bilyaminuidris7780 7 месяцев назад
Assalamualaikum Aminiya Hausa. Shin kun kawo Tarihin Marigayi Gen. Hassan Usman Katsina? Idan ba'a kawo ba Sai kasance cikin Jira
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 7 месяцев назад
In sha Allah
Далее
Tarihin Janar Murtala Muhammad: Shugaban Najeriya #4
18:03
Tarihin Janar Sani Abacha: Shugaban Najeriya #10
20:04
Просмотров 223 тыс.
🍁 Экскурсия года
0:19
Просмотров 1,9 млн
20 июля 2024 г.
0:11
Просмотров 2,7 млн
20 июля 2024 г.
0:11
Просмотров 2,7 млн