Тёмный
No video :(

Taufa! Buba Galadima kuma da El-Rufai. Ko me yai zafi? 

Jakadiya
Подписаться 64 тыс.
Просмотров 30 тыс.
50% 1

Taufa! Buba Galadima kuma da El-Rufai. Ko me yai zafi?

Опубликовано:

 

21 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 23   
@alhmusteegoldventurealhmus6604
@alhmusteegoldventurealhmus6604 Месяц назад
Innasan.buba.galadima.donfadin.gaskiya.allah.yabarma.shi.dongaskiyar.saa
@umarakomaye3366
@umarakomaye3366 Месяц назад
Lallai Buba Galadima, kai INJINMIYANE, ba engineer ba Shashasha
@SuleimanMuhammad-kn1nh
@SuleimanMuhammad-kn1nh Месяц назад
gsky ne allah yasaka da alkhairi
@mustaphaibrahim5078
@mustaphaibrahim5078 Месяц назад
Wan nan mutumin fa ba abin saurare bane, Dan siya sane marar mazaba, kullum sai dai yalabe a rigar wani yana surutu, yagama da buhari yakamo kwankwaso, yanzu bashi da abun zagi sai Ganduje Dan yafaran tawa maigidansa kwankwaso. Bazaka tabaji yana yunkurin kawo chanji a mahaifarsa Adamawa ba saboda yasan bashi da tasiri har a chan.
@aminahussainihassan2383
@aminahussainihassan2383 11 дней назад
Albishirin ka . Buba galadima badan Adamawa bane.
@mustaphaibrahim5078
@mustaphaibrahim5078 11 дней назад
Toh fa Allah ya kyauta sai mulaluba Kenan. rashin tasiri dai yatabba ta.
@sufsuf4109
@sufsuf4109 Месяц назад
ina full interview?
@ComradeMAKERIKuta
@ComradeMAKERIKuta Месяц назад
Mallam El-Rufai is a serious threat to these people. They are hell bent to destroy him
@shamsudeenmusa5297
@shamsudeenmusa5297 Месяц назад
Which threat sir ? Nigeria is a complex country
@sadiqibrahim298
@sadiqibrahim298 Месяц назад
El rufai yafika daraja
@MaiKanoAbokee
@MaiKanoAbokee Месяц назад
Malan kaina kana huce takaicine da wannan batu naka😂
@aminuahmadabdulkadir6386
@aminuahmadabdulkadir6386 Месяц назад
Elrufa'i yasha gabanka, malam Buba. Wani gaskiya kakedashi, idan ya kaika kotu zakayi bayani dalla-dalla
@abbaumar5340
@abbaumar5340 Месяц назад
Karen bana shike maganin zomon bana.
@ahmedrufai4775
@ahmedrufai4775 Месяц назад
Buba Galadima, ka shiga rudu.
@AbubakarIdris-c3i
@AbubakarIdris-c3i Месяц назад
AJE AYI TA ISTIGIFARI YAFI KASUWAR BUKATA
@user-it2ni7ik4t
@user-it2ni7ik4t Месяц назад
Ka biya ni Buba Galadima, ba wani aikin da muka gani sai cuwa-cuwa kawai. Gari kazan-kazan, sai duhu da ramu a kan kwalta ko ina sannan a ce anyi aiki? Shekara takwas sai ka ce wata takwas, bacci suke yi ne?
@kadidiglobal4799
@kadidiglobal4799 Месяц назад
Wan nan gaskiyane
@AnasibnSani
@AnasibnSani Месяц назад
Amma kai tsohon banza ne
@stormssss109
@stormssss109 Месяц назад
Abu na farko ba atiku bane ya kawo El rufai ,Abdulsalam abubakar ya hada obasanjo da Mallam,Amma Mallam yayi aiki a karkashin atiku b p e atiku ne chairman shi mallam d g ,eanan mallan barawo bane shi ma ubasani 4 days agi ya fada yace yasan Mallam bai taba nuna yana son wata babar mota ko.gida sanan ya. Fada gida ma na Dubai uba sani ya matsa masa banki ya bashi kudi ya siya video na Nan na yawo ,meyasa e f c c bata kamashi ba ta tuhume shi in har da gaske ya saci kufi ?,Kai u are a frustrate politician who has achieved nothing ko councilor baka iya zama ba so ka chi kudin campaign na buhari ya juya ma baya ,ko kaine hasadun iza hasada kasan ruwan Zaria ,ga ayuka mallan nan a abuja da Kaduna saboda haka sauraren ka ma is a total waste of time ,kayi haushiin ka Mallam babu abunda zai same shi sai alhairi
@harounaadambana
@harounaadambana Месяц назад
Malam nasiru duk arewa ba dan siyasa mara soro da iya mulki irinsa kaje ka tanbaya agayama
@stormssss109
@stormssss109 Месяц назад
@@harounaadambana ina ga baka fahimci zanchena ba ne ,jiya walahi talahi bilahi Ina tare da Mallam a suncity Abuja saboda haka mu mun San ba barawo bane Kuma mutun ne Mai kokarin yin abunda za a dade ana mora
@inuwabuba8266
@inuwabuba8266 Месяц назад
Ka lissafo su muji
@inuwabuba8266
@inuwabuba8266 Месяц назад
Ka lissafo su muji
Далее
Tarihin rayuwar Buba Galadima
4:07
Просмотров 32 тыс.
Əliyev və Putin kilsədə şam yandırıblar
00:29
Просмотров 186 тыс.
Hira ta musamman da Buba Galadima kan siyasar Najeriya
37:01