Assalamualaikum malan Muna godiya ubangiji Allah yakara basirah Allah ubangiji yakara sani domin saninku wata falalah che ga al Ummar annabi Muhammadu s l w Allah yakara budi na alkairi Ameen yarab wassalam
Wlh malan ni wanan hadin yazamo man jiki na mai da shi kamar Coffe da safe nasha kuma zuwa marece nasha malan badai matsala ko. Allah yakara basira malan Allah yakan mahaifa 🤲
Aslm barka Malan ya Kara lafiya da basira mai albarka Dan Allah ina neman taimakon magani wani kurji ne ya fitoma magajina tsakanin goiwa da cinya Dan Allah mouna neman magani kouma yace idan ya matsa kurji Yana hida rouwa wani lokaci masou wani irin wari haka Dan Allah sai naji kou🤲🙏
Slm Allah yakara lfa Hadin lemon tsami karami Nascafe Zuma cokali 2 azuba ashayi Kofi 1 Don wanke mara sau 1 arana za'ayi ko sau nawa Sakallahu khairan.
Assalamu aley koum wa Rahamatoulay wa Barakatahou. Malam na gode da wanga taïmako, Amma ni inada wata marsala migina daï tsoho ne chékara 73 kuma yina da diabète, to ko yina it's chan zoumoua? Ni inada chékara 49, dan Allah ina son kou taïmakeni.