Malam in mijika yaji kanada matsala akan zamtakewar sa da matar sa shi mai iya tsaya wa yaganar da ita amma malam maza wasu sun maida mace kamar mai masa hidima kowani abu yaga dama yayi mata malam Wlh abin yana bani mamaki malam aure ibada bakada jindadi kai da mijinka saidai kaga anayi to malam Allah kasa mudace
Malam wasu mazan da sun aure ka shikenan kuna zaman lfy yanayin wani aure shikenan yamai dake banza shekenan ya koma gurun wacce bazai baki dama ba kuma malam abinda yake damuna malam waso mazan shikenan yagama dake ko siyaya saidai kagani yanawa amarya sutura kayan gera komai malam kuma munayin daidai abinda zakayi malam wani namiji baisan darajar mace bah 👏