Тёмный

Tofa Rikici ya Barke Tsakanin Labaran dan gwamba da baba dan moyi Asiri ya Tonu 

Dambe Sport Tv
Подписаться 71 тыс.
Просмотров 14 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

29 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 13   
@basharumarnakeji1481
@basharumarnakeji1481 Год назад
Labaran dan gwamba ka rage kiyayya ga gurumada dan Allah. Wallahi ina sonka sosai amma ni gurumada ne.
@abubakarlawalahmed6308
@abubakarlawalahmed6308 Год назад
Ko yaso gurumada ko yaki muna lokaci
@YusufHamzaHamza
@YusufHamzaHamza Год назад
Wlh karyakake kace bakada megida okay harka manta da ubanka marigayi amadu rikici kenan kuma shiya rai neka wlh Kai butulune
@nurawanzamhuchi5337
@nurawanzamhuchi5337 Год назад
Allah ya hada kanmu mu en Arewa ❤❤❤
@dambesporttv9979
@dambesporttv9979 Год назад
Amin mal.nura
@sojasani6485
@sojasani6485 Год назад
Wlh gidan damben kano yazama lami awaka saboda rashin labarn ebola yazo ba waka me dadi ta gaba doki ta labarn dan kwanba
@bashirabdulhadisani6036
@bashirabdulhadisani6036 Год назад
Ammafa kayi magana me kyau Amma baba Dan moyi ya iya waqafa
@TukurGarba-ii2um
@TukurGarba-ii2um Год назад
Koda anfika wa9a kafisu farijini kadiga yimana wa9ar shagon idi
@sojasani6485
@sojasani6485 Год назад
To allah Hi kyauta
@dambesporttv9979
@dambesporttv9979 Год назад
Amin soja
@hassanmbuba1581
@hassanmbuba1581 Год назад
Labaran hassada da bakin hali baze bari kayi gaba ba Wlh
@hassanabdullahi5233
@hassanabdullahi5233 Год назад
Gaskiya labaran kadawo mana kano
@MansourousmaneMansourous-ty9ci
Kaga hasada miyasa bakasa auta mai turare ba
Далее