Тёмный

Yadda hukuncin kotu ya jingine Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II 

Trust Radio
Подписаться 270
Просмотров 7 тыс.
50% 1

Bayan da kai al’umma ya daure game da hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ke Kano a kan tirka-tirkar sarauta, Suleiman Hassan ya tattauna da Barista Al-Zubair Abubakar da Abdulhadi Abubakar Umar.
A cikin shirin Rana Ba Ta Kary ana Trust Radio, ya tambaye su hakikanin abin da hukuncin yake nufi da kuma matsayin Sarki Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II.
#arewa #hausa #kano #sanusi #nigeria

Опубликовано:

20 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 6   
@HafizuAbubakar-kk3eb
@HafizuAbubakar-kk3eb 29 дней назад
Allah ya kyauta mudai munsan sunusi ne sarki a Kano tahishine yamaimata kan
@MuhammadAdoKaura
@MuhammadAdoKaura Месяц назад
Ya Allahu Ya Rabbi Ya Zuljalalu Wal Ikram Dan Alfarmar ANNABI MUHAMMADU Sallallahu Alahis Wassallam Duk Wanne Ya Jefa Jahar Kano A Wannan Rudani Idan Mai Shiryuwane Ya Allah Ka Shirye Shi, Idan Kuma Ba Mai Shiryuwa Bane Allah Kai Ka Dai Ka San Yadda Zakayi Da Bayin Ka. Ya Allah Ka Kawo Mana Zaman Lafiya Da Salama A Jahar Kano Dan Alfarmar ANNABI MUHAMMADU Sallallahu Alahis Wassallam Da ALKUR'ANI MAI GIRMA.
@MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf
@MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf 14 дней назад
Kai karyane wannan zancen banza kake mara lissafi
@musaabdullahi3189
@musaabdullahi3189 Месяц назад
Doka guda nawa akayi amajalisar taraiya wana baa tuntubi konsitensi ba
@MuhammadAdoKaura
@MuhammadAdoKaura Месяц назад
Ya Allahu Ya Rabbi Ya Zuljalalu Wal Ikram Dan Alfarmar ANNABI MUHAMMADU Sallallahu Alahis Wassallam Duk Wanne Ya Jefa Jahar Kano A Wannan Rudani Idan Mai Shiryuwane Ya Allah Ka Shirye Shi, Idan Kuma Ba Mai Shiryuwa Bane Allah Kai Ka Dai Ka San Yadda Zakayi Da Bayin Ka. Ya Allah Ka Kawo Mana Zaman Lafiya Da Salama A Jahar Kano Dan Alfarmar ANNABI MUHAMMADU Sallallahu Alahis Wassallam Da ALKUR'ANI MAI GIRMA.
@MuhammadAdoKaura
@MuhammadAdoKaura Месяц назад
Ya Allahu Ya Rabbi Ya Zuljalalu Wal Ikram Dan Alfarmar ANNABI MUHAMMADU Sallallahu Alahis Wassallam Duk Wanne Ya Jefa Jahar Kano A Wannan Rudani Idan Mai Shiryuwane Ya Allah Ka Shirye Shi, Idan Kuma Ba Mai Shiryuwa Bane Allah Kai Ka Dai Ka San Yadda Zakayi Da Bayin Ka. Ya Allah Ka Kawo Mana Zaman Lafiya Da Salama A Jahar Kano Dan Alfarmar ANNABI MUHAMMADU Sallallahu Alahis Wassallam Da ALKUR'ANI MAI GIRMA.
Далее
Ra'ayin Malamai: Makomar masarautun Kano?
31:52
Просмотров 66 тыс.
Получилось у Миланы?😂
00:13
Просмотров 1,2 млн
Finger Heart - Fancy Refill (Inside Out Animation)
00:30
Ra'ayin Malamai 30.06.2024
27:37
Просмотров 57 тыс.
Получилось у Миланы?😂
00:13
Просмотров 1,2 млн