Тёмный

Yadda wakilin BBC ya tarar da gidansa karon farko bayan fara yaƙi a Sudan 

BBC News Hausa
Подписаться 616 тыс.
Просмотров 8 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

27 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 8   
@hadizaarabo928
@hadizaarabo928 9 дней назад
Allah ya tsare yan sudan
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 9 дней назад
❤❤❤ Allah yace fitina tana bacci Allah ya la'anci Wanda ya ta da ita. Ta Yaya Musulmi zai Yaki Musulmi??? Idan Musulmi biyu suka yi Yaki juna Wanda a ka Kashe da Wanda Yayi Kisa dukkannin suna Wuta. Domin shi Wanda aka Kashen Yana burin Kashe yan'uwan sa. Da ya samu dama. Amma Wanda ba su dauki makami ba Allah zai yi masu sakayya Mai kyau in😮😮 Sha Allah
@lubabamurtada5646
@lubabamurtada5646 10 дней назад
ALLAH yakawo zamam lfy a Sudan YA rab
@jamiluibrahim5137
@jamiluibrahim5137 10 дней назад
Allah yakawo mana karshen wannan tashin hankali. Musamu mukoma hurarenmu lfy
@oumaroumahamantaher3294
@oumaroumahamantaher3294 10 дней назад
😭😭😭😭
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 9 дней назад
Tambyar danakeyiwa kaina Kullin Wai meyasa kasashen musulmai Kullin ke Cikin tashi hankali da Rashin zaman lafiya? Ana yaqar mu Kuma cirstoci suna Kiran mu da Yan ta'adda taya Dan ta'adda zai yaqi kan shi da kanshi ya hana kanshi zaman lafiya???
@MamonhAlal
@MamonhAlal 9 дней назад
Daza Asamun irinki dayawa wanda zasufitowa suyi irin wan nan magana naki to da ansami mafita kamatayayi Mutaru muyada wan nan ko a fahinta kar amanta da hima annabi Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam salati astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu Alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 9 дней назад
@@MamonhAlal na kasance Ina yawan ganin videos da Suka Shafi addini irin Wanda zakaga yawanci larabawa kesawa ko mutanan kasashen Asia sai kaga Cristian sun shiga suna ta comments suna cewa musulm Yan ta'adda abin Yana konamin Rai, S.A.W.
Далее
Taskun da matan da ba sa haihuwa ke shiga a Nijar
8:12
Mahangar Zamani tare da Alhan Islam
30:19
Просмотров 24 тыс.
Random Emoji Beatbox Challenge #beatbox #tiktok
00:47
Random Emoji Beatbox Challenge #beatbox #tiktok
00:47