Тёмный
No video :(

KASHI NA BIYU:- HIRA DA UMMARU MAHAUKACI DA YANDA TA KAYA TSAKANINSA DA BARAYIN DAJI. 

DAWA HAUSA TV
Подписаться 17 тыс.
Просмотров 17 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

26 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 17   
@AbubakarKamilu-gj8xb
@AbubakarKamilu-gj8xb 2 дня назад
Wallahi inason wannan bawan Allah sabida yana Mika al amarinsa da Allah, masha'allah 👍🙏
@ibrahimlawal8625
@ibrahimlawal8625 Месяц назад
Ma sha Allah, Allah ya saka da alkahiri. Dan Allah a riga fira da masu asirin kama macizai da kuma masu bada magani na gado, irin magun gunan diabetes, hawan jini, kaban ciki da na kashi da dai sauran su. Sabida jama'a su samu na asali ba irin na yan bani na iya ba. Wassalam
@FaroukSalisu
@FaroukSalisu Месяц назад
Dan Allah ina son Nombrr baba Oumaru ni Ina kasar côté d'ivoire ina son inturamasa kudi
@user-eb8yq6pm7i
@user-eb8yq6pm7i Месяц назад
Dan Allah number Atta zamfara
@AckaliBizo
@AckaliBizo Месяц назад
Allah chikara daukaka da nisan kwana ❤
@Abdoullahishuaibu
@Abdoullahishuaibu Месяц назад
dawa dai ❤
@jaafarcommando9758
@jaafarcommando9758 Месяц назад
Ummaru maƙaryaci dai.
@user-tv2mq6qr5g
@user-tv2mq6qr5g Месяц назад
gaskiya bakada tarbiya baikamata kadubi wanan tsohon kacemai makaryaci
@zanga8185
@zanga8185 Месяц назад
@@user-tv2mq6qr5g gaskiya ne baikamata Allah ya shirye shi ameen
@IsmailMuhammadIsmail-f1t
@IsmailMuhammadIsmail-f1t 5 дней назад
Gaskiya kam
@HASSANBabufahiBabufaci
@HASSANBabufahiBabufaci Месяц назад
2:06
@user-dq7mp8sv2t
@user-dq7mp8sv2t Месяц назад
👍👍👍👍👍🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@AMINUUZAIRU
@AMINUUZAIRU Месяц назад
Muna bukatan Numbershi
@HASSANBabufahiBabufaci
@HASSANBabufahiBabufaci Месяц назад
Here is the complete comment with all the information included: ``` Assalamu alaikum, Malam mai rahoto daga Hausa Dawa TV. Sunana Abubakar Hassan, ɗan Alhaji Hassan wanda yake zaune tsakanin Laraba da Karamu. Mu Fulani ne kuma mahaifina sananne ne a yankinmu. Na kalli wani hira da kuka yi da wani shugaba na farauta daga yankinmu a Sakaba Local Government. Ba na san sunan mutumin ba, amma ina tsammanin zai iya taimaka min samun lambar waya ta iyalina. Yanzu haka ina karatun Al-Qur'ani a Senegal. Don Allah, za ku iya taimaka min da wannan? Na gode sosai. ``` If you need any changes or additional details, feel free to let me know!
@DAWAHAUSATV
@DAWAHAUSATV Месяц назад
In allah ya yarda zamu bincika in mun dace zamu sanar da kai mungode
@HASSANBabufahiBabufaci
@HASSANBabufahiBabufaci Месяц назад
@@DAWAHAUSATV okay godiya nikeyi malan,Inakaalun film dika Injidadi sosai
@247HAUSA
@247HAUSA Месяц назад
Далее
News At 10 |22/8/24
50:32
Просмотров 10 тыс.