Masha Allah gaskiya BBC hausa wannan shiri da kukeyi kuna taimakwan al uma da gwamnati sabu da rijiya tana bada ruwa guga tanahana wa Allah ya qara daukaka Allah ya qara maka lafiya jagoran gamatar wa Ameen🤲ya rabbi☝
Masha Allah Gaskiya BBC HAUSA Ina Yi maku jinjina da wannan Shiri naku na A FADA A CIKA, ba karamin kokari kukayi ba na yin tuna nin yin wannan program din. Thank a really appreciate you people.
Masha Allah babanmu Dr Nasiru Idris kauran gwandu ka fada Kuma ka cika Allah ya yiwa rayuwarka Albarka farkonta da tsakiya da Kuma karshenta ya hayyu ya Qayum 🤲🤲🤲🤲
Masha Allah. Allah ya taimaka . Muna bukatar bbc ta kawo mana governor baba gana umara zulum koda harshen kanuri tunda kunada ma aikata masu jin kanuri .
Masha Allahu Amma Muma a nam garin Gwandu munada bukatar Mai girma Daya duba Babbar hanyar shigowa tsakiyar garin Gwandu domin Kuwa titin ya lalace daga farkon shigowa zuwa fita ma'ana daga wajan Yan tumatur hanyar fitowa masama zuwa wajan kele hanyar fita Gwandu titin yanada bukatar gyara ss domin har ynz a matsayin hannun mutum Daya yake ma'ana hanyar mota Daya ce
Assalamu alaikum warahamatullah Bbc gaskiya munajin dadin wannan shirin naku Allah yakara baku nasara bayan haka muna bukatar don Allah ku gayyato muna mai girma gwamnan jihar zamfara dr dauda lawal
Masha Allah bbc Dan Allah kugayama megirma gwamna da yaduba matsalar ma,aitar Shari,a kasancewar zakaga anyi posting din maisharia daga birnin kebbi har zuru ko gaba da zuru Amma inzaije wurin aiki sai take Tasha jajira mota tacika sanan yadawo wurin aikinsa Dan Allah yaduba lamarin.
Allah ya taimaki Gwamnan Kebbi, BBC da duk wadanda suka shirya wannan shiri.. Gaskiya H.E. har hawaye ya sani; muna masa fatan Allah ya tabbatar dashi kan adalci. Muna rokon BBC ta gayyato mana Gwamnan Yobe, H.E. Mai Mala dan wannan shiri yana da matukar muhimmanci duba da yadda yake bada bama wa wadanda ake mulka su isar da koken su kai tsaye ga masu mulki. Sannan in aka dace da taimakon Allah, sai a samu mafita nan take! Allah ya bamu nasara!