Тёмный

Abin da ke jawo tsananin damuwa 

BBC News Hausa
Подписаться 611 тыс.
Просмотров 21 тыс.
50% 1

Shirin Mahangar Zamani ya duba batun matsalar tsananin damuwa (Depression) da kuma yadda za a magance wannan matsala.

Опубликовано:

 

6 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 60   
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 2 месяца назад
الله يجعله في ميزان حسناتكم
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 2 месяца назад
جزاك الله خيرا
@hassanagwalabe892
@hassanagwalabe892 2 года назад
One of the best episode Wlh really enjoyed it thank you very much Dr Allah ya bamu ikon cinye jarabawan mu Ameen ya rabbi
@bilkisusada407
@bilkisusada407 2 года назад
Huh,am in love with ds episode,very educative..
@yakubuyahaya100
@yakubuyahaya100 Год назад
Masha Allah BBC hasua, the episode is really enlightened and thank you very much Dr.
@نعيشمعالقرآنالكريم
Mu yawaita Istiqfari da Sallah domin haka manzon Allah yake yi idan yajishi cikin damuwa. مَنْ عَمِلَ صَالِحًا مِّن ذَكَرٍ أَوْ أُنثَىٰ وَهُوَ مُؤْمِنٌ فَلَنُحْيِيَنَّهُ حَيَاةً طَيِّبَةً ۖ وَلَنَجْزِيَنَّهُمْ أَجْرَهُم بِأَحْسَنِ مَا كَانُوا يَعْمَلُونَ﴾ [ النحل: 97] )) Whoever does righteousness, whether male or female, while he is a believer - We will surely cause him to live a good life, and We will surely give them their reward [in the Hereafter] according to the best of what they used to do ) Surah An-Nahl Full Wannan kuma bazai hana muje ganin likitaba Amma musani Allah Shine wanda yake sa mutum acikin Farinciki ko sabanin shi.
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
Hirar tayi kyau amma a matsayinmu na musulmai kun manta da fadin fa'idar azkar. Addua takubin mumini. Walahi wasu azkar idan kayisu sai kaji wasu damuwa & nauyi sun saukar maka daga zuciya. 💥💥💥
@kabiruabdullahianka5068
@kabiruabdullahianka5068 2 года назад
Allah sarki kunsan irin halin da nashiga Allah ka karemu dashiga wannan halin kuma again
@aliyumusadada8640
@aliyumusadada8640 2 года назад
The program is always serving a hot plate. I love the presentation and it touches my heart listening to Muhammad Sambo. Allāh Ya bamu ikon cin jarabawa, Ya karemu, Ya karawa Muhammad lafia, kwanciyar hankali (damu baki daya), amin.
@habibamujittaba7788
@habibamujittaba7788 2 года назад
Wai ina madina dan Allah
@DdDd-hj6be
@DdDd-hj6be 2 года назад
Ta samu karuwa ne yah mace😀❤️🌹
@habibamujittaba7788
@habibamujittaba7788 2 года назад
Masha Allah Allah ubangiji Ya raya 🤱
@DdDd-hj6be
@DdDd-hj6be 2 года назад
@@habibamujittaba7788 ameen summa ameen
@yusufsaniyusuf7211
@yusufsaniyusuf7211 2 года назад
Masha Allah dector tayi bayane mai kyau amma ya kamata akara gaiyato wasu wasu dectors Dan kuwa wannan matsalar tana da dayawa a cikin al'uma sosai masha allah
@SlwaHarun
@SlwaHarun Год назад
Ina rokan allha yabaci lfiya amin❤
@nature_is_beautiful02
@nature_is_beautiful02 9 месяцев назад
Very educative
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 2 месяца назад
لاحول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم
@abdulkareemabdulsalamabashe
@abdulkareemabdulsalamabashe 2 года назад
Allah yakara basira
@yusufyasas3171
@yusufyasas3171 2 года назад
Gsky na tausaya Masa . Allah ya Kyauta, Allah ya kare mu .
@officialharuna5697
@officialharuna5697 2 года назад
Masha Allah BBC hasua 🙏🙏🙏
@abutalatu7877
@abutalatu7877 2 года назад
Gaskiya guy din nan har yanzu akwai alamar rashin walwala a tattare dashi. Kuma gaskiya kamar akwai alamun shaye shaye a tattare dashi. Sai dai in ya daina.
@kabirethopia4733
@kabirethopia4733 2 года назад
Aslm wace shawara D.R zatabamu idanmuna cikin wanan matsalar
@salisuyero252
@salisuyero252 2 года назад
Dan Allah ina madina
@AbbaKiyawaNe
@AbbaKiyawaNe 2 года назад
Nima inason sani Dan Allah
@AbbaKiyawaNe
@AbbaKiyawaNe 2 года назад
Badia Dan Allah ku yi Mana shiri akan matsalolin kallon kwallo
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
@@AbbaKiyawaNe 🤣🤣🤣🤣 gaskiya akwai cons & prons da yawa
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
tana hutu saboda ta haihu
@salisuyero252
@salisuyero252 2 года назад
@@OfficialSautinHausa oke Allahu yaraya abinda akasamu
@hauwasaudiyya
@hauwasaudiyya Год назад
kaico allah shiryi ka allah kawo ma mufuta
@hskdgsjshhsh5723
@hskdgsjshhsh5723 2 года назад
Allah ya karabasira
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683 2 года назад
Slm badariya gaisuwa mai yawa da fatan alheri
@turmindanyamovie2332
@turmindanyamovie2332 2 года назад
Inama Zan Samu ganin likita wlh ta Fadi abubuwa Wanda kamar Dani take
@salamatumuttakaimam874
@salamatumuttakaimam874 2 года назад
Ka/ki je asibiti
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад
MASHA ALLAH
@nastourbanas5629
@nastourbanas5629 2 года назад
Allah Rabamu Da duk Wata Kalar Damuwa a rayuwarmu Ameen
@hauwakano-w4l
@hauwakano-w4l 2 года назад
Masha Allah
@abdulganiyunurudeen2126
@abdulganiyunurudeen2126 2 года назад
This guy still looks & talks like depressed person, with no prejudice intended, i suggest further investigation on him to perhaps intensifies help. Allah ya sa mudace
@abubakarbashir2052
@abubakarbashir2052 2 года назад
Naso ace Dani Akai wannan firar don Ina da saqonnin aikawa ga alumma sama da naka.
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 2 года назад
Don Allah inason number Dr Dan Allah wallahi nikaina abinda ke damuna kenan Kuma Ina Minna ne wato Niger state bansan wane asibiti yakamata infara zuwa ba, don Allah ataimakamin da number Dr saboda nikaina nasha yunkurin hallaka kaina wallahi Amma daga baya sai inyi tunani fa zanmutu kafiri sai infasa inaso inzo asibiti Amma bansan wane asibiti yakamata infara tunkaraba ataimakamin da number wayan Dr Dan Allah. Allah yasaka da alkhairi mungode
@adamusafiyanu9543
@adamusafiyanu9543 2 года назад
Kaje General hospital kaga Likita ko kuma ka tafi FMC Bida.Zaka samu shawarwa da magani daga kwararren Likita. Sannan ka samu makusanci kamar iyaye,dan'uwa ko abokina wanda yake fahimtarka sosai kuma yake da wayewa ta mu'amala.
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 2 года назад
@@adamusafiyanu9543 nagode Amma general hospital Minna basuda mu,amala Mai kyau akwaisu da wulakanci
@adamusafiyanu9543
@adamusafiyanu9543 2 года назад
@@nawasmuhammed4887 eyya! How I wish nasan wani a asibitin.Amma Federal medical center Bida ina tsammanin basu da wannan abin,kaje straight to G.O.P.C din su.
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 2 года назад
@@adamusafiyanu9543 eh to wanne kafi bani shawara acikinsu ma,ana wanne sukafi kwararrun maaikata a gefen abinda yashafi kwakwalwa
@adamusafiyanu9543
@adamusafiyanu9543 2 года назад
Kaje FMC,ina tunanin sunfi kwararrun ma'aikata.
@abdullahisidi9433
@abdullahisidi9433 2 года назад
Sidi f baby saying haloooo... Beautiful keep up with the good work
@muhammadtukur6622
@muhammadtukur6622 2 года назад
People Needs To Be Oriented On Mental Health Habit.
@alraiyanusman2934
@alraiyanusman2934 2 года назад
Barka B,tijja ina jin dadi program dakukeyi din dan na gaishe da madems mai shanu
@abdullahiahmad1758
@abdullahiahmad1758 2 года назад
Wallahi nima sai naji na damu da labarinka Sorry my friend 😥😥😥
@hadhadi722
@hadhadi722 2 года назад
😍😍😍😍😍😍😍😍
@adsdsadsdzasadds635
@adsdsadsdzasadds635 2 года назад
, ❤️🌹🌹🌹❤️
@mohammadmusabellommb4780
@mohammadmusabellommb4780 2 года назад
Kwarai kuwa Haj. Badariya maganar ki babu inkari
@zulaihatahamad115
@zulaihatahamad115 2 года назад
Munagodiya dawan nanshiri BBC hausa
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад
GASKIYA
@khadijahausanovels6428
@khadijahausanovels6428 2 года назад
To nida nake rayuwa ñi dayafa ina cikin wannan damuwar
@muhammaddauda5078
@muhammaddauda5078 2 года назад
😄😄😄😄💚
@ibrahimmohammed4741
@ibrahimmohammed4741 2 года назад
I'm sorry but this guy still looks and sound depressed
@ibrahimmohammed4741
@ibrahimmohammed4741 2 года назад
I'm sorry but this guy still looks and sound depressed
@fatimaumaribrahim5516
@fatimaumaribrahim5516 2 года назад
Why make assumptions on something you don't know,he is not depressed he stated.so ka koyi illimin kawai and don't be judgemental.
Далее
ОРБИЗ-ГАН за 1$ vs 10$ vs 100$!
19:01
Просмотров 342 тыс.
Little kitten 💓💜❤️🥰
00:17
Просмотров 18 тыс.
Yadda wasu mata ba sa son yin girki - BBC News Hausa
26:29
Mahangar Zamani kan zama da uwar miji - BBC News Hausa
27:54
Dalilin da ya sa na bar jam'iyyar PDP - Ibrahim Shema
11:15
ОРБИЗ-ГАН за 1$ vs 10$ vs 100$!
19:01
Просмотров 342 тыс.