My best episode so far, namijin da macen duk masu hankali, basira , ilimin rayuwa da fahimta kuma kowa ya fadi gwargwadon fahimta da addini. Wannan yayi kyau sosai kuma ya bada maana.
I so much admire this woman's mode of expression... we all understand matan zamani mafi yawan su suna da ruwan ido da son abun dunia.. Amma idan ana maganan tsangwama fa kar mu manta, ko wacce mace itama mutum ce, tana da zabin da ya kamata a kiyaye mata, tsangwama yana haddasa aure in desperations wanda mafi yawa daga baya ana da ansani.. Iyaye nada laifi sosai kuma bai dace su dinga tsangwamar yayan'su ba akan dole sai sunyi aure a wani kayyadadden lokaci ba...Taya zaka haifa yarinya kai tarbiyanta shekaru da dama amma kasa mata wani kayyadadden lokaci da zata kawo miji, akwai kasuwar saida maza ne? ya kamata ana ma matan nan adalci kasancewar bako wacce mace ne taki aure akan ruwan ido ba, akwai matan yanxu da dama wanda suna neman mijin amma Allah ne bai kawo ba, to akwai wacce kaddaran tane Allah ne bai kawo mijin a lokaci ba..
Masha Allah shiri yayi kyau m. Abdul kayi gsky mutukar da ya"ya"ye zasu ringa yiwa iyayensu biyayya wajen zabar musu mijin da yadace dasu da basuyi kuka da mazaje ba domin ni hakan yafaru akai na kuma yazaman min alkhairi Allah yakara mana shiriya
Gaskiya shirin mahangar zamani na wannan makon ya dau zafi amma ni nafi goyon bayan maganar wannan bawan Allahn Allah yasaka maka da alkhairi lallai madina kin fara abinda zamu fara bibiyan bbc ka'in da na'in muna godiya
A person has the right to see if he can take responsibility or not. Marriage is a responsibility. If someone tells you that he cannot bear it, do not force him.
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته، عبد الكبير معكم، انا أتابعكم من باريس من أصول توغو . انا أشكركم يا مالن عبدالغني يعني استاذ عبدالغني كل قولك معقول جدا ومنطقي، لا نتكلم على قول الله وقول الرسول الله عليه صلاة والسلام ،نتأمل معقولة كلام صحيح واضح. شكرا على برنامجكم
If she was not satisfied with marriage and you married her against her will, and after that she gave birth to children and divorced, and after that the children felt unjust and became unjust and hurt those around them, who will you blame? Marriage is not forced, leave people alone so that you do not regret it
Cap aini Abdulganiyyu masu irin Characteristics Dinka sunzo da yawa Amma wallahi duk nayi rejecting dinsu, da kake maganan mace ta tsufa kada a aure ta wasu mazan har hamsin suna kaiwa Kuma irin ku ke bama Mata Yan Sha takwas karfin gwiwar auren su. Matsa dallah. Nida wallahi bazan taba auren namiji Mai magana irin na Abdulqaniyu ba Wallahi.
Gaskiya Alhamdulillah wannan shiri na satin ya qayatar da ni sosai kasancewar duka baqin sun fahimce junansu sun tattauna abin da zai amfani al'ummah baki daya, Allah ya sa mudace.
Tnk Madina I'm always happy to listen and view this program is educative.... Tnk very much 🙏🙏🙏 but Gaskia Aja Ma Mata Hankali dayansu Basu da alkibla da nazari akan Abinda mai Rayuwa take a chiki dayansu kwadayi da son Kudi ke gabansu da Daukar Mazaje da yawa shasha ko sakarai Kullum cikin bukatar wadansu abubuwa awajen namiji babu laakari da yayake,yanadashi ko basa dashi kuma dayawa wan nan shashan dakika dauka sakarai most of the time shine nagarin dakike Nema Allah yabakishi tawani siga sai lokaci ya kure san nan zakiga ana danasi Hakika malam ya sosamin inda kemin chiwo hakika Nagode Matuka 🙏🙏
Very good discussion. Thank you Hajiya Madina. They both make their points effectively. Ladies should adhere the advice from the lady in red veil. Please ladies work, earn your money, dress decently, look good, fear God and choose the perfect man to be your partner. Don't go for looks, status, make sure you understand the man u're dating and ready to marry. Allah yasa mu dace baki daya duniya da lahira. Amma wallahi tallahi harkar rokon kudin kati, shawarma etc baya baki daraja wajen mutumin kirki. Na banza kuma sai dai ki bude kofar lalata miki rayuwa.
Aslm bbc hausa gaskiya muna matiqar jin dadi wannan chirin naku hajiya madina ina maki fatan alkairi allah ubangiji ya qara basira allah ubangiji ya tsare ahuta lpy
GASKIYAR magana MAI JAR FULLA...bana bayan ka... matar nan tafi ka qoraran hujjojin a wannan TOPIC sannan ku ma Aure kam... ba wasa bane🇳🇪🇳🇪Allah ya sa mu dace🇳🇪🇳🇪🇳🇪.
Alhamdulillah, duka kun fada abubuwa muhimmai. Sai dai Mal. Abdulganiyu naga kafi maida hankali kan mata, haka mazan ma suke fa, mafi yawanci mazan masu dama da wadatan aure sukanfi mai da hankali kan mace yar carabu.
Masha Allah wannan topic din gaskiya nakaru da ilimi sosai akai Allah ya kara temaka muku akan ayyukan da kukeyi ameeen Madina dahiru Allah kara miki Sani da daukaka One love ❤️
Tabbas wannan karon an tattauna abinda ya dace da zamani Mahangar wannan karon ita ta hango zamani, Allah ya bawa mata mazaje nagari, samari ma Allah ya basu mata nagari, Allah ya haɗa nagari da nagari, Allah yasa mu zama nagartattun mutane amin.
MashaAllah Hira yayi kyau. Kuma a gaskiya maganan Abudulganiu ya yi tasiri na cewan IDAN KANA JIN YUNWA BAZAKA NEMI ABINCI BA? To wannan na daya daga cikin dalilin da yasa aure ke da muhimmanci...duk da ba dole ne a ce duk mai aure ne ke da kamun kai ba. Amma a dai fita hakkin yara mata yafi. Sannan kuma maganan samun namijin kirkiri addua ne kawai tare da kama kai shi zai sa a samu na kirkin. Daga karshe kuma iyayen yanzu suna taka rawa a samun jinkirin aure yaran su mata. Ta yaya? Ta hanyar jaddada masu cewan su nemi duniya kafin su yi auren. Tabbas neman na kai yana da kyau, amma kuma bai fi neman zaman aure kyau ba...tunda da auren ma ana neman na kai. Allah Sa mu dace.🙏🙏🙏🤔🤔🤔😊😊😊😊
Gaskiya wanan maudui' ne dake cin tuwo a kwaryar matasa. Ba matan kadaiba harma maza ta wassu fuskokin rayuwa. Vistors dinmu nayau sun taka rawar gani da hikima matuka wuri bada amsoshinsu. Muna godiya. Surely, "mutuncin iya mace dakin minjinta" inji masu hikimar magana. Amma in Allah yanufa.Allah yasa mudace da nagari. Hanzari ba gudu ba, naga hankalinmu "maza" na bada goyon baya dari bisa dari ga inda MAL. ABDUL GANIYU kefadin "Da kafara nemar budurwa sai ta maidaka kamar Babanta " eh, tabbas hakan baidace ba. Amma fa iyan uwa maza mu kwana cikin sani cewa Kiyautatawa fa yana kara dakon zumunta ko wa namijine balenta wacce kake kokarin cusa wa zuciyarta son kai kadai against all odds. Bazaiyiu kayi tunanin kai nagari ne and always be coming to her hannu rabbana ba. Atakaice dai ina nufin mukoyawa kawunan mu kiyautatawa wai'yanda mukace munaso ko sukace suna son mu. Abu na biyu kuma shine, mata a rage buri da son duniya dan yana daga cikin reasons da "mazan aure" basa iya approaching dinku sai dai "Maza kawai" as FATIMA rightly said it early in the program. Da dama idan muka saurari iyayenmu game da lokaci da sukayi aure zuwa yanzu ,zamu fahimci cewa, sun gina alakarsu abisa kaunar juna ne da tawakkali. Some da aurensu sukayi karatu har suka haifemu' I mean basic karatu' ba after first degree ba. And now they are what they are. Mu, we are lucky munyi karatu at younger age and most of us have something to do for a living. But matan eyes dinsu nakan little (
Hakane Malam Abdulgani'u ka fadi gaskiya wannan abunda muke fuskanta kenan a halin yanzu Mata suna da ruwan ido kuma wannan rokon maza da sukeyi ya daya daga cikin abinda ya kore maza. Sannan a maganar shi ta farko kitambeshi kudin saloon ko kudin sayen kaya ko kuma zaki koma makaranta shi babanki ne? To mata ku gyara
Gaskiya wannan Mai Dara shima nada bukatar tarbiya. Lafazin Dake amfani dashi ya nuna lallai Dan tasha ne. Shifa aure a mysulunci ba dole bane, ba dace a tsangwami wani ko wata ya gaggauta Aure ba. Aure ginshiki shi soyaiya ne, babu dole cikinshi. Maza nagari sunyi karanci sosai, wasu nagarin basu da sanaa. Rashin sanaa, nakasu ne a hali. Zargin mata dakin Aure cin zarafi ne, daka iya jefa su cikin mummunar Hali. Mata ku tsaya ku dirje ku zabi nagari ba masu surutu ba .
Shirin Ya karantar sosai, da Fatan mutane sun hange Darasin dake cikin shirin mahangar zamani na wannan satin. Madina Allah kara basira, BBC Hausa Allah kara Daukaka, Al'umma Allah bamu fahimtar gaskiya da kuma sa shi Cikin Rayuwar mu. Daga Adam Abdullahi Mubi
Just watching this episode, the male speaker gave me d creeps and dz typical. Myopic view of life.. Using experiences of the loud few to make an ignorant generalisation. Ain't nothing a 35yr working woman is doing lurking arnd IG for a spouse. Love how the Lady came a d spoke from personal experience. May Allah SWT grant u d wishes of ur heart. AMIN thuma Ameen