Тёмный

Abinda ya faru da hadiza gabon darasi ne ga mayaudaran yan mata, nazari da sharhi 

Alfurqan  Ta'alim Tv
Подписаться 163 тыс.
Просмотров 50 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 49   
@aminaalkali1080
@aminaalkali1080 2 года назад
Ay adiza gabon Bataga kukikoba Dan bakaramin wulakancine tama amina Amal kawe hakkin amina Amal ne
@abudaanish9208
@abudaanish9208 2 года назад
Allah ya karemu, Ameen.
@_-Fatima
@_-Fatima 2 года назад
Allah yakara shirya mana zuri ya gaba da baya. Mungode. Jzk khairan.
@habibasulaiman1050
@habibasulaiman1050 Год назад
Malam ba mamaki fa wanine ya Bude account da Sunanta..kasan anayiwa Yan film haka
@Kainuwa777
@Kainuwa777 2 года назад
Allah yasaka da alheri malam
@hussainatijjani1542
@hussainatijjani1542 2 года назад
Gaskiya idan mafadin magana wawane majiyin bawa wabane domin kudin bai Kai ya yaudari hadiza da suba domin tana da liñkinsu bakiba zancan soyayya bayaneman kudi
@engineeryauabdullahi5619
@engineeryauabdullahi5619 2 года назад
Hm Allah karemu amin
@gccgggmistakes3501
@gccgggmistakes3501 2 года назад
Slm Abu aisha baita ta kirahiba anawa fahintar
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi 2 года назад
Shima yayi kuskure dumin 'yan film basazaman aure wasu dagacikinsu
@zainabgurama3770
@zainabgurama3770 2 года назад
To malam ana auren dole ne. Shi ma mutumin wawa ne. Kai ko mata da miji ne yau mata tace bata son zama ko shi miji baya so ai ba a dole. Shima mutumin ai sai dai yace ta biyashi kudinta ba wai ya kai qara taqi aurenshi. Mts
@mahmudadamahmad5907
@mahmudadamahmad5907 2 года назад
Ba Wawa kamar mayaudari Indake Allah yajarraba da sonwani daka Baya yajuyamiki Baya yazakiji yaudara haraminne muji tsoron Allah
@zainabgurama3770
@zainabgurama3770 2 года назад
@@mahmudadamahmad5907 mts. To ai sai ya saka mata igiya a qafarta ya jata da qarfin tsiya ya kaita gidanshi a matsayin matarshi ko kuma ya sa kotun su yi mishi haka. Mts
@fatimausman811
@fatimausman811 2 года назад
Totabiyashi kudinsa mana badole kudinma kadanne tafikarfi kudun kamar dirama wlh kudin bewuce lauyoyin dakuka dauka suchiyeshiba kodayake achan baya tachi mutunchin mutane ba mamaki sakaiyace daga Allah Allah yashirya
@mubarakbashir9339
@mubarakbashir9339 2 года назад
Shin akan 360k ake wannan har kotu, yo ko miliyan uku ne ai Tana iya biyanshi, Allah yatsaremu
@حليمهالهوساوي-ر4ه
@حليمهالهوساوي-ر4ه 2 года назад
To me yahana ta tabiya shi tabari akazo ake wanna surutun
@mubarakbashir9339
@mubarakbashir9339 2 года назад
@@حليمهالهوساوي-ر4ه to Nima shi nagani, akwai alamar tambaya Kam? Kuma Wai online suka hadu
@asiyayero7113
@asiyayero7113 2 года назад
@@حليمهالهوساوي-ر4ه meyasa zata biya abinda bataciba
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi 2 года назад
To sai kabiya kodin kawai tunda takasa biya
@attahalhmallam5793
@attahalhmallam5793 2 года назад
Allah ya kyauta muna gdy abu_Aisha Allah ya Kara daukaka duk labarin daya fito daga wnn tashar Ina da yaqinin gsky Allah ya cigaba da kulawa
@NassirouBachirou-el5ez
@NassirouBachirou-el5ez 4 месяца назад
hm allah yakau ta
@ahmaddanazumi6050
@ahmaddanazumi6050 2 года назад
DUNIYA MAKARANTA! ALLAH SARKI!!
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 2 года назад
جزاك الله خيرا الشيخ
@aishaaisha9148
@aishaaisha9148 2 года назад
Masha Allah ilike you will never be malam
@nuradeenamin6575
@nuradeenamin6575 2 года назад
Hmm Saboda N300.000+ zaka je kotu wannan abin kunyane menene N300 dama zaka auretane saboda kaci bills Kai talakka ne fa
@fatimaabdulmalik225
@fatimaabdulmalik225 2 года назад
Masha Allah Hakene tabbas.
@alaminmohammad7005
@alaminmohammad7005 2 года назад
Allah ya saka da alkhairi
@abou440
@abou440 2 года назад
The man is poor man just 300 hundred thousand hadiza is more than that
@maimunaibrahim7431
@maimunaibrahim7431 2 года назад
Kai ke bada arziki ko Allah har zakace talakane.
@asiyayero7113
@asiyayero7113 2 года назад
Exactly, kuma sakarai ne karamin mutum, wannan ma he doesn't deserve ta aureshi, wawane
@asiyayero7113
@asiyayero7113 2 года назад
@@maimunaibrahim7431 amma komadai meyeshi wallahi wawane ,dan tasha dahar zaikai mace koutu akan wainnan kudin, kenan ma baida kudin auranta, tunda ni nasan Hadiza, gaskiya tafi karfin wannan kudin. Wayasani ma ko katon banzane a Facebook din yaci kudinshi.
@abou440
@abou440 2 года назад
@@maimunaibrahim7431 to Allah ya Sa shi koumgna ALLAH ya kare hadiza
@musaimam
@musaimam 2 года назад
🙏🙏
@georgespapi48
@georgespapi48 2 года назад
Kai tafi wai yaudara shi kuma wawan ina ne ?
@georgespapi48
@georgespapi48 2 года назад
Ba ku da aïki ....
@zakariyaouhalirou5428
@zakariyaouhalirou5428 2 года назад
Kuramai Aci wawow
@ittifakinmalamanmu6994
@ittifakinmalamanmu6994 2 года назад
Mallan wannan a Facebook aka yaudare shi domin da itace ta cuce shi zatabiya shi Kafin aje kotu sabboda tafi karfin N300000
@SaniSani-in1gl
@SaniSani-in1gl 2 года назад
Allah ya sa mudace
@manousekou
@manousekou 2 года назад
Karyane shi hadiza ya fi karfin 396,000 naira kowa yasan dahaka
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi 2 года назад
To sai kabiya kodin kawai tunda takasa biya
@nanafatima4815
@nanafatima4815 2 года назад
Allah ya kara lafiya malam
@gerawabtv2858
@gerawabtv2858 2 года назад
toh allah yasauke
@ffkk8536
@ffkk8536 2 года назад
ikon allah
@usmanabba8779
@usmanabba8779 2 года назад
Hmmm just 360k matsiyaci
@SaniSani-in1gl
@SaniSani-in1gl 2 года назад
Allah sa mudace ( Allah yaba mata masayi mesada c dekashe sounyiwasa dachi Allah ya shirya mu gabakidaya yasa mugane gaskiya mubar zubda mutincunmu akakoudi ) amine ya hayyu ya kayyum
@techmdhamzah8750
@techmdhamzah8750 2 года назад
Jeka yaudari(419)wani naira dari a Lagos a kama ka, hukuncin kisa za aima kana nan kana wani hmm Al'amarin nan sai dai an gama ai yanzu aka fara shariar
@asiyayero7113
@asiyayero7113 2 года назад
Ikon Allah wani katon banza dai yaci kudinshi
@safwanbala2291
@safwanbala2291 2 года назад
😂😂😂
Далее
Распаковка iPhone 16 Pro Max
01:01
Просмотров 2,5 млн