Hamisu Iyantama ya ce sanadiyyar fim har gidan yari ya je saboda wani fim dinsa mai sunan Tsinstiya wanda gwamnatin Amurka ta dauki nauyi domin hadan kan 'yan Najeriya.
1 фев 2022