Тёмный

...Daga Bakin Mai Ita tare da Kabiru Maikaba - BBC News Hausa 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 15 тыс.
50% 1

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 100, BBC ta tattauna da Kabiru Maikaba, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Опубликовано:

 

1 июн 2022

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 18   
@zainabmaikaba4811
@zainabmaikaba4811 2 года назад
Allah ya kara lafiya da nisan kwana mai albarka Abba. We are proud of you
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
Allahu akhbar, jiya bah yau bah. BBC muna godiya da kawo mana wannan shirin. ❤❤❤ walahi har jira nakeyi duk sati
@nafiualhassanumar4543
@nafiualhassanumar4543 2 года назад
Allah sarki mai kaba fatan alkhairi allah yaja kwana
@surayyasanisaeedsurayyasan2825
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 2 года назад
Masha allah allah kara ninsan kwana inayin wannan mutumin
@abuminnatilkhair8309
@abuminnatilkhair8309 Год назад
Ashe wannan mutumin dan shi'a ne! Allah yashiryeka.
@muhammadyasiru6167
@muhammadyasiru6167 2 года назад
Allah yakara basira yallabai
@realleemachannel8670
@realleemachannel8670 2 года назад
Bawan Allah Ashe Yana raye
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 года назад
Please BBC kuyi hira da NAFISAT ABDULLAHI KO RAHAMA SADAU
@zarahharuna9155
@zarahharuna9155 2 года назад
Masha Allah
@khadijahmuhammad7149
@khadijahmuhammad7149 2 года назад
Masha'Allah
@maihasashenyanmatankadunat1607
@maihasashenyanmatankadunat1607 2 года назад
Masha Allah tabarakallah,Allah yakara dafamana
@lailamaikaba7849
@lailamaikaba7849 2 года назад
Allah ya kara lafiya Abba
@mustaphasolari2775
@mustaphasolari2775 2 года назад
Anan area mu na Borno da Yobe muna kiran shi da Abacha dan irin glasses dayake yawan sawa.
@sirajiyusif1815
@sirajiyusif1815 2 года назад
Mashallah
@aliyaaloolysade8219
@aliyaaloolysade8219 2 года назад
🤮🤮🤮🤮🤮💔💔
@ibrahimabubakarimam5993
@ibrahimabubakarimam5993 2 года назад
Nice to be the first viewer of today daga bakin mai ita. Naku (AbbanSalma)
@yarankanokids5527
@yarankanokids5527 2 года назад
Allah Sarki Maikaba .... Wallahi munyi missing dinka sosai da sosai and am one of ur Fans please 🙏 ur number
@ibrahimabouba4644
@ibrahimabouba4644 2 года назад
Masha Allah
Далее
...Daga Bakin Mai Ita tare da Ciroki
9:41
Просмотров 41 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Ibrahim Mandawari
7:11
Wait for the BOWLING BALL! 👀
00:38
Просмотров 21 млн
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hussaini Sule Koƙi
8:02
Daga bakin mai ita tare da Tijjani Asase
7:53
Просмотров 69 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Baballe Hayatu
7:25
Просмотров 36 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Sadiya Kabala
8:22
Просмотров 290 тыс.