A wannan kashi na 49, shirin ya tattauna da Rahma MK Sulaiman, wacce aka fi sani da Hajiya Rabi Bawa Maikada ta shirin Kwana Casa'in, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh
18 май 2021