Тёмный

...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Malika 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 289 тыс.
50% 1

A wannan makon shirin Daga Bakin Mai Ita ya karbi bakuncin shahararriyar 'yar wasan Hausa Maryam Malika.

Опубликовано:

 

28 сен 2021

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 97   
@user-fe7dw6jc5k
@user-fe7dw6jc5k 8 месяцев назад
Masha Allah
@alibakaso8739
@alibakaso8739 2 года назад
Baraka da warhaka Masha Allah inasonki
@rahamamuhammad
@rahamamuhammad Год назад
Masha Allah anty Maryam Allah ya tabbatar da alkhairi ❤
@bakuradanbanki
@bakuradanbanki Год назад
Allah ya baki mijin Aure ameen
@koporkopor
@koporkopor Год назад
slm-aki
@jamilaadamuy9975
@jamilaadamuy9975 2 года назад
Allah mai iko ganin dawo war maryam malika harkar film bayan tayi aure, wallahi abun ya bani mamaki, kasance war lokacin da za ta yi aure, babu zagin da batayi wa masanartar ba kan Allah ya taimake ta ta samu miji ta rabu da masifa, domin kannywood masifa CE, har Ali nuhu da shi ya kawo ta industry sai data zage shi, abun taikaicin ma da tayi kudin goro kan wai duk yan kannywood mutanen banza ne. To sai nace maryam wani tudu wani gangare kuma yanzu kika dawo industry???
@abdullahiadamu3498
@abdullahiadamu3498 Год назад
Karyane ba wace fadakarwa da akeyi a kannywood
@FatimaAli-nx8mq
@FatimaAli-nx8mq 2 года назад
Masha Allah Malika Allah cika buri na alkairi
@DANAGULLATV
@DANAGULLATV 2 года назад
Masha'allah ubangiji allah ya ida nufi
@hafsatyau7761
@hafsatyau7761 2 года назад
Allah ya kawo miki miji nagari wanda zaki zauna har abada
@hajiyahauwasaudiyya3585
@hajiyahauwasaudiyya3585 2 года назад
masha allah malika kina da faraa allah ya jikan balaraba yayal ki
@ibrahimabdullahi7208
@ibrahimabdullahi7208 2 года назад
Gaskiyane maryam malika
@DiyarAlbarka-ep5yo
@DiyarAlbarka-ep5yo Год назад
Our like are the same inason kifi da shawarma da rice and beans
@abdulmaliksulaiman1644
@abdulmaliksulaiman1644 2 года назад
Ma Sha Allah Maryam Malika Ina miki fatan Alkairi Allah ya taima keki aduk inda kk Daka masoyyi ki Abdulmalik Bauchi State Ningi LGA
@abubakarhamzarano314
@abubakarhamzarano314 2 года назад
Masha allah.allah yakara lfy da nisan kwana kuma allah yashiryemu gabadayanmu inarokon yan uwana musulmai maxa da mata sudaina aibata mutum kabafadi alheri kokayi shiru dan adam yanada daraja maiyawa kuma kowa baihuce kaddaraba da rabbana no wahala ✌️
@chitulauwali1295
@chitulauwali1295 2 года назад
Awali
@chitulauwali1295
@chitulauwali1295 2 года назад
Awali
@hajiyahauwasaudiyya3585
@hajiyahauwasaudiyya3585 2 года назад
masha allah malika kina da fara a allah ya jikan balaraba
@MdMd-mz3uy
@MdMd-mz3uy Год назад
🤲🤲🕋🕋🕌🕌👍
@anasumar300
@anasumar300 Год назад
Matan Kennywood Basa Zaman Aure mungani da yawa
@phartykkyana9968
@phartykkyana9968 2 года назад
Allah sarki Malika Ina maki fatan Alkhairi
@user-br9vb9iu4l
@user-br9vb9iu4l 8 месяцев назад
❤❤❤
@GgGg-hp3hv
@GgGg-hp3hv 2 года назад
Masha allah
@user-gv3wu5pj3h
@user-gv3wu5pj3h 5 месяцев назад
❤❤❤❤
@abdoulwahabide1577
@abdoulwahabide1577 2 года назад
Masha Allah Allah ya taimakeki kina da alamun mu tanan kirki
@nouragangstar4356
@nouragangstar4356 10 месяцев назад
❤❤❤❤❤❤❤
@user-mz5mi9tv7b
@user-mz5mi9tv7b 2 года назад
Masha Allah Malika Allah yakara daukaka
@fateemamustapha2020
@fateemamustapha2020 2 года назад
I like you maryam kina burgeni ❤️
@user-yq2cx6kk6m
@user-yq2cx6kk6m 2 года назад
Wlh sai a wannan firar naji ina qaunarki na fahimci yanda nake daukarki ba haka kikeba kin burgeni allah yabaki muji nagari
@issayakoubou1606
@issayakoubou1606 2 года назад
allah ya baki miji nagari
@issaila-yi6gt
@issaila-yi6gt Год назад
Yayi❤😂 aminu
@sanghorchanneltv8077
@sanghorchanneltv8077 2 года назад
Allah sarki jaruma mu Malika dakyau 💪
@fateesmart1605
@fateesmart1605 2 года назад
Shin ke Qanwar marigayya Balaraba Muhammad ce
@abdulkarimmahamat5970
@abdulkarimmahamat5970 2 года назад
Gaskiya ban jidadi rabuwar ki da mijin kiba Amma locacine wly duniya nan kadan ne wly,Dan Allah Yi hakuri kikuma Idan Yana yuwa please and please.
@mohamedzakaria6636
@mohamedzakaria6636 Год назад
Allah ya baki na gari
@hafstabdallah9152
@hafstabdallah9152 Год назад
damadai daurewa kikayi kika koma gidan mijinki aure yafi.
@mahamadouismail3914
@mahamadouismail3914 2 года назад
Ikon Allah kenan dai galibin yan matan kaniwood zaurawa ne. Gaskiya dai nakusa yarda kan cewa baku zaman aure. Kowace sai tace tayi aure tafito taci gaba haba dan Allah
@jubriljibson6704
@jubriljibson6704 Год назад
Qaryar banza wallahi duk matan kannywood basa zaman aure
@ghayaiddriss2698
@ghayaiddriss2698 2 года назад
May Almighty Allah bless and grant your wishes dear
@aliwizkidaliwizkid3700
@aliwizkidaliwizkid3700 2 года назад
Ina yinki Allah kina birgeni
@saleadamu6135
@saleadamu6135 2 года назад
Masha.allah malika 🙏 allah ka👋 taimakeki
@ameenajiya
@ameenajiya Год назад
Ina Miki fatan alkhair...mairo mairo. Ina son yanda kike dariya....be happy always
@rabilumaman5130
@rabilumaman5130 2 года назад
macha allah
@esmahilabdo9571
@esmahilabdo9571 2 года назад
Wsalm yaytyat
@esmahilabdo9571
@esmahilabdo9571 2 года назад
Wsalm so
@dahiruusman7319
@dahiruusman7319 Год назад
Slm
@hajaraibrarahi3249
@hajaraibrarahi3249 2 года назад
Allah ya jikan yayarki inasanta sosai araina
@babayeissoufou4802
@babayeissoufou4802 2 года назад
Macha alla
@abdoulrahimougarba3444
@abdoulrahimougarba3444 Год назад
👍👍🇳🇪🇱🇾
@hamzaarbya9204
@hamzaarbya9204 2 года назад
ai abu ba da ga idobane zcyn
@saad.maikaho
@saad.maikaho 2 года назад
Assalmu Alaikum barka da warhaka jama’a munfara dora muku videos akan kere-kere da fasaha nazamani da harshen hausa ku danna mana subscribe don samun videos dinmu dazarar mun dora muna godiya
@abubakarumar7208
@abubakarumar7208 2 года назад
Hmmmm dama munfada ku ba yayan arzikii bane. Stakanimu daku sai dai Allah ya isarmana kun bada gudumawa wajen bata tarbiya.sai dai muce Allah yarabamu da aihuwan yaya irinku
@abdoulayesouleymane229
@abdoulayesouleymane229 2 года назад
Amine Amine
@sanigidankaya5095
@sanigidankaya5095 2 года назад
Allah yasa dagaske ne kikeyi
@aboukouhamadane6594
@aboukouhamadane6594 2 года назад
Ladalina
@mustaphaaminu4556
@mustaphaaminu4556 2 года назад
Malika kinyi gaskia. Muna godia
@auwalbatsariabubakar4014
@auwalbatsariabubakar4014 2 года назад
Amma ai ku na samun Mazan aure ku ne ba ku ba su dama
@mhhaafiz
@mhhaafiz 2 года назад
Allah ya kyauta. Matan kannywood dai basa iya zaman aure! Kuma bayan auran su ya mutu in sun dawo basa kara yin wani tashe! Zai fi musu ma in suka dena dawo su rufawa kasu asiri kawai.
@khadijamuhammadamfani382
@khadijamuhammadamfani382 2 года назад
Saurayina nafarko shine mijin da na aura
@mansourwali501
@mansourwali501 2 года назад
Bbc ni inason ta wlh ko fada mata plz
@storyoflifetv4311
@storyoflifetv4311 2 года назад
Nifa inasonki zan aureki idan kina sona ya zayi mu hadu ne
@surayyasanisaeedsurayyasan2825
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 2 года назад
Hmmm allah kyau T
@rashida1292
@rashida1292 Год назад
😂😂😂😂😂😂
@sffds4184
@sffds4184 2 года назад
🥀🥀
@zarahharuna9155
@zarahharuna9155 2 года назад
Allah yacikamiki burinki
@faridakamal3121
@faridakamal3121 2 года назад
Nice to hear from you...Beautiful Mayam Malika...Masha'Allah.. u are glowing..still looking elegant...🇨🇦 I'm ur fan from Canada
@storyoflifetv4311
@storyoflifetv4311 2 года назад
A a ni inasonki Wallahi zan aureki idan kina Sona ya za ayi muyi magana dake
@Kuw_aysherh
@Kuw_aysherh 2 года назад
Which province are u ?
@storyoflifetv4311
@storyoflifetv4311 2 года назад
@@Kuw_aysherh where are u ?I m show u my province just let me send you my address long time I need your sister if she make sure she ready to marriage so I m ready
@karatukanmalamanmusulunci5647
@karatukanmalamanmusulunci5647 2 года назад
Tab ana turanci a nan
@Sanusifitness
@Sanusifitness 2 года назад
Gsky kin kwafsa dakika dawo film
@saidumusa1219
@saidumusa1219 2 года назад
Fatan alkhairi, ashe kina nan
@abdullahimuhammet5832
@abdullahimuhammet5832 2 года назад
Bif
@djhikimarmawaka24tv
@djhikimarmawaka24tv 2 года назад
how you are
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 года назад
Aslm kina da kyau
@ademmohamed1587
@ademmohamed1587 2 года назад
Basazaman auri hakayake wasesetazawna
@sahibsaguirou188
@sahibsaguirou188 2 года назад
Flim ba aikin Macan kirki bace
@hajaraibrarahi3249
@hajaraibrarahi3249 2 года назад
DaliLinta yasa kema nake sanki araina
@user-dd2tw4xc5k
@user-dd2tw4xc5k 2 года назад
Ko wace jake inta kashe aure tafita taga bariba sai tace intasamu miji zatai aure alhakin sunki zaman auren abaya
@limanuyusuf1518
@limanuyusuf1518 2 года назад
Dakyau
@ikililounonditchao6291
@ikililounonditchao6291 2 года назад
Zeyu
@synyahuza5897
@synyahuza5897 2 года назад
Amma kuwa anyi asara kin bar film kin dawo film kina subar wa da yayanki mutuncinsu wannan ba burgewa bane akwai ranar kin dillanci za kuyi bayani
@rahamashafiu6150
@rahamashafiu6150 2 года назад
Thanks you
@user-rb7lr2ek6f
@user-rb7lr2ek6f 2 года назад
انا سنكي انشاءالله داغسكي الله
@FatimaAli-nx8mq
@FatimaAli-nx8mq 2 года назад
Bonjour les amis
@hassanmahmood6989
@hassanmahmood6989 2 года назад
Idan za'ayi la'akari da yawan mutuwar auren yan kannywood, to duka za a iya cewa basa iya zaman gidan miji.
@issiyaissiya5707
@issiyaissiya5707 Год назад
Alors
@nabilamusa2265
@nabilamusa2265 2 года назад
Masha allahu
@aminouadou9250
@aminouadou9250 2 года назад
Masha allah
@yahayaaboubakar_2168
@yahayaaboubakar_2168 2 года назад
Masha Allah
@shafimaigarisabuwa9086
@shafimaigarisabuwa9086 2 года назад
Masha Allah
@abdulrahmon377
@abdulrahmon377 2 года назад
Good Nagode Allahu Akbar 🥰
@harunaabdullahi8594
@harunaabdullahi8594 2 года назад
Masha Allah
@fatimaabdullahi3444
@fatimaabdullahi3444 2 года назад
Masha Allah
@maryam___idris5079
@maryam___idris5079 2 года назад
Masha allah
@wayseven2414
@wayseven2414 2 года назад
Mashaallah
@user-tq3it7hx3d
@user-tq3it7hx3d 2 года назад
Masha Allah
Далее
Daga Bakin Mai Ita tare da Sadiya Kabala
8:22
Просмотров 290 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asmee Wakili
7:52
Просмотров 65 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Kyauta Dillaliya
8:49
Просмотров 145 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Aisha Izzar So
8:18
Просмотров 614 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hajara Usman
9:03
Просмотров 134 тыс.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 622 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Ladin Cima
8:28
Просмотров 160 тыс.
Ali Nuhu ya ce ba shi da budurwa a Kannywood
4:12
Просмотров 198 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Zainab ta Labarina
6:17
Просмотров 181 тыс.
Kannywood Close Up Ep 5
29:18
Просмотров 831 тыс.