Тёмный

Daga Bakin Mai Ita tare da Mikail Bin Hassan, wanda aka fi sani da Gidigo 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 14 тыс.
50% 1

Gidigo ya yi bayanin yadda ya samu kansa a cikin harhar fim da yadda fim dinsa mafi shahara ya karade duniya bayan da ya yi wata maganar da ba a tsara ta a fim din ba.

Опубликовано:

 

27 июл 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 20   
@mamanhallonsaudiaarabia9599
@mamanhallonsaudiaarabia9599 2 года назад
Hirar da kukai da ladin cima kune kukai silar tada qurar nan sbd tace kun yanyanke wasu magan ganun toh gsky idan kuna irin hk zakuja mutane sudena amsa gayyatarku
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 года назад
Hahahaha wallahi nima da wannan na sansa "Liyu liyu, to to to to, Abdo, hancin ciki da parlor" 🤣 Ban fi ma shekara daya ba da sanin asalin sunan sa😅😅😅
@faisalumar2114
@faisalumar2114 6 месяцев назад
Nima
@user-xs6nr2hi6e
@user-xs6nr2hi6e 2 года назад
اللهم صل وسلم على نبينا محمد عليه الصلاة والسلام 🤍❤
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 2 года назад
Masha Allah Allah ya tabbatar da Alkhairi
@danbashbashari40
@danbashbashari40 2 года назад
Dan bash comms
@rukayyahnuhu1442
@rukayyahnuhu1442 2 года назад
Please yaushe za’a gaiyato muna Ali Nuhu
@zeeliman6437
@zeeliman6437 2 года назад
Two years ago aka gayyace shi
@djninjatv4416
@djninjatv4416 2 года назад
Allah yayiwa rayuwa albarka
@hananzacks4858
@hananzacks4858 2 года назад
Liyu liyu😂
@saadgobindatv24
@saadgobindatv24 2 года назад
Allah ya kara lafiya Mai gida
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад
MASHA ALLAH
@zubairusani5910
@zubairusani5910 2 года назад
Masha Allah
@anasdarazotv
@anasdarazotv 2 года назад
Tabbas duk wanda yake so film din shi ya zaga duniya dole ya tsaya yayi abun da gaske, a samu marubuta masu baiwa ta rubutu su yi rubutu kuma ƙarƙashin manazarta masu ilmi sosai nan ne za a yi labari da zai ja hankali amma ba wai ayi abu fuuu ba.
@maiyargaislamiccentre1056
@maiyargaislamiccentre1056 2 года назад
Bbc idan mutum yanason kuyi hira dashi ta daga bakin mai ita menene precedure?
@sffds4184
@sffds4184 2 года назад
Masha Allah jiya ba yauba luyu luyu 🤣🤣
@mangaritv2802
@mangaritv2802 2 года назад
Allah ye kara lafiya
@ubandoma9766
@ubandoma9766 2 года назад
Aftatato hanci ciki da falo..
@danawatv1161
@danawatv1161 2 года назад
Kaji gaskiya magana
Далее
Daga Bakin Mai Ita tare da Ladin Cima
8:28
Просмотров 160 тыс.
HADIZA GABON: Aminu Mai Dawayya ya dawo da baya.
37:56
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nazifi Asnanic
8:32
Просмотров 52 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Zubaida Muhammad
6:04
Просмотров 27 тыс.
KISHIYATA SEASON 6 EPISODE 9
54:33
Просмотров 36 тыс.