Тёмный

Daga Bakin Mai Ita tare da Ladin Cima 

BBC News Hausa
Подписаться 582 тыс.
Просмотров 160 тыс.
50% 1

Shahararriyar yar fin din ta ce tun da ta fara fim ba a taba biyanta 20,000 ba. Sai dai idan ta yi a biya ta dubu 2,000 kacal.

Опубликовано:

 

8 фев 2022

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 222   
@enasmohamed3953
@enasmohamed3953 2 года назад
Allah sarki taban tausayi wlh idan badamuwa bbc kubani lambar wayarta
@habibmzya7583
@habibmzya7583 2 года назад
Kobakayiba Allah zaiba Ladan Niyyah Allah yakai gaban Annabi
@user-lh5ld2dx6k
@user-lh5ld2dx6k 2 года назад
Allah ya tona asirin masu fadakarwa marasa adalci da tausayi da bata tarbiyyar al umma, ke kuma mama Allah sa kibar wannan fadakarwan ki koma ga hanyar data dace ameen 🤲🤲🤲
@joory3829
@joory3829 2 года назад
الله يغنيها😭😭😭😭💔💔💔
@babumaraya5467
@babumaraya5467 2 года назад
Gaskiya na tausaya miki mama. Ashe dai haka ne suke. To Allah. Ya saka miki mama Wasu mutane basuda tausayi. Wlh har na tsani. Daratoci fin din Hausa diyan banza kawai
@truthbetold943
@truthbetold943 2 года назад
😭😭😭😭so heart broken... Kannywwood this is so unfair to this old woman whom have been in this industry for as long as I can remember. Kuji tsoron Allah gaskiya!
@abdourahamanliman6963
@abdourahamanliman6963 2 года назад
Allah sarki rayuwa kenann
@shamsuddeenyusuf1712
@shamsuddeenyusuf1712 2 года назад
Ya ALLAH yabaki ikon ciyarda wayenda suke karkashinki amma #bataharkarfilm #ba #domin #babuAlheri #cikinFilm #Lalata tarbiyar yaran mu kuke yi #AllahKawoManaSauki
@raihanaabbakabir3525
@raihanaabbakabir3525 2 года назад
Allah sarki Allah yasa a samu wanda zasu taimaka mata ta samu gidan kanta koda a cikin yan kannywood ne su rara masu bada kyautar motoci ga tsuhuwar da idan kun bata zaku samu lada ina su naziru sarkin waka ya kamata dai a taimaki wanan baiwar Allah
@balkisumuhdijayisaudiya1390
@balkisumuhdijayisaudiya1390 2 года назад
Dan Allah wadanda takewa aiki kuji tsoron Allah kurinqa yimata ihsani soboda Allah dakansa yanason ihsani kudubu yanda take taka rawa a flim masha Allah haba kurinqa tuna Allah kodon marayunta datake ciyarwa
@salimatyahaya5298
@salimatyahaya5298 2 года назад
Allah sarki wallahi naji babu dadi😭
@artsancreateuryoutube5502
@artsancreateuryoutube5502 2 года назад
BBC très bien merci beaucoup 🙏🙏
@mhmdsani7377
@mhmdsani7377 2 года назад
Ikon Allah gaskiya yan Film kurinka kyautata wa manya dan Allah
@boucartidjani5081
@boucartidjani5081 2 года назад
Wato wannan ke nuna Yan mata da suke chiga, suna chigane dan ahaska su, susamu damal karuwanci, Allah chiryemu, ya chiry ba yalmu
@bariraaminutungalladablurs9120
@bariraaminutungalladablurs9120 2 года назад
Allah wadaran naka ya lalace andaje kunya saidai Allah saka matah 🤲
@hannatuhussaini1566
@hannatuhussaini1566 2 года назад
Baba allah yakawo maki mafita ta inda bakiyi tuna niba,allah ya fitar dake halin da kike ciki dama sauran alummah wadan da suke cikin mawuyacin hali, allah ya taimakemu baki dayammu tacire mana damuwar da muke ciki. Shidai babba babba ne, konakane koba naka bane, allah yasa mudace duniya da lahira 🤲🤲🤲
@Niger930
@Niger930 2 года назад
Gaskiyane in film kugera haliko koji Sora Allah da ganako ni a Libya🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾
@habouassouman7297
@habouassouman7297 2 года назад
Gaskiyane. in. fllm. jugera. baliki Loki. Sora. Allah. daganako. ni a. Libya. 🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾
@habouassouman7297
@habouassouman7297 2 года назад
Habou
@hithe9039
@hithe9039 2 года назад
Allah sarki 😭😭😭😭
@abdulhadiado9948
@abdulhadiado9948 2 года назад
Allah sarki rayuwa kenan allah ya kara rufa asiri
@mustaphamahmud5414
@mustaphamahmud5414 2 года назад
Allah yasawaka
@oumibarhalle9870
@oumibarhalle9870 2 года назад
Wayyy. Allah
@abdullahiabdulrazak4738
@abdullahiabdulrazak4738 2 года назад
Kai Allah ya Karemu ya Kare Zuri'ar mu Da harakar firm
@ismailadankassa436
@ismailadankassa436 2 года назад
Gaskiya bâ ageraba
@halimaabubakar2252
@halimaabubakar2252 2 года назад
Allah sarki
@babayeadam4079
@babayeadam4079 2 года назад
allah sarki
@shamsuddeenyusuf1712
@shamsuddeenyusuf1712 2 года назад
To ke yanzu kamata yayi ace kikoma ga ALLAH mama gaskiya sam har kan film bai kamaceki ba domin film nan musamman awannan zamanin na lalaci da lalatawa yara da alumma tarbiya #dazaran anyi magana saikuce wai kuna koyawa da wayarma jama a kai karyan banxa makaryata ALLAH yarabamu da Sharrin Masu sharri ALLAH yakare mana imanin mu🙏🙏🙏
@makarantatv6760
@makarantatv6760 2 года назад
ALLAH sarki mama
@ibknm2838
@ibknm2838 2 года назад
Allah sarki mama
@saifullahimuhammad915
@saifullahimuhammad915 2 года назад
Gaskiya babu adalci a gyara kawai
@sffds4184
@sffds4184 2 года назад
Allah sarki mama wllh kin ban tausayi 😭😭😭
@zulaihatmusamagarya3445
@zulaihatmusamagarya3445 2 года назад
Gaskiya flm ba albarka wallahi dubu buyu sai kace wata almajira tab Allah ya kara kiyayewa
@asmamaiga3684
@asmamaiga3684 2 года назад
Allah sarki 🤔😭
@hajaabubakarimam9571
@hajaabubakarimam9571 2 года назад
Masha Allah mama Allah ya temaka ya kara rufa asiri
@aminullahbinmusa6603
@aminullahbinmusa6603 2 года назад
Hasbunallahu wani imal wakill Allah yasa mudace
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 2 года назад
Allah sarki rayuwa kenan
@umarkhamis6472
@umarkhamis6472 2 года назад
Allah sarki yan film
@nababaauwal4662
@nababaauwal4662 2 года назад
Masha Allah Allah ya kara lfy da nisan kwana masu albarka mama
@user-tq2yr4xe5u
@user-tq2yr4xe5u 2 года назад
Wallahi kenbani tausayi
@GgGg-hp3hv
@GgGg-hp3hv 2 года назад
Masha allah
@m.shuwa.arab.2050
@m.shuwa.arab.2050 2 года назад
Gaskiya wannan ba adaci bane ba wlh har na tausaya Miki ,😭
@haskenmaauratatv1394
@haskenmaauratatv1394 2 года назад
Allah yasakamiki
@aliyumuhammad140
@aliyumuhammad140 2 года назад
Allah ya rufa assiri
@mouhamedayuba4783
@mouhamedayuba4783 2 года назад
AIBAZASO TAIMAKAWA TSOFAFIBA SAIDAI KANANAN YARA SUDASOKE MURUWADASO MIZASOMURA GATSOFAFI ALLAH YASAMUDACE😭😭😭🤲🤲
@rukayyabashir3872
@rukayyabashir3872 2 года назад
ru-vid.com
@faisalabubakaradam7799
@faisalabubakaradam7799 2 года назад
Allah yasa wake wallahi
@mohamedabsia286
@mohamedabsia286 2 года назад
😭😭😭😭 kai aji soron allah
@hadjia7444
@hadjia7444 2 года назад
Allahou Akbar.
@muhammadshaikh2814
@muhammadshaikh2814 2 года назад
😭😭🤲🤲ikon Allah
@abaharuabubakar4488
@abaharuabubakar4488 2 года назад
Allah Sarki Rayuwa Wannan Bewar Allah Abin Atausamane Wlh
@user-md6zs3gd1f
@user-md6zs3gd1f 2 года назад
Inatayaki Allah ya isa Allah yasaka miki 😭😭
@emesketoons4731
@emesketoons4731 2 года назад
Duk wanda yasan harkar film, irin tamu ta gida yasan tabbas wannan yana faruwa, Wani lokacin ma director ne zaice ka bashi kudin transport, Ammadai magana ta gaskiya ba'a kyawta wa tsofaffin jarumai da kanana
@ibrahimahmad490
@ibrahimahmad490 2 года назад
Domin allah tinda tafuto tafadi hakan ko bai zama Gaskiya gabakidayaba to zai zama maximum
@muhamedbilyaminu2565
@muhamedbilyaminu2565 2 года назад
Gaskiya nadji tausayinki sasai kanywwod gida nada bukata akaima wajje dan riya afadi kunyi😭😭😭😭😭
@mrspy8940
@mrspy8940 2 года назад
Gaskiya Abin babu dadi
@CHITUS
@CHITUS 2 года назад
so heart broken... Kannywwood this is so unfair to this old woman whom have been in this industry for as long as I can remember. Kuji tsoron Allah gaskiya!
@riskuwatvhima708
@riskuwatvhima708 2 года назад
Gaskiya ku jirmama uwaye yan film ba sabin mata ba
@hasmioumamoudou1796
@hasmioumamoudou1796 2 года назад
domin Allah suna kwararki sai Allah yasakami wlh wlh😭😭😭😭😭😭
@abdullahhadiza5414
@abdullahhadiza5414 2 года назад
Gashi yazu naziru sarki waka ya tabbatar da maganar wana baiwar Allah
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 2 года назад
Allah ya jikansu da rahama
@inadalbrnadazanbakamadine1060
@inadalbrnadazanbakamadine1060 2 года назад
allah sarki ki
@mamunamuhd5207
@mamunamuhd5207 2 года назад
Dan Allah kagasufuwannan Wlh tunda basan nafara kallon films nakegananta amma wai vatada gidan katta
@abbabc5203
@abbabc5203 2 года назад
Allah satki rayuwa allah yasaka mata wlh😭😭😢😢
@hadjia7444
@hadjia7444 2 года назад
Amine🤲
@maeomeki9260
@maeomeki9260 2 года назад
To Allah yasa midace
@ayshbeny
@ayshbeny 2 года назад
Allah Ya kyauta
@Al_IRFAN2
@Al_IRFAN2 2 года назад
Hmmmm duniya kenan😥
@user-tq2yr4xe5u
@user-tq2yr4xe5u 2 года назад
Allah yasaka Mike kakata
@realharun1123
@realharun1123 2 года назад
Allh ya kyauta
@user-xm3ks3dn2b
@user-xm3ks3dn2b 2 года назад
❤️❤️❤️❤️❤️
@alobaamoudiya4413
@alobaamoudiya4413 2 года назад
Humm 😭😭😭
@surajoibrahim3382
@surajoibrahim3382 2 года назад
Allah ya tsine ma Wanda ya cuci tsohuwa.' Dan kutumar uba shegu tsinannu. Allah ya isa. Suma Allah ya Sa suyi tsufan kwando.
@rukayyabashir3872
@rukayyabashir3872 2 года назад
ru-vid.com
@shamsuddeenyusuf1712
@shamsuddeenyusuf1712 2 года назад
Wlh ko dubu dari suka biyaki basu miki Adalci ba domin sam wannan ba aikin alheri bane wannan aikin film din
@MuhammadZubair-do2vq
@MuhammadZubair-do2vq 2 года назад
Allah ya rufa mana asiri.......Amma wannan babu adalci a ciki.
@hadjia7444
@hadjia7444 2 года назад
Gaskia da alhaki wallahi.
@ismailmahamma8770
@ismailmahamma8770 2 года назад
Allah ya rufa asiri 😭😭😭 dubu biyu Allah na tuba meye zasu saye
@nuramuhammed8408
@nuramuhammed8408 2 года назад
😭😭😭😭. Momy ni a gaskiyar Allah shawarata shine kijona 🤫🤫🤫. Prince zango initiaship association. Da YARDar. ALLAH. Zakiga changee.
@fateemaoumar4353
@fateemaoumar4353 2 года назад
Gaskiya wanna rashi adalcine allah
@user-vq5jb5jo3i
@user-vq5jb5jo3i 2 года назад
حزنتني والله😭
@ahmadyahaya8624
@ahmadyahaya8624 2 года назад
Salam yaku yan uwana musulmi hanyar da rabonta zai fito daga hannu mawakinnan ne Allah ya kawo
@habibmzya7583
@habibmzya7583 2 года назад
😭😭😭😭😭kayinaka kayi nawani kai bayane goya marayu har mai uwa kanarungumarsu kana inajarumina Adamu Abdullahi zango Wannan aikinkane kuma Nasan zaka iya😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@ELMUSTAPHA
@ELMUSTAPHA 2 года назад
Allah wadaran wanna rashin adalcin
@ibrahimyakase9855
@ibrahimyakase9855 2 года назад
Hmmm Allah yakeuta
@footballlive7489
@footballlive7489 2 года назад
hé Allah 🙇🙇🙇🙇
@masussukaonlinetv6277
@masussukaonlinetv6277 2 года назад
Allah shi kyau ta
@gulbibi6854
@gulbibi6854 2 года назад
Wallah Nima NA Tausaya MATA Babu ADALCI
@dangarmaga8378
@dangarmaga8378 2 года назад
Allah jikan hajia mai aya da taji zacennan da ta baba tambaya ta fadi tace gaskiya ta fada
@kawayenamaryahfgh2408
@kawayenamaryahfgh2408 2 года назад
😭😭😭💔😭😭😭
@mawuanamawuana6704
@mawuanamawuana6704 2 года назад
😭😭😭😭😭😭
@JIBWISMEDIATV
@JIBWISMEDIATV 2 года назад
Garkiya wannan zalunci ne,haba kannyhood,haba Ali Nuhu,haba falalu ɗaurayi
@user-tq2yr4xe5u
@user-tq2yr4xe5u 2 года назад
kuji tsoran Allah kai abubakar bashir mai shadda
@anasgulaya4624
@anasgulaya4624 2 года назад
Wannan masana'anta ta kannywood ba adalci a ciki wllh kuji tsoron Allah
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 2 года назад
Gaskiya gaskiya gaskiya gaskiya Yan flim ba ku yi ma masu futowa iyaye ko kakanni adalci ka ji dubu biyu fa wata lima ko bacci bai ishe taba ta tashi
@mubarakabubakarbature3506
@mubarakabubakarbature3506 2 года назад
Allah wadaran naka yalalace wannan ai zalincine
@harunaaska3684
@harunaaska3684 2 года назад
Masu yin dirama kuji tsoran Allah wan Nan tsuhuwa
@sirajiyusif7016
@sirajiyusif7016 2 года назад
💔💔💔💔💔💔💔💔💔😭😭😭😭😭😭😭
@harounagremahmamanmadjitab6314
@harounagremahmamanmadjitab6314 2 года назад
, wlh shuwagabanin kanuyood baku da adalci
@hars0132
@hars0132 2 года назад
Subhanalillah 😭
@oumarammani9899
@oumarammani9899 2 года назад
😭😭😭
@lawanmusa6682
@lawanmusa6682 2 года назад
Kaji fa hmm Allah ya kyauta
@sarauniya24tv81
@sarauniya24tv81 2 года назад
Allah kauta
@nuhuadamu1227
@nuhuadamu1227 2 года назад
Hmm
@jibrilsalisunainna1184
@jibrilsalisunainna1184 2 года назад
Allah sarki, duk jimawarta har yau ba a biyanta da kyau don kawai tsohuwace kome? Kash
@munzaliharunaabubakar9278
@munzaliharunaabubakar9278 2 года назад
Babu tamtama akan maganganunsu dukka gabada producer Director da su acteres din
@tsalhaabdullahi6785
@tsalhaabdullahi6785 2 года назад
Gsky wasu Basu da tarbiyar mgn Amma tsohuwa kamar wannan bazai karyaba
Далее
ДВЕ МЕДИЦИНЫ В ОДНОЙ СТРАНЕ
43:03
Беда приходит внезапно 😂
00:25
Просмотров 435 тыс.
Is it impossible to cut off so much?💀🍗
00:14
Просмотров 949 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Sulaiman
9:21
Просмотров 45 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Kyauta Dillaliya
8:49
Просмотров 144 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Aisha Muhammad
6:42
Просмотров 26 тыс.
Daga Bakin Mai Ita Tare Da Sabirar Gidan Badamasi.
9:27
...Daga Bakin Mai Ita tare da Sha'awa ta Daɗin Kowa
5:32
Daga Bakin Mai Ita tare da Kabiru Na Kwango
8:39
Просмотров 241 тыс.