Allaha sarki wallahi na tida na fara gani ta afina nafina ba taba gani fukara ta ba bata zatan ciwa itaci sabora gidan badmassiba idan wanine ya nina mini ita yacimini itaci sabora wallahi wallhi cizanyi karya ci baita baci wallhi amma yanzou ama na yarda dan ban taba gani fuskar ta bamikuba Ina yimike dafatn alhkairi Fafan gamawa lafiya Allah yakar basira
Aslm hau ina miki fatan alkhairi amma a gaskiya bai dace ace diyarki ta dawo daga saudiya kuma ki bari ta tsunduma cikin harkar film ba maimakon ki nuna mata hanya mai daraja ta aure sunar annabi s a w sai dai kika nunamata hanyar lalacewa da shirme da maza to ta shekara 20 ba ma maganar aure kenan naki balle ma nata wannan ba burgewa bane allah ya shirya
Hhhh tokai dan uwa wanene yaga maka yaje neman aurenta aka hanashi dasunan zatayi film idan kanasonta kaje kanemi aurenta shikenan seka rabata da harkar film