Тёмный

...Daga Bakin Mai Ita tare da Hajara Usman 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 135 тыс.
50% 1

A wannan makon mun tattauna ne da shahararriyar 'yar wasan Hausa Hajiya Hajara Usman.

Опубликовано:

 

21 сен 2021

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 86   
@husnaalimammasy1953
@husnaalimammasy1953 2 года назад
Masha Allah mamana na kai na ina kaunan ki wallahi
@faridakamal3121
@faridakamal3121 2 года назад
My favourite Kannywood mom...You are still looking young..evergreen...Masha'Allah ...keep up the good work
@ufodiyobala
@ufodiyobala 2 года назад
Allah kara lafiya da tsawon rai. One of the most respected Kannywood star.
@aliibrahimsalehsalehtv3243
@aliibrahimsalehsalehtv3243 2 года назад
Mama hajjara Allah ya saka da alhairi Mama tundakikka Fara harkar fim bamutabagani abin ashaba Allahya saa agama lafiya Mama hajjara
@anasmukhtarhayinalhaji8464
@anasmukhtarhayinalhaji8464 2 года назад
Hajara Usman you really touch my heart in this your discussion with BBC Hausa. I wish you more prosperity, good health, long life and everything of life in this world and, in the hereafter.
@makharajausman2196
@makharajausman2196 2 года назад
Kinsamu matsla, Allah yasa kituba kafin mutuwa ta riskeki
@bassirouabdousalam9413
@bassirouabdousalam9413 2 года назад
Mamar mu hadjara ousman Macha allah
@yahayasalihu5788
@yahayasalihu5788 2 года назад
Allah yabar maman yara da jikokenta ameen suma ameen ya Allah
@aishaadamaliyu1304
@aishaadamaliyu1304 2 года назад
Masha Allah Allah ya qara basira
@asmamaiga3684
@asmamaiga3684 2 года назад
Masha Allah mama hajara kina birgeni sosai 💕💕
@muktaradamu7428
@muktaradamu7428 2 года назад
I so much love her films. Mai'sanaa is dealing with her. Hahahah
@aakainuwa86gotomo3
@aakainuwa86gotomo3 2 года назад
Gaskiya ne mama hajjo ai shayi yayi
@moustaphamahmoud5472
@moustaphamahmoud5472 2 года назад
Masha Allah ina so batum ta Allah ya tsare ki
@mubarakaliyu8072
@mubarakaliyu8072 2 года назад
Allah ya kara maki lafeya dani san kwana mai albarka ameen summa ameen
@maimahamanzakariakagana7918
@maimahamanzakariakagana7918 2 года назад
Allah kara daukaka mama hajjo
@salifouchamsiya5388
@salifouchamsiya5388 2 года назад
Alh ya kara lfy da nisan kauna Mom😍
@mohammedsani3752
@mohammedsani3752 2 года назад
Masha Allah i love♥️♥️😘😘😘🥰🥰🥰👍👍💯💯 this mom in kannywood
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад
ALLAH YA TAIMAKA
@salmausuman9563
@salmausuman9563 2 года назад
Allah sarki rayauwa wlh wannan matai tana bani dariya sosai idan tana fada acikin fim 🤣🤣😂😂😂😂😂
@ledramaneofficiel3470
@ledramaneofficiel3470 2 года назад
Hajiya hajara Allah ya kiyaye
@user-tq3it7hx3d
@user-tq3it7hx3d 2 года назад
Masha Allah
@ugttv1194
@ugttv1194 2 года назад
Mamar Kannywood kenan Mai Sunan Kaka ta inayin ki
@auntybilyisah6535
@auntybilyisah6535 2 года назад
Masha allah mom kenan kinajin fulatanci 😍
@tsalhasamari1306
@tsalhasamari1306 Год назад
Mâcha allah mama hajia
@ousmannesanni3628
@ousmannesanni3628 2 года назад
Mamar kannyhood
@muhammadhadiza4499
@muhammadhadiza4499 2 года назад
Kina matukar burgeni mama 😘 heart you big Momma❤️❤️❤️
@atata8398
@atata8398 2 года назад
Yayi 💗💞
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 2 года назад
Masha allahu mama Allah yakara nisan kwana
@Abdulaziz-gc4nw
@Abdulaziz-gc4nw 2 года назад
Mam Allah ya kara daukaka
@hawalaminououmachaibourama6474
@hawalaminououmachaibourama6474 2 года назад
Masha Allah ❤
@hafsahmadman4069
@hafsahmadman4069 2 года назад
Mash Allah
@fathimamusaabdullahi6666
@fathimamusaabdullahi6666 2 года назад
Masha Allah allah ya kara lpy tsohuwa meran karfe
@muhammadisyaku2517
@muhammadisyaku2517 2 года назад
To ALLAH ya kyauta
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад
MASHA ALLAH
@zeebodycareremediestv2719
@zeebodycareremediestv2719 2 года назад
Allah sarki mama
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 2 года назад
Masha Allah mamá hajara
@hafsatalkali1820
@hafsatalkali1820 2 года назад
Wllh a rayuwa Ina kaunar Hadeeza gabon
@danmameajamagana
@danmameajamagana 2 года назад
Masha allah
@musty470
@musty470 2 года назад
Ina son 💙batunku wlh tunda na taba ganinki a jos
@salissou7899
@salissou7899 2 года назад
Masha allah😍😍😍
@abdulganiyu1349
@abdulganiyu1349 Год назад
barka
@maryamhussainadam9806
@maryamhussainadam9806 2 года назад
Allh yakara basira
@mamanyoussouf4596
@mamanyoussouf4596 2 года назад
Masha allah maman na fatan alkhairi
@ismailadankassa436
@ismailadankassa436 2 года назад
Mama shekaraku nawa?
@ibrahimumar4416
@ibrahimumar4416 2 года назад
My best kannywood mom Allah yakara daukaka Mama
@osmanabdrafi9798
@osmanabdrafi9798 2 года назад
Macha hallah
@inadalbrnadazanbakamadine1060
@inadalbrnadazanbakamadine1060 2 года назад
Masha Allah kibirgeni
@user-ki6wd1bl7k
@user-ki6wd1bl7k 2 года назад
Machallah je t'aime maman
@musty470
@musty470 2 года назад
Allah yayi albarka
@aishatumusa904
@aishatumusa904 2 года назад
Mom💗
@ismaelcisse6822
@ismaelcisse6822 2 года назад
Macha Allah
@muntakamohamed102
@muntakamohamed102 2 года назад
Gaskiya ne har a zuciya Muna jin dadin fina fina wanna mata
@nasiruabdullahi3354
@nasiruabdullahi3354 2 года назад
Yaye kyeu hajara usman
@Nasihamha6365
@Nasihamha6365 2 года назад
ماشاءالله
@majadabdallah103
@majadabdallah103 2 года назад
Ai ba maman 'yan film ba har mu 'yan kallon kin zama uwa a garemu,nidai kina burgeni,ina miki fatar alkhairi, lafiya da nisan kwana masu amfani.
@SosoSoso-kd9if
@SosoSoso-kd9if 2 года назад
👍👍👍❤️❤️🙏🙏🙏🤲
@abusufyanahmad2534
@abusufyanahmad2534 2 года назад
Wlh ina kaunarki
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад
Gaskiyane
@limanuyusuf1518
@limanuyusuf1518 2 года назад
Allah kara lafiya
@zaraabou3850
@zaraabou3850 2 года назад
🤝🤝🤝🤲🤲🤲🤩🤩🤩
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 2 года назад
Tab shekara 36 a industry gaskiya ba yauba
@user-vq2jm4iq9y
@user-vq2jm4iq9y 7 месяцев назад
Brico d'oreille
@yahayamusa2765
@yahayamusa2765 2 года назад
Haba malama antsufa baasan antsufa baasan antsufa ba kaman bamutuwa yanzu bai kamata kigodewa Allah da yabaki lokaci sosai arzinefa ki tuba dafim dasiyasa
@mujahidchigari4668
@mujahidchigari4668 2 года назад
Hmmm, a San maganar da za a gayawa babba dai,film din idan an tsufa aciki laifi ne ka iya bakin ka if not sai a Fadi bah daidai bah a Yi tsabo
@mujahidchigari4668
@mujahidchigari4668 2 года назад
Idan bazaka Yi Mata fatan Alkhairi sai kayi shiru da bakin ka,Mai laifinta a tsufan da tayi a film sabo ne Koh aikata laifi ne muringa Raina magana pls kafinnmu fada mtwssssss
@zulfah35.
@zulfah35. 2 года назад
@@mujahidchigari4668 Ai wani idan yai magana wallahi sai kiji gara ki saurari kukan jaki mance da wawa me kullalliyar ƙwaƙwalwar da ko iska bata shiga ciki bare tinani me kyau
@user-gh8zs7hg6p
@user-gh8zs7hg6p 10 месяцев назад
Aisha
@Yarabi.Muhammad-ed8fs
@Yarabi.Muhammad-ed8fs Год назад
Mutuniyar.kirki
@buhariabdullahitv8197
@buhariabdullahitv8197 2 года назад
Tab wannan mata ko kyauta mutum bazai auraba
@abdoulzakoumoudi7140
@abdoulzakoumoudi7140 2 года назад
SHAWARA GA HAJARA USMAN YAR WASAN HAUSA Daga Kungiyar Arewa light Mun saurari Hirar da akayi da malama Hajara Usman Yar wasan Hausa cikin Wani Shirin Bbc Hausa daga Bakin Mai ita. Acikin Shirar An tambayi Hajara Usman shin yaushe tafara Shirin firm tace Akalla shekarar ta 36 tana wasan Hausa Kuma tayi Aure sau Biyu Kuma tana da yara Guda Hudu Amma Daya ya mutu ta Kuma Aurar da wasu. Mu shawarar mu Anan Shine Shekarunki sunja dayawa yakamata ki ajiye wannan Harkar ta wasan Hausa ki Yi Ritaya ki Kuma Ruki Istigfari da salatin Annabi Muhammad saw. Allah yasa mu dace. Kuma Muna Baki Hakuri idan Har wannan shawara tamu ta Bata Miki Rai Dake da masoyanki Mungode
@sirajiddis9182
@sirajiddis9182 2 года назад
wlh maganar ku gaskiyane yakamata akoma ga Allah tunda kusan rayuwarta ta karar da ita ne aharkar fim Allah yasa mudace duniya da lahira amin.
@yusuffctv1573
@yusuffctv1573 2 года назад
Ku rayuwar ku wllh gaba daya a bakin ciki zata kare da munafirci da shiga abinda babu ruwanku
@sirajiddis9182
@sirajiddis9182 2 года назад
@@yusuffctv1573 kune alamomin munafunci ya tabbata agareku tunda har ba kwasan afadi gaskiya daga cewa ta koma ga Allah sai kace anayi mata bakin ciki anya kuwa kai musulmi ne.
@aishaayuba1074
@aishaayuba1074 2 года назад
Allah yakara dogon rai
@hafsatalkali1820
@hafsatalkali1820 2 года назад
@@aishaayuba1074 Allah y Kara fasaha
@DRWAZIRITV
@DRWAZIRITV 2 года назад
Masha Allah
@GgGg-hp3hv
@GgGg-hp3hv 2 года назад
Masha allah
@lamyaamuhammadnasir9446
@lamyaamuhammadnasir9446 2 года назад
Masha Allah ❤️❤️
@hakimawahousseini9534
@hakimawahousseini9534 2 года назад
Masha allah
@hauwaibrahimmandahauwaibra9901
@hauwaibrahimmandahauwaibra9901 2 года назад
Masha Allah
@surayyasanisaeedsurayyasan2825
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 2 года назад
Masha allah
@user-bm6mi6eb1e
@user-bm6mi6eb1e 2 года назад
Masha Allah
@khadijaibrahim9162
@khadijaibrahim9162 2 года назад
Allah yaja darai
@user-bm6mi6eb1e
@user-bm6mi6eb1e 2 года назад
Ameen @@khadijaibrahim9162
Далее
Daga Bakin Mai Ita tare da Kyauta Dillaliya
8:49
Просмотров 145 тыс.
Fast and Furious: New Zealand 🚗
00:29
Просмотров 2,6 млн
Как вам наш дуэт?❤️
00:37
Просмотров 235 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Sulaiman
9:21
Просмотров 46 тыс.
Daga Bakin Mai Ita Tare Da Sabirar Gidan Badamasi.
9:27
...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Malika
6:28
Просмотров 288 тыс.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Просмотров 642 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Ladin Cima
8:28
Просмотров 160 тыс.
Daga Bakin Mai Ita tare da Kabiru Na Kwango
8:39
Просмотров 243 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Aisha Muhammad
6:42
Просмотров 27 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fatima Kwana Casa'in
4:10